🇳🇪Jihohi 7 Da Suka Fi Yawa Da Arziki A Kasar Nijar 🇳🇪 Tarihin Niger

  Рет қаралды 76,901

Hausa Time News

Hausa Time News

Күн бұрын

Пікірлер: 65
@maryamsaleh9889
@maryamsaleh9889 6 ай бұрын
Kaga yawan mutane zander ce sai maradi sai tahaua sai tilaberi karyane niyame batakai yawan mutanen wanan jahihiba wallahi
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 7 ай бұрын
Masha Allah Allah yakara bunkasa kasashenmu na afurika
@h.s.i.wnigerialimited4247
@h.s.i.wnigerialimited4247 6 ай бұрын
Dan Allah kukawu mana tarishin jahar kano da maadanan datakedu na karkashin kasa muna godiya.
@hausatimenews
@hausatimenews 6 ай бұрын
🙏🙏🙏
@maryamsaleh9889
@maryamsaleh9889 6 ай бұрын
Gaskiya baka san tahaua wallahi
@malankasum1470
@malankasum1470 7 ай бұрын
DIFFA gida ☺️❤
@appapp2264
@appapp2264 7 ай бұрын
❤ مشاالله تبرك الرحمن بلاد نا الله يخفظهم 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@moussabello802
@moussabello802 7 ай бұрын
Gaskiya akwai kurakurai dayawa
@maryamsaleh9889
@maryamsaleh9889 6 ай бұрын
Gaskiya inzakuyi tarihi kuringa barin yanqasarmu subada kunji baka san yanwan mutanan qasarmu ba
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 7 ай бұрын
Afuwan jihar tauwa babu kabilar kanori
@MouckarZakaria
@MouckarZakaria 6 ай бұрын
Masha allha
@HassanSouri-o4f
@HassanSouri-o4f 7 ай бұрын
Wann ba gaskiya bane walahi a saki
@awuduosman11
@awuduosman11 7 ай бұрын
Wallahi haka na gani😂fa wai tahoua ce ta biyar
@IminiMahamadou
@IminiMahamadou 6 ай бұрын
Yayi alla banji kaabbaci agadez ba
@MGRENOFF
@MGRENOFF 7 ай бұрын
Babou garinda yafi agadez tarihi à Niger Dan allah abar hasada Ana biyano da kirsali kouma mounada zinariya da sharbon da pétrole kouma mounada baban masalathi metarihi babou kamashi
@IbrahimSouley-y1j
@IbrahimSouley-y1j 7 ай бұрын
Dan ubanku ina agadez
@amenhbakr3809
@amenhbakr3809 7 ай бұрын
❤ماشاء الله ❤
@sulaimanzubairu9351
@sulaimanzubairu9351 7 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤
@MustapahSuleman
@MustapahSuleman 7 ай бұрын
Maradi gida ❤❤❤❤
@Salissou790
@Salissou790 7 ай бұрын
Ma cha Allah ❤❤❤
@HassanBukar-j2o
@HassanBukar-j2o 7 ай бұрын
Diffa gida Diffa fato kanuri borno
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy 7 ай бұрын
Afuwan bikin kirsalee ana gudanar da shi a tsakanin jahofi 2 agadas da zander
@djnash6441
@djnash6441 7 ай бұрын
Vive L'AES❤
@MuhammadMuhammad-z7k
@MuhammadMuhammad-z7k 22 күн бұрын
🤗🤗🤗🤗🇳🇪🇳🇪✔️
@abouabdourahmaneibnamghar5538
@abouabdourahmaneibnamghar5538 6 ай бұрын
Wannan back nemi masana ba wurin gudanar da wannan bintchike
@awuduosman11
@awuduosman11 7 ай бұрын
Amma mai wanna lisafin bai san tahoua ba ko 😂
@abouabdourahmaneibnamghar5538
@abouabdourahmaneibnamghar5538 6 ай бұрын
Tilaberi ba sa yin cure salé anyi kuskure cure salé ingall ake yin sa wata jahar agadez
@uomarouyahaya
@uomarouyahaya 4 ай бұрын
👍☝️💚🌹🇳🇪👏🙏
@TahirouIbrahimDjiboMedecin
@TahirouIbrahimDjiboMedecin 7 ай бұрын
❤😂🎉
@zakariousmane5278
@zakariousmane5278 7 ай бұрын
Kana da sonray
@BebeR-ph8vh
@BebeR-ph8vh 7 ай бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@ChafaiRassata
@ChafaiRassata 7 ай бұрын
❤❤❤
@ZabairuoMazanya-xr5mh
@ZabairuoMazanya-xr5mh 7 ай бұрын
Agadazai
@Ibou813
@Ibou813 7 ай бұрын
Wannan duka karyane bakada labarin komi
@AbdoukakiminMazou
@AbdoukakiminMazou 7 ай бұрын
@HassanSouri-o4f
@HassanSouri-o4f 7 ай бұрын
Niyami ko ta beyar bata zuwa walahi baka da tinani
@yssfbnmhd
@yssfbnmhd 7 ай бұрын
inba da karya ba yaushe ake kirsale a tillaberi ko yaushe tillaberi ta fi tahoua mutane, makaryaci banza wallahi ba komi cikin wanan video sai karya da kame kame
@PAPAYARO-ws1wb
@PAPAYARO-ws1wb 7 ай бұрын
❤😂😢🎉
@abassyusufadarawa2072
@abassyusufadarawa2072 7 ай бұрын
Wannan labari ba gaskiya bane ko kadan
@yssfbnmhd
@yssfbnmhd 7 ай бұрын
kuna ba kanku wahala dan Nigeria za ku tsayawa sauraro shi baku bayani abinda a cikin kasar ku dan hauka, mai gida shi ya san inda yake yi mai yoyo
@HassanSouri-o4f
@HassanSouri-o4f 7 ай бұрын
Walahi hakane naw
@maryamsaleh9889
@maryamsaleh9889 6 ай бұрын
Wallahi hakane kilama bai taba zuwan niger ba amman yazo Yana charara qarya akan niger agadez itace jaha mafi arzikin niger da fadin qasa datarihi
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr 3 ай бұрын
AGADEZS.DABAYA.BAYANNAN.SUNSAMUCIGABA.MAFIGIRMA.ANIGER
@shafiushafiuMuhammad-bz5us
@shafiushafiuMuhammad-bz5us 7 ай бұрын
😂 ba abin da ka sani gamai da nijer i dan kana so mu fashmmce ka ka bmu lvr ka sar ka Najeria 🇳🇬😂kawai
@RabeRabe-fh5rd
@RabeRabe-fh5rd 7 ай бұрын
Ba acankoba
@SaffinaIbrahimAhmed
@SaffinaIbrahimAhmed 7 ай бұрын
Kai waga da a kwai ka da shirme banza😂😂😂😂😂😂😂kai jamaaaa🤔🤔🤔 katsaya ka zanki bicikin kokof san nan himm🤔 to Allh ya sa mudace
@aichaasouman2570
@aichaasouman2570 7 ай бұрын
To ina agadas kuma wayacema kiris sale tileberi akeyinta
@yssfbnmhd
@yssfbnmhd 7 ай бұрын
tabatar wanan bai sai komi ba, ba mutane da shirme yaushe dan Nigeria zai baka tarihi kasar da ko sunayen garuruwan ta ba sani ba,
@BilikisAbubakar-yj6gn
@BilikisAbubakar-yj6gn 7 ай бұрын
Wlh hane
@maryamsaleh9889
@maryamsaleh9889 6 ай бұрын
😂😂😂kirsale ai ta zgadez ne anayinchi a ingal
@AlhajimoussaGdl
@AlhajimoussaGdl 7 ай бұрын
Ina agadez chiki wanga tarihi tatale arziki naniger yana arewa minene wanga resisim
@maryamsaleh9889
@maryamsaleh9889 6 ай бұрын
Kaga yawan mutane zander ce sai maradi sai tahaua sai tilaberi karyane niyame batakai yawan mutanen wanan jahihiba wallahi
@nasiribrahim8887
@nasiribrahim8887 6 ай бұрын
Baisan tarihin Niger ba dan Nigeria ne fa
@DaoudaYoussoufYoussouf
@DaoudaYoussoufYoussouf 6 ай бұрын
Mawakin soja a Nijar
5:07
DW Hausa
Рет қаралды 122 М.
Yadda Ake Gudanar Da Kasuwancin Dabbobi a Nijar
2:21
VOA Hausa
Рет қаралды 64 М.
Маусымашар-2023 / Гала-концерт / АТУ қоштасу
1:27:35
Jaidarman OFFICIAL / JCI
Рет қаралды 390 М.
Kadyrov Went Against Putin? / Poland Declares War on Russia
11:17
MUSAYA SEASON 3 EPISODE 31 ORG
1:00:13
LAURE HAUSA TV
Рет қаралды 10 М.
Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
15:22
Aminiya Trust
Рет қаралды 2,2 МЛН