jerin malamai da aka kashe a Nigeria da kuma wa'yanda suka kashe su da ba kowa ne yasan da su ba.

  Рет қаралды 25,526

GASKIYA24 Tv

GASKIYA24 Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 45
@AbbasSaeedu
@AbbasSaeedu 13 күн бұрын
allah yajikanshi mallam ja'afar dasu albani dasauran marigayan malaman
@maljayrng6830
@maljayrng6830 7 күн бұрын
Ameen
@Malikakabiruabubakar
@Malikakabiruabubakar 3 күн бұрын
Allahu akhbar allah ubangiji yajaddada rahma amakwancinku waliyyen Allah kuke insha allah ❤❤❤
@umarIbrahim-lu5wh
@umarIbrahim-lu5wh 17 сағат бұрын
❤ Ameen
@GURAMADA123
@GURAMADA123 13 күн бұрын
Allah yajikanshi amma yan siyasa sune abin zargi
@ALARAMMAYahaya
@ALARAMMAYahaya 13 күн бұрын
Masha Allah gaskiya wannan shiri ya kayatar dani sosai
@GASKIYA24
@GASKIYA24 13 күн бұрын
Tnx godiya nake bro 😊
@AbuIsmaila-xb9du
@AbuIsmaila-xb9du 10 күн бұрын
Allah ya daukaka sunnah malamai su albani da jafar da sauran su Allah ya yi musu rahama
@MusagarbaSaad-ir3yp
@MusagarbaSaad-ir3yp 12 күн бұрын
Allahu Akbar Allah Yajikan Mallam Jafar da rahama da sauran malluman Sunnah
@KhalidHarisu
@KhalidHarisu 10 күн бұрын
Allah ya jikansu da rahama yasa aljanna ce makomarsu
@HassanatShehu
@HassanatShehu 2 күн бұрын
Allah yajiqan malam
@Avdol_MarhLeeq
@Avdol_MarhLeeq 10 күн бұрын
Allah ya jikan malamai magada annabawa yasa aljanna ce makomansu
@chafiiciseihamza
@chafiiciseihamza 4 күн бұрын
Duk wada yarike gaskiya kuma yana fadar toh zaakasheshi
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 10 күн бұрын
Allah yajikansu yayimusu rahama yasa aljannace makomarsu agaskiya munyi rashi na bayin Allah
@HarunaMusaBabayo
@HarunaMusaBabayo 8 күн бұрын
Yaah rabbih 🤲 ka gafarta musu Ameen 🤲💕
@Abbaskamba-u3x
@Abbaskamba-u3x 12 күн бұрын
Allah yayi masu rahma
@EuroYorobo
@EuroYorobo 13 күн бұрын
❤❤❤ Allah ya mousu rahama
@GASKIYA24
@GASKIYA24 12 күн бұрын
Ameen
@DalaAlhijadala
@DalaAlhijadala 13 күн бұрын
Allah yanikasu yamusu rahama
@OussmaneAbdullah
@OussmaneAbdullah 9 күн бұрын
Shariya sai inda Allah
@AlhassanusmanAbubakar
@AlhassanusmanAbubakar 11 күн бұрын
Allah yakarbi ayyukansu yamusu rahama
@MohammedIbrahim-q3h
@MohammedIbrahim-q3h 12 күн бұрын
Allah yaji qhan malam
@belloousmane2192
@belloousmane2192 13 күн бұрын
اللهم أغفر لهم وارحمهم وعافيهم وعف عنهم وأكرم نزلهم ووسع مدخلهم وغسلهم بالماء والثلج والبرد ونقهم من الذنوب والخطايا كما ينقى الثوب الأبيض من الدنس
@rakiyamusa845
@rakiyamusa845 12 күн бұрын
Allah Ya Musu rahama
@wazirimahdi001
@wazirimahdi001 4 күн бұрын
Sheikh Muhammad Mahmud Turi Sheikh Mukhtar Sahabi Kaduna Sheikh Sidi Mustapha Nasidi Sheikh Qasem Umar Sokoto Sheikh Muhammad Kabiru Alkanawy Duk suma malamai ne da sojojin Nigeria suka kashe su bisa zalunci ƙarƙashin shugabancin Muhammadu Buhari
@NasiruAhmad-s7p
@NasiruAhmad-s7p 13 күн бұрын
Shekau kaimah kaje inda malan Jafar yaje zakuhadu a wajan Allah ai
@GASKIYA24
@GASKIYA24 12 күн бұрын
Tabbas hakane
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 11 күн бұрын
