Allah yasaka da alkairi wallahi malam randa na fara aikin nan ya bani mamaki wallahi ina karantawa sai nakeji kqmar ana rike harshena sai naji na kasa karanta ayar saina tsaya na huta sai can saina cigaba,wani lokacima sai naji ayar gaba na kasa fadarta kamar na mantata saina duba kurani sannan naci gaba da karanta ta.rana ta biyu kuma naga ikon Allah wani irin baccine yq danneni nakasa tashi wallahi saida kyar na iya tashi nayi aikin amma bai kai jiya wahalar dani ba,rana ta uku kuma cikin sauki nayi sa.
@muryarmatasangalmi4 ай бұрын
Masha Allah Malam Allah Saka Maka da Alkhairi Malam wannan Aikin Zan iya yiwa wani kaman dan uwa na ko yar uwata da Akasa Agaba kuma nasan mai yi musu nayi masa anyi masa magana baiji ba ankaishi ga hukuma baidaina ba zan iya taimakawq nayi musu aikin
@MaryOmar-b1g4 ай бұрын
Kina iya yi da niyarssa
@UsamaMurtala-t4k4 ай бұрын
@@MaryOmar-b1g
@ibrahimismailtanko89505 күн бұрын
Allah yasaka da Alkhairi.
@KhadijaAbdullahi-z7l4 ай бұрын
Masha Allah 🙏
@bilkisuAbdullahi-f9j4 ай бұрын
Jazakallahu khairan
@abubakaryahaya456Ай бұрын
Masha Allah, Allah ya saka da alkairi
@issifouissifouwasko25584 ай бұрын
Macha ALLAH an fara ceto almajirn da ake zalunta jazaka laha kullu khair
@MustaphaSulaiman-k3s4 ай бұрын
Jzkmlh bi Khairan
@idriszakariyya7194 ай бұрын
جزاك اللهُ
@saniumar6473Ай бұрын
Ma sha Allah Allah yasaka da alkhairi
@maryamsalihu53462 ай бұрын
Allah yagani bazan iyaba wlh koshaka banayi Sai namanta
@MammanDahiru-v3i5 ай бұрын
Masha Allah malan Allah yaqara lfy da syyr annabi
@MahanmadouIsmail-bc1cz4 ай бұрын
ماشاءالله تبارك الرحمن اللهم صلي على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ءامين يارب العالمين
@FatimaHamzaIsah5 ай бұрын
Jazakumullahu khaira Malam
@al-aminibrahim13054 ай бұрын
Mun gode Allah ya saka da alkhairi Allah ya kara bsira
@Kairiyya4 ай бұрын
Masha allah❤❤❤❤
@YacoubaMoussa-b4m4 ай бұрын
Assalamu'aleykum'alagafartamunagodiasonanamusa
@jibrinalkhaseem52782 ай бұрын
Sadaukinfa sadaukine❤❤
@mudassiruAhmad-s7f10 күн бұрын
Allah yakara lpy mala Kanayiwa aljani da acha kinjakinka mala Karin bayani
@raheenatkarmanjemuhammadya38354 ай бұрын
Jazakallah bi khair
@musbahumahamane34904 ай бұрын
Amin
@SagiruAbubakar-b1cАй бұрын
Allah Yasaka Da Alkairi
@HadizaMuhammad-q4o5 ай бұрын
Masha Allah,naji dadin wannan addu'an Allah ya biya
@saminuibrahim35985 ай бұрын
Masha Allah mlm muna gdy
@SafiyaMuhammadMusa-l3s4 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@mohammedmustaphayussif5 ай бұрын
جزاك الله خيرا
@MusaMuhammad-cb3xu4 ай бұрын
Allah yasaka dan Annabi
@MUBARAKHAMZA-b6s4 ай бұрын
Slm malam wallahi wannan aikin yanayi Allah ya saka da alkairi
@habibaibrahim4655 ай бұрын
Ma Shaa Allah
@umarhalliruadam33265 ай бұрын
Allah yasaka da al'khairi muna godiya Sosai Imam
@aminaharunadam52585 ай бұрын
Allah yasaka da Maka alkairi malam Muna godiya sosai wlh Dama Ina cikin wannan yanayin insha allah zanyi wannan aikin
@SaniIshaqMuhammad-yv2dt5 ай бұрын
Masha Allah Allah yasaka
@sagirwapakatsina6445 ай бұрын
Allah Ya Cika Muradi Imamuna ❤
@suleimansalees3075 ай бұрын
Allah ya karama Mallam lafiya da tsawan kwana Mai Albarka , Allah ya biya Maka bukatanka duniya da lahira
@AbubakarMariam-p7u5 ай бұрын
Masha Allah
@HammanYabi3 ай бұрын
Allah yasaka da alheri mallam
@AishaAuwal-ch7bo5 ай бұрын
Masha Allah
@YAHAYAUSAMATU4 ай бұрын
😊مشالله
@AbdullahiMuhammadUmar-ni8bx4 ай бұрын
Masha Allah Barikallah. A gaskiya godiya muke. Saboda Muna anfana da wannan shafuka kana kwarai da gaske. Kuma munayi Maka fatan alkhairi. Ya Allah ya jikan magabata, wadan da suke araye. Allah ya da mugama dasu lafiya... Sai dai. Ko zaka iya yima Wani wannan aiki, idan ya kasance bashifa daman Yi?. Ina jiran amsarka. Naka har kullun. Abdullahi Muhammad Umar. Daga jahar neja.