Kafin na shiga Izala lokacin ina tsibbu 😂 | Shiekh Bello Yabo

  Рет қаралды 193,832

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Жыл бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci #belloyabo #belloyabosokoto

Пікірлер: 123
@user-tz4rx6un5s
@user-tz4rx6un5s 3 ай бұрын
Kaijamaaaaaa😂😂😂shigeya izala
@Djo_Badangone
@Djo_Badangone Жыл бұрын
Allah Akbar Azza wa Djalla Allah ya gafarta mana ameen.
@mohammedaliosman1195
@mohammedaliosman1195 Жыл бұрын
MAY THE PEACE AND BLESSINGS OF ALMIGHTY BE UPON OUR BELOVED PROPHET MOHAMMAD "ﷺ"
@h.n1977
@h.n1977 Жыл бұрын
Shiriya ta Allah ce, Wanda suke dibbu da ya kauce na shiriya Suma Allah ya shiryar dasu
@TV-lq8gc
@TV-lq8gc Жыл бұрын
Allh sarki duniya
@muhdidris3784
@muhdidris3784 Жыл бұрын
Masha Allah
@buharyadamu9688
@buharyadamu9688 Жыл бұрын
Allah hu akkbar mallam Allah ya karemana Sunnah
@firdausibature929
@firdausibature929 Жыл бұрын
Ameen
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci Жыл бұрын
Ameen
@buharyadamu9688
@buharyadamu9688 Жыл бұрын
@@firdausibature929 Allah ya ska
@alassanoumarou4555
@alassanoumarou4555 Жыл бұрын
مرحب غيسيكفطا الله اكبر
@AminuJos-mv2hp
@AminuJos-mv2hp Күн бұрын
Ameen
@alaminjamilmusa4975
@alaminjamilmusa4975 Жыл бұрын
Allahu Akbar 🥰
@moussaabdoulaye323
@moussaabdoulaye323 Жыл бұрын
DIEU MERCI BEAUCOUP.
@nouramorad1163
@nouramorad1163 Жыл бұрын
Allah dai biya yah sheik
@khaleelbakosani8228
@khaleelbakosani8228 Жыл бұрын
Mazaje🤣🙌🏾
@maryamyakubusulaiman3038
@maryamyakubusulaiman3038 Жыл бұрын
Allah sarki Allah ka yafe mana baki daya Malam Allah ya inganta rayuwa yasa mu cika da imani
@halimaabubakar2252
@halimaabubakar2252 Жыл бұрын
ALLAH KARAWA LAMAN LFY DA NISAN KWANA
@maryamsani3160
@maryamsani3160 Жыл бұрын
Jazakumullahu khaira, Allah SWT Ya qara ma na Imani,Ya qara daukaka sunnar manzo SAW.
@issaaboubacar9620
@issaaboubacar9620 Жыл бұрын
Allah sarki malam Allah ya kareku
@_-Fatima
@_-Fatima Жыл бұрын
Alllahu,akbar Malam Alllah yakara lafiya. Muna godiya Jzk khairan.
@selysuserlysu9382
@selysuserlysu9382 Жыл бұрын
ALLAH Kare Mana Sunnah Da Malaman Sunna
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 Жыл бұрын
Allahumma Ameen yaa hayyu yaa Qayyum jazakallahu khairan.. anma fah gaskiya musani Wannan bashine gaskiyar Sunnahr ba. Hum irin tasu sheikh Malam bello yabo mai cike labaran kawai gami tasuniyadda ba haka ba, ko dan son... A a🤗 fatan nasara da alkhayri 🍃✨✨✨✨ zuwa ahalusSunnahr Sayyiduna Rasulullahi❤️❤️❤️
@mukhtaribrahim3056
@mukhtaribrahim3056 2 ай бұрын
Amin Amin
@comradezafi8598
@comradezafi8598 Жыл бұрын
Mai gidana Sheikh Baban Asma'u
@user-es9nb5is8e
@user-es9nb5is8e 4 ай бұрын
Allah ya Kara lafia
@salisua.sulaiman206
@salisua.sulaiman206 Жыл бұрын
Allahu yakara karemana Kai malam
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 Жыл бұрын
Allah ya biya mallan 'allah sarki dunia kenan
@gismayusuf632
@gismayusuf632 Жыл бұрын
Allah ya karawa malam lafiya
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 Жыл бұрын
Ya kamata a daure mutumin nan fa idan yana da gata dan abun nashi yana kara tsananta 😂😂😂😂 ashe ma tsohon ɗan tsibbu ne
@bashirutv4015
@bashirutv4015 Жыл бұрын
Allah sarki akwai shauran shiriya
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
@abdoulghanimouhamadadamoua8558 Жыл бұрын
اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 Жыл бұрын
Ya ubangiji Allah yadada karemu da shari'a
@abubakarayusuf4432
@abubakarayusuf4432 Жыл бұрын
Malam dan da kaikazama mashiriki bashi yake nuna cewa duk malamin da baya izala mashiriki ne ba.
@paigem.dineen374
@paigem.dineen374 Жыл бұрын
Mallam has upgraded his bank account from Tijaniya to foreign account sunna 😂😂😂 Allahu Akbar. Mallam Gameboy astagfurlillah
@zainabmuhammad8380
@zainabmuhammad8380 Жыл бұрын
Allah ya taimaki malam
@hamisusamaila3896
@hamisusamaila3896 Жыл бұрын
Masha Allah 🙏
@m.saminoum.laouali6870
@m.saminoum.laouali6870 Жыл бұрын
Allah ya kyauta
@umarfaruq8016
@umarfaruq8016 Жыл бұрын
😂😂😂😂 su Malan ansha gwahwarmaya
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci Жыл бұрын
Ba karama ba kuwa 😂
@DictionarysShowTV
@DictionarysShowTV Жыл бұрын
a History in Making!
@yunusaidrisyunus9480
@yunusaidrisyunus9480 Жыл бұрын
Allah sarki
@ahmedtijjaniumar5465
@ahmedtijjaniumar5465 Жыл бұрын
Allah yakare lafiya malam munanan tare dakai
@umaryawule4407
@umaryawule4407 Жыл бұрын
Masha allah
@ayshagumee8067
@ayshagumee8067 Жыл бұрын
Allahu Akbar
@isamohammed3816
@isamohammed3816 Жыл бұрын
Ag
@ladidialasan7441
@ladidialasan7441 Жыл бұрын
Allah yakara lafiya malam,😀😀😀😀
@zainabhadjiya2897
@zainabhadjiya2897 Жыл бұрын
Allahou Akbar
@JamilouAdamou-th4hz
@JamilouAdamou-th4hz 3 ай бұрын
❤❤❤
@mustaphapkforex
@mustaphapkforex Жыл бұрын
Allah ya taimaki Babban Malami 😂🤣
@SAIDUUMAR-yk8pt
@SAIDUUMAR-yk8pt Ай бұрын
Ya malam
@queenzee7553
@queenzee7553 Жыл бұрын
Allah mungode, ka Kara tona asirinka da na yan' izala na bogi irinka,, Dan Allah ku rika kiyi da Mal Haifan, nazaji ya tsaya tatsuniyoyi ba, sai dai Aya da hadisi
@yunusashuaibu6620
@yunusashuaibu6620 Жыл бұрын
Ashe Idan mutum yayi tofi a ruwa yasha baish sunan Allah ba yasha ruwane kawai ko yawu sannan Kun yarda asha maganin asibiti kowani irine ba ayi laifiba ya kamata mufahimci cewa idan Allah ya hana Abu shine ba kyau
@MoluGggh
@MoluGggh 6 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂hhhhhjjjjj❤
@YusufdanNijar-lw4tq
@YusufdanNijar-lw4tq Жыл бұрын
Kai ashe malam antaba tchakwakiya 😂😂
@abugarbaabdallah8534
@abugarbaabdallah8534 Жыл бұрын
Allah ya kiyayemu mu zamucha rubutu in chaallahu
@aliamadou8248
@aliamadou8248 Жыл бұрын
Barka
@muhdnasiryusuf9856
@muhdnasiryusuf9856 Жыл бұрын
Good
@yahayaabdulkarim3592
@yahayaabdulkarim3592 Жыл бұрын
Thank you for KZbin
@yahayaabdulkarim3592
@yahayaabdulkarim3592 Жыл бұрын
Allah yakarawa sunna Haske
@safiyyahsuleiman7073
@safiyyahsuleiman7073 Жыл бұрын
Dan tsibbu ka kiyaye kanka laya ba abar wasa bace kuma rubutu kai kake wankiya Amma mu ba haka mukeba
@selysuserlysu9382
@selysuserlysu9382 Жыл бұрын
Rubutu Koh Ruwan Tawada 🤣
@mustaphapkforex
@mustaphapkforex Жыл бұрын
Allah ya kiyaye Alhazai da Shan ruwan tauwada ko daudauwa ko ruwan bakin tukunya, Allah ya kiyayesu daga danfarar da kuke yimusu da ruwan wankiya 😂🤣
@umarsalihu2653
@umarsalihu2653 Жыл бұрын
@@mustaphapkforex kai bakasan aikinkaba shiyasa kake tunanin wannan abin kuma shidin halan yadda ya tafiyar da rayuwatai ta zalunci haka nan wani keyi har gobe akwai mai tsoron Allah kuma shi ai tsibbu ya kira ba malamtakaba Amma in yacika yace malaman zaure ke haka don hullar kwanon.....
@officialbangiz1211
@officialbangiz1211 Жыл бұрын
My friend
@mahmudahmad231
@mahmudahmad231 Жыл бұрын
Allah ya karawa mal lfy
@Ammoonhashim1996
@Ammoonhashim1996 Жыл бұрын
hahah ko bakaso sai kashigo kagani
@sabi.uharuna1663
@sabi.uharuna1663 Жыл бұрын
Ok
@fatimasuleman6881
@fatimasuleman6881 Жыл бұрын
Wlh wlh mlm ko shakka babu na auri miji irin hk kuma naga yadda kafada haka yakeyi saiya samu ruwa ya zuba rubutu ya kul kulla tunda lkcn nafara raina malaman subbu 😂😂😂😂😂
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci Жыл бұрын
😂😂😂😂 Amma dai kina yi masa wa'azi ko
@fatimasuleman6881
@fatimasuleman6881 Жыл бұрын
@@karatuttukan_malaman_musulunci ai mun rabu ma km shima ya mutu
@rachidousalouhou9416
@rachidousalouhou9416 Жыл бұрын
Allah ya shirye tonon asiri bay da kyau musam.man a wannan wuri.ki rufa masa asiri mana koh dan darajar yayanku dashi .dazai fi amfani amma ki hankuri
@yahayahakima5662
@yahayahakima5662 Жыл бұрын
seahakali
@salehabubakar5512
@salehabubakar5512 Жыл бұрын
Kache kai ne dan 419
@abounaz7012
@abounaz7012 Жыл бұрын
S.A.W
@SaniAbase
@SaniAbase 13 күн бұрын
😊😅😅😅
@awuduosman11
@awuduosman11 Жыл бұрын
😂😂
@zaidouzaibou9466
@zaidouzaibou9466 Жыл бұрын
🤣🤣🙏
@AbouAdamou-el7sm
@AbouAdamou-el7sm 3 ай бұрын
😂❤❤❤😂😂😂😂😂😂😅😅
@GhbdoulghazizGhabdoullah-wg8qn
@GhbdoulghazizGhabdoullah-wg8qn 10 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@haussaibou3124
@haussaibou3124 Жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣
@musaimam
@musaimam Жыл бұрын
😉😂😂😂😂😂😂😂
@fatimatujibrin208
@fatimatujibrin208 Жыл бұрын
Da halama tsibbu bai fita a jikin shi ba
@hafsatumar4670
@hafsatumar4670 Жыл бұрын
Fadi alkhairi ko kiyi shiru
@queenzee7553
@queenzee7553 Жыл бұрын
Haba nasan a Rina,wai ansaci zanin mahaukaciya, nasan al'amuran ka, ba ilmi Ashe boka ne
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 10 ай бұрын
😂😂😂😂Ana tuba ai
@abubakarmshehu7105
@abubakarmshehu7105 Жыл бұрын
To amma Allah yasa ka maida kudaden da ka karba ga mutane.
@alhajibaba7228
@alhajibaba7228 Жыл бұрын
Hahahahaha
@m.h.mm.h.m5027
@m.h.mm.h.m5027 Жыл бұрын
🤣🤣🤣
@shamsuyunusa9179
@shamsuyunusa9179 Жыл бұрын
Karya kake wlh tsohon mushiroki da tsubbu
@muhammadauwaldakasku4942
@muhammadauwaldakasku4942 Жыл бұрын
Kaji wawa…kana karyata mutumin da yafika komai
@shamsuyunusa9179
@shamsuyunusa9179 Жыл бұрын
@@muhammadauwaldakasku4942 aike jahiline katurominda malaminka
@sheeetthuimama6697
@sheeetthuimama6697 Жыл бұрын
dama ire iren kune suke siga izala DiGa zalunci (tsubbu) zuwa munafurci (izala) Allah ya rabamu da ire iren ku Ameen
@dhsxhd8229
@dhsxhd8229 Жыл бұрын
ص
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 Жыл бұрын
Toh dama tsohon ɗan tsibbu ne🤔🤔. Abin yayi maku yawa ga tsibbu ga ƙin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 10 ай бұрын
Mushrikai 'yen hakika
@abubakaraliyu1545
@abubakaraliyu1545 Жыл бұрын
Gsky haka yake
@usmanabdulkadri9338
@usmanabdulkadri9338 11 ай бұрын
Kaji karya kace wasu haka suke wawa amma zakasha cure kwaya ko in baka sha rubutu ba dan ubanka zaka sha kwata ai
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 10 ай бұрын
Boka
@abdurahaman1159
@abdurahaman1159 Жыл бұрын
What is
@umarabubakaralhaji5220
@umarabubakaralhaji5220 Жыл бұрын
Ñ
@mustaphakurya1110
@mustaphakurya1110 Жыл бұрын
Wannan rashin Adalcine
@moustaphasalissu471
@moustaphasalissu471 Жыл бұрын
Bahakabane gaskiya malam Allah ya albarkarci rayuwar al'umma musulmi baki daya amma a gaskiya agyara maganar nan dan Allah Please
@musaabdulbas1740
@musaabdulbas1740 Жыл бұрын
Meye za'a gyara aciki?
