Kambala'i! G fresh da Alfa chales sun tada hankalin TikTok da batun Auren su

  Рет қаралды 37,246

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер
@ShaSha-lc5hn
@ShaSha-lc5hn 15 күн бұрын
Inada muhinmin labari da nake so in bata Kuma ta fadawa duniya dan Allah
@aminaabdu8337
@aminaabdu8337 14 күн бұрын
G fresh kaji tsoran Allah katifa musulmi ne kana fatan samu zuriya dayyiba..gaskiya baka biyo hanya ba
@ShaSha-lc5hn
@ShaSha-lc5hn 15 күн бұрын
Aslm alaikum tsakar gida dan Allah ina rokon tsakar gida da ta taimaka ta sau rare ni ina da
@mubarakauwalaleeyu6721
@mubarakauwalaleeyu6721 18 күн бұрын
Rabbana haflana min azwajina wazurriyatina Qurrata ain waj'alna lil muttaqina Imama
@جمول-ف4ه
@جمول-ف4ه 18 күн бұрын
Rabbana hablana min Azwajina wa zurriyatna qurrat aiyun wa ja'alna lil muttaqina imama
@aishasuleimanusman9055
@aishasuleimanusman9055 17 күн бұрын
Amin YA HAYYU YA QAYYUM BIRAHMATIKA ASTAGHEE ❤
@nafisathamisu7650
@nafisathamisu7650 17 күн бұрын
Ameen y Allah
@IbrahimYarima-zd1on
@IbrahimYarima-zd1on 17 күн бұрын
Wai shi g fresh Ina iyayanshi
@MabdMomn
@MabdMomn 18 күн бұрын
Duk wanda yayarda chi musulmine chi yamin like 👍
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 18 күн бұрын
Wannan bamu da tabbacin ingancin musuluncin shi gaskiya
@jameelayusuf5301
@jameelayusuf5301 18 күн бұрын
Allah muna son haihuwa Amma indai irin su G fresh ne ya ubangiji ko mundauki cikin allah ka kawo sanadin zubewar shi, allah karka jarabemu da haihuwa irin wannan gara mu mutu babu haihu, allah gara ka jarabemu da rashin haihuwar, mu roke ka kabamu ikon cinye wannan jarabawar ta rashin haihuwar Akan mu haifo irin su😢😢😢 G fresh lapiyar da allah yabaka itace Tama dadi kk wannan rayuwar? 😢ko lkcn da kasamu?? 😢 Ko damar da kk da ita😢??? Wai kana tinanin goben ka kuwa 😢😢😢 allah muntuba 😢😢😢
@SamailaMetirkindo-ov6xt
@SamailaMetirkindo-ov6xt 18 күн бұрын
Ah huce haka pls
@HassanaAdamAdam
@HassanaAdamAdam 16 күн бұрын
Amin ya haiyyu ya qayyum 🤲😭😭
@SamailaMetirkindo-ov6xt
@SamailaMetirkindo-ov6xt 16 күн бұрын
@@HassanaAdamAdam ammeen Hassana Adam مرحبا اهلا
@AdamaAdamu-i4d
@AdamaAdamu-i4d 15 күн бұрын
Idan mutuwa Bata zama waazi ba menene zai baka tsoro Allah ubangiji ya bamu ikon cinye tamu jarabawan Allah ubangiji yakaramana tsoronshii. Kukuma ya shiryakuu yasa ka ganee
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 18 күн бұрын
Gaskiya bariki batayi ba wlh saifa kanbala'i kam 😢 kaji tsoron abokan bariki
@ymrsalim
@ymrsalim 17 күн бұрын
Kai ubangiji Allah yakyu g fresh hmm Allah yasa kagane
@KhadijaMuhdzaura-gz4in
@KhadijaMuