Sayyidi Allah ya saka maka da alkhairi yasa ka gama lfy. Allah ya faranta maka kamar yanda kake faranta mana wajen banu addu'o'i Mungode sosai.
@Mrsjmoonhome7 күн бұрын
Mungode ya Imam. Wannan addu'ar ka tab'a bamu shi da jimawa zai iya Kai shekara d'aya Kuma inayinta har na sanarwa da wasu sunayi Wallahi tallahi naga amfaninsu ina kan gani har izuwa yau. Allah yasa da Alkhairi ya Imam.
@BaadamAbdullah7 күн бұрын
Macha allah ❤
@yunusanaannabi35647 күн бұрын
Allah ya saka da Alkairi 🙏
@AyoubaNamirou-ss8jl7 күн бұрын
Muna godia
@mahmudjibrilalfa18117 күн бұрын
Assalamu Alaika Ya Sheikh Good evening wanna Dua yena da karfin sosai. Ayi ka ba dashi kwanakin. I pray to God Almighty to protect you and your entire family AMEEN THANKS you so much more. Please help us with the BATHING SHOP OF DAFAI AND JELABI
@AboubacarSalifou-hk2kw7 күн бұрын
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allah yasaka da alheri muna barar adou'a
@Nanah2347 күн бұрын
Wlh muna gdy kana taimaka mana 🙏🙏🙏
@RukayyaAliyu-o5e7 күн бұрын
Dan Allah wanda yaga sakona ya taimaka mani ya fadi mani ranakun da ake Samun mlm a waya
@abbas_sadauki7 күн бұрын
@@RukayyaAliyu-o5e ASSALAMU ALAIKUM Ana samun Malam Ranaku 5 a Sati JUMA’A ASABAR LAHADI LITININ LARABA DON FASSARAR MAFARKI DA MISALIN KARFE 10 NA DARE ZUWA 11 BANDA TALATA BANDA ALHAMIS Pls a dinga kira Malam a Wannan time din🙏 direct call
@fatifarouk68346 күн бұрын
yasin 36 ayat 9 2- 3- al isra 17 ayat 45 4- saba 34 ayat 54 5- ghafir 40 ayat 44 Don Allah ataimaka min da ayat ta 2. Nagode
@abdullahikabiruattah18027 күн бұрын
Mungode. Allah ya saka da alkhairi
@kabirumohammed2447 күн бұрын
Allah ya biya ka mallam
@kamalmukhtar42766 күн бұрын
Assalamualaikum akramakallahu aya ta biyun basai an karataba kenan?
@mahmudjibrilalfa18117 күн бұрын
Assalamu Alaika Ya Sheikh Good evening wanna Dua yena da karfin sosai. Ayi ka ba dashi kwanakin. I pray to God Almighty to protect you and your entire family AMEEN THANKS you so much more. Please help us with the BATHING SHOP OF DAFAI AND JELABI