@moustaphasalissu471
@moustaphasalissu471 Жыл бұрын
@@musaabdulbas1740 yace idan akasha rubutu kamar ansha tawadane kawai haba dan Allah
@moustaphasalissu471
@moustaphasalissu471 Жыл бұрын
@@musaabdulbas1740 in anruta Bismillah anwanke kamar ansha babakun Ruwa ne
@kabirumusa4208
@kabirumusa4208 Жыл бұрын
Garyane
@bawahassana74
@bawahassana74 Жыл бұрын
Gsky malam a hadiye Allo idan da gaske ne
@halirousalir7816
@halirousalir7816 Жыл бұрын
ko yanzu wa ya sani
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Жыл бұрын
Ba irin ka bane ai.
@maryamyakubusulaiman3038
@maryamyakubusulaiman3038 Жыл бұрын
Allah yana kallon kowa ay
@saidumuhammad9421
@saidumuhammad9421 Жыл бұрын
Toh wa ka son ka sani??
@isahishaqtaraya5797
@isahishaqtaraya5797 Жыл бұрын
Masha Allah
@bishirsani5716
@bishirsani5716 Жыл бұрын
Masha Allah
@badamasimusa8405
@badamasimusa8405 Жыл бұрын
Masha Allah
@najrahtradingcompany9461
@najrahtradingcompany9461 Жыл бұрын
Masha Allahu
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 Жыл бұрын
Masha Allah
@yusufmlissa4847
@yusufmlissa4847 Жыл бұрын
Masha Allah
@nuraibrahim6175
@nuraibrahim6175 Жыл бұрын
Masha Allah
@muhammadyusuf2711
@muhammadyusuf2711 Жыл бұрын
SHi yasa naga da 'yan kidnapping suka kama Dan uwanka Ahmad suleman addu'ar ce bai iya ba yake kuka a kawo kudin fansa ko kowa. Wawayen malam kun tara jahilai kuna musu qarya ko kunyar farin gashin fuskarka ba ka gani. Allah ya nesanta mu da irinku a duniya da lahira.
(Kiran Ruwa) Martanin Bello Yabo Akan Pantami Zuwa ga Shekau
30:57
Hausazone Tv
Рет қаралды 27 М.
터키아이스크림🇹🇷🍦Turkish ice cream #funny #shorts
00:26
Byungari 병아리언니
Рет қаралды 29 МЛН
Final muy increíble 😱
00:46
Juan De Dios Pantoja 2
Рет қаралды 46 МЛН
когда повзрослела // EVA mash
00:40
EVA mash
Рет қаралды 3,8 МЛН
Takaitaccen Tarihin Yahúdawá da Dalilin zuwansu Falasɗiñ
9:39
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 33 М.
Rigimar Malam Bello Yabo Da Yan tijjaniya, phone call
14:47
Kannywood Reaction
Рет қаралды 14 М.
Yadda yan siyasa suka dauko Bokanya ta kashe Shiekh Bello Yabo ko ta haukatashi
9:49
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 207 М.
MuQabla Tsakanin Sheikh Bello Yabo sokoto Da Yan Darika
14:45
JIBWIS ONLINE TV
Рет қаралды 87 М.
Masha Allah Da Labarin Auren Wannan Soja Dr Abdallah Usman Gadon-kaya
10:08
터키아이스크림🇹🇷🍦Turkish ice cream #funny #shorts
00:26
Byungari 병아리언니
Рет қаралды 29 МЛН