Wallahi yanayin wasiyar matar nan haka mijina yaimin saura kwana biyu yarasu amma Allah yaban mafita yanzu 😢😢 Allah yajikan mazajenmu yakuma kula da bayansu 😢😢
@ZainabMusa-k1b11 күн бұрын
@@usezeenaira ameen
@ShuaibuDanaibo-cq6yk9 күн бұрын
Inna Lillahi wa inna Iaihirra ju uun hasbulallahu waniemal wakeel
@maryamsuleiman519810 күн бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un.😢😢😢 Allah ubangiji madaukakin sarki ya kawo miki mafita Allah ya cigaba da karfafa miki gwiwa tare da juriya a cikin wannan jarabawar da kike ciki.😢😢😢😢
Ya hayyu ya kayyum! Wallahi, wallahi, wallahi da zan samu contact din ta da na taimaka mata. Wallahi da na Kama mata gida na kuma na bata jari
@FatimaYahuza-b2g10 күн бұрын
Ki nemi gidan radio dala zasu hadaki da ita
@Beauty02267 күн бұрын
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته 😢
@MuhammadSani-q2y12 күн бұрын
Allah sarki wato matar nan da mijin sunyi ma aure bauta kuma allah bazai tabar da bayan su ba allah kuma ya dubeki ya shiga lamarin ki da 'ya'yan ki shikuma mjin ki allah ya jikan sa da rahama😢
@fatiazeez695512 күн бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah ya miki mafita wllh na tausaya miki sosai
@garbayauallahyajikankalara650112 күн бұрын
Allah sarki Allah yajikansa 😢
@abdulmuminiAhmad-l7b11 күн бұрын
allah mungode maka allah karufamana asiri
@drriddle560412 күн бұрын
Innalillahi wa’inna ilaihir Raji’un wayyo Allah 😢😢😢😢😢
@sarkisulaiman8712 күн бұрын
Allah yakawo mana dauki Allah kasa muci jarabawa ya Ubangiji Allah kakawo mana dauki a rayuwa
@ZainabMusa-k1b11 күн бұрын
@@sarkisulaiman87 ameen
@Rayyanamahammat12 күн бұрын
Allah sarki allah yajikanshi da rahama allah ya kai haske kabarinshi
@AbbahasheemMuhammad12 күн бұрын
Ameen
@maryamharunarasheed130612 күн бұрын
Innah lillahi wa innah ilaihi rajuun Allah ya jikan sa yai masa gafara Allah ya shi ga lamarinki Amin
@nusaibaiilyasu286612 күн бұрын
Allah sarki Allah yajiqanshi da rahama yasa aljanace mako marshi Allah yakula da abinda ya bari 😢😢😢😢😢
@WehWjs10 күн бұрын
Innanillahi wainna ilaihirrajiun 😢😢😢
@linamohamed325512 күн бұрын
Assalamu Alaikum Dans Allah ina so na taimaka mata a taimaka min da lambar waya
@NuraIsmail-yb2od12 күн бұрын
Allan sarki gaskiya natausayama matarna Allah ya chiga lamarinki😢😢😢
@fatimamahmud385712 күн бұрын
Allahu akbar, allah yjikansa da rahama yasa ya huta, allah kuma yabaki mafita damu baki daya
@HafiyyaHashim12 күн бұрын
Allah sarki Allah yq jikanshi da rahama Allah ya maki mafita ta alkhairi da yaranki
@TeemahPink-m8y12 күн бұрын
Allah ka kawo mana mafita a rayuwa
@muazudanguda-lt7ho11 күн бұрын
Malam daurawa na neman ta
@ayshasaulawa256412 күн бұрын
Allahu Akbar , Allah ya jikansa ya gafarta masa Dan Allah taya zan taimaka mata?
@HasanaIsa-q2j12 күн бұрын
Allah yajikansa da rahama Allah ya kawo miki mafita ta alkhairi
@muhammadshitu347812 күн бұрын
Kai Subhanalillah, Hajiya Asmau yakamata ku samar da wata kafa da za a rika taimakawa irin wadan nan bayin Allah masu matukar bukatar taimako. Please
@AsnaAsna-g2s12 күн бұрын
Innalillahi wainna ilaihirrajiun allah ya jikansa da rahama 😭😭😭😭😭
@ibrahimismail753Күн бұрын
Lahaula walakuwata ilah bila
@RidwanatuAbdulwahab11 күн бұрын
Innalillahi Allah ya kawo Miki mafita
@فاطمهموسى-ف2ص12 күн бұрын
انا الله وانا اليه راجعون 😭😭😭😭😭😭
@ramlahayagi379112 күн бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Innalillahi wa inna ilaihi raji’un 😭😭😭😭dan Allah taya taimakawa matarnan wlh yau nasha kuka
@حبيبهابوبكر-د7ز12 күн бұрын
Allah sarki rayuwa 😢😢😢
@Muhammadauwal1000-o4m12 күн бұрын
Allah ya jikan mijinta ita kuma Allah ya bata mafuta
@AminaAuwal-e2b12 күн бұрын
Ya Allah 😢😢😢
@YusufShaaibu-mf4ly12 күн бұрын
Hasbunallahu wani imal wakil 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@جميلهجميله-ر4س12 күн бұрын
Allah sarki Allah ya baki mafita
@Fuaddanmaliki8 күн бұрын
Dan Allah number wayar da za a sameku?
@WehWjs10 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭
@MARYAMMUSTAPHAABDULLAHI12 күн бұрын
Allahu akbar
@FatmaSane-i5s12 күн бұрын
Allah ya shigala marinki😢😢😢😢
@GentlenessMama-bh2cc12 күн бұрын
Allah muntuba😮😮
@زليخه-ح2س12 күн бұрын
يرب يالله الحمدلله 😭😭
@ummimustaphausman42412 күн бұрын
Allah ya kawo mata mafita cikin gaggawa
@aishasanusi814112 күн бұрын
Innanillahi wa inna ilayhi raji'un
@ZainabMusa-k1b12 күн бұрын
Dan Allah kudingasa account
@DalaFMKano8812 күн бұрын
Ka tuntubi teburin shirin Kaddara Ko Ganganci a wannan number 08067373707
@fatimamuhammadkeraukerau833812 күн бұрын
Account number tace beda layin kira Musamman maxauna qasashen waje@@DalaFMKano88
@ZainabMusa-k1b11 күн бұрын
@@DalaFMKano88 toh ngd
@SakinaMuhammadbature12 күн бұрын
Allah yaji kansa
@Sara2-r2h12 күн бұрын
😭😭😭😭allah
@fatimazahrau194112 күн бұрын
Dan Allah ku dinga saka account number ku, wasu basa kasar bazasu iya kiranku da number da kuka bayar ba.😢
@AminaAliyu-m1i12 күн бұрын
Taya ake tainakawa??
@ZainabMusa-k1b12 күн бұрын
😭😭😭😭
@HeeeHsshsh12 күн бұрын
Slm yaufa baby nice bakiyi sallama ba
@Sara2-r2h12 күн бұрын
sarki
@SUMAYYASANIISHAQ12 күн бұрын
😢😢😢
@Auwal741612 күн бұрын
Allah yakawomata mafita
@ibrahimabdulmumini482912 күн бұрын
The best thing fishi a nema mata taimako
@aysaahmmed792512 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭
@maryamammani112212 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@ImamAburaihan12 күн бұрын
Arewa you must wake up
@Qamani190912 күн бұрын
Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuhu, Don Allah idan ana son ayi contacting din ku don bada taimako ta yaya za’a yi?
@AbubakarFiddausi-ko4iz12 күн бұрын
Taya zan ataimakamata
@HeeeHsshsh12 күн бұрын
😂😂😂😂 Allah yaji kansa da rahama
@ramlahayagi379112 күн бұрын
Meye abin dariya dan Allah
@AsdDda-v1w12 күн бұрын
hauka fa
@BILKISUIBRAHIM-l7x12 күн бұрын
Kuyi mata uzuri imojin kuka zata saka shine tasa wannan @@ramlahayagi3791
@HussainaAbubakar-gs7wp9 күн бұрын
Hauka fa🥹
@muhammadsani523912 күн бұрын
Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raji'Un Hasbunallahu Wani'imal Wakil Yakamata kudinga dropping ACCOUNT number wanda Allah YA hore masa yataimaka mata. Allah sarki rayuwa kenan.
@KulaifaBala-ht9ks12 күн бұрын
Allah yakawo mana sauki in sha allah xambiya mata kudin haya nakira number ku Baku dagaba ammah gatawa number kuyimin magana ta WhatsApp saboda bana nigeria pls dan allah
@Cardeejert-rg9gy12 күн бұрын
Allah yasa su ga mgnrka 😢
@HajaraShuaibu-l6k12 күн бұрын
Allah yasa suga mgn ki ki taemaki bewar Allah nan muma Allah ka bamu abunda zamu taemakawa alumman annabi
@drriddle560412 күн бұрын
Anti Asma u menene sunan gidan radiyonku dan Allah
@hassanshuaibu532412 күн бұрын
Dala FM ne
@Habiba779-om5bd12 күн бұрын
🤲😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@HabibaJamil-t1w11 күн бұрын
Don Allah kusa number ta 😢
@africanindustries370812 күн бұрын
Ta je Hisba suna temakawa a irin wannan
@sanusibello440611 күн бұрын
Yazamu number da zan magana da asmau ko wannan matar
@R.M.U.H11 күн бұрын
Dan alllah dama zaki turu mana acc din daza atai maka mata Ku number wats up din ki anty asmau
@mahamadou75811 күн бұрын
Please Asma’u i need to talk with u please 😢
@ibrahimdasuqy296412 күн бұрын
Aslm alkm warhmtllah wabrkthu. Sunana Ibrahim Dasuqy daga King Abdulaziz University Jeddah KSA inason inbada wannan matar gudummuwata ta 20K Ta wace hanya zanbi, kuma zan bata shagon gidana da ake haya tazauna kafin asamu wani wurin Nagode sosai
@rashidajarengol959312 күн бұрын
Allah ya biya maka bukatunka na alheri
@shuaibulawalmuhammed937812 күн бұрын
Allah ya biya da Aljanna. Da Allah ina son bada tawa gudummuwa
@DalaFMKano8812 күн бұрын
Ka kira teburin shirin Kaddara Ko Ganganci a wannan number 08067373707
@DalaFMKano8812 күн бұрын
Ka kira teburin shirin Kaddara Ko Ganganci a wannan number 08067373707
@ibrahimdasuqy296412 күн бұрын
@DalaFMKano88 OK 👍🏻
@mylovebeby828612 күн бұрын
Please numberta dan allah😭😭😭😭😭
@adsdsadsdzasadds63512 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@ayshasaulawa256412 күн бұрын
Allahu Akbar , Allah ya jikansa ya gafarta masa Dan Allah taya zan taimaka mata?