Allaah ya gafarta musu, Allaah yayi musu rahamah. A'ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum! Amma zanyi maka gyara, ka kira Sheikh Albani Zaria shugaban Aqeedar Salafiyyah, Salafiyyah bata da wani shugaba, Sheikh Albani Zaria ya koma ga Allaah ne yana kan Aqeedah da Manhajin Salaf, amma ba shugaban Aqeedar Salafiyyah ba.
@GASKIYA24
@GASKIYA24 11 күн бұрын
Godiya nake da gyara, Allah ya bada lada. ☺
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 9 күн бұрын
Nima nagode dan amsan gyara. BaraakAllaahu Feek. A'ameen!
@bashirsalihu6835
@bashirsalihu6835 13 күн бұрын
Aameen
@AlyasaaFalalu
@AlyasaaFalalu 11 күн бұрын
Albani yafi shekara 65 saide 68 zuwa 70
@nurausman5869
@nurausman5869 12 күн бұрын
Yan shi'a basa kisa Wadanda sukasa kashe ja'afar da albani su sukasa aka kashe dan maishiya asokoto kuma su sukasa aka kashe dubannin yan shi'a a zaria
@MustaphaAbdullah-u2s
@MustaphaAbdullah-u2s 11 күн бұрын
Kai Dan Rainin wayyo ubanwa zakagawa Yan shia basakisan mutane kodan Kai dabbane akacemaka mudda bobine irin ai wallahi wannan bakar akidan shi ancin bata Wani uzuri karewa ayanzu infadama kanmage yawaye Nan mlm Albany zariya yake tatbatarmunah da da tafiyar zakzaki yaron Komaini akan akidarsa Duk waddah yatashi yafadi gaskiya akan akidarsa a shi ancin a zariya sai ya aika yara dah Sunan jahadi a kashesa wannan mujisane dabakin dah cikin zariya babban Malami da mukasan baiyimuna karya don bada bi arsabace . Kuma kowa yasan abudah yafaru da wayan Nan Malaman shahedai Ba irin masu jan Maganah ga sojojin ba Wai da sunnan jahadi Wannan sanan ne abune daya faru a zariya akan batun tarema sojojin yahudu Najeria hanya Wai da sunnan jahadi kaiko wannan bai isah muyi Allah ya isarmuna ga Dan kwangilah yadarar shia zakzaki ba.
@ADMA-l8j
@ADMA-l8j 11 күн бұрын
😢😢😢😢
@IbrahimAbubakar-x4s
@IbrahimAbubakar-x4s 12 күн бұрын
Malam adamu misra pa?
@MuhammadIbrahimAbdullah-w4j
@MuhammadIbrahimAbdullah-w4j 12 күн бұрын
Yan shia basa kisa.
@SaidSeif-d4y
@SaidSeif-d4y 11 күн бұрын
😮😮😮salafi..ahlu'lftna'walfar'arqaa..
@UmarFarukHabib
@UmarFarukHabib 12 күн бұрын
Albany is older than this age
@kekunafisa4320
@kekunafisa4320 9 күн бұрын
He is not
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 5 күн бұрын
Nope he is not.
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 13 күн бұрын
Izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi dolene makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan boko haram
@AbubakarMohammedmaina
@AbubakarMohammedmaina 3 күн бұрын
Dalili ka in dai Sumakiya mazo Allah ne kawo dalileka ko dayane please mudaina haka
@MuhammadIbrahimAbdullah-w4j
@MuhammadIbrahimAbdullah-w4j 12 күн бұрын
Yan shia basa kisa.
Tunawa da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
7:34
Premier Radio
Рет қаралды 60 М.
🎈🎈🎈😲 #tiktok #shorts
0:28
Byungari 병아리언니
Рет қаралды 4,5 МЛН
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 134 М.
kiyama da walakanci da sheick albani zaria ya fuskanta
20:37
Mahaman Oumar
Рет қаралды 32 М.
sunayen malaman da za'a, kashe, malam murtala ya tona asiri.
18:44
Alfurqan iTv
Рет қаралды 60 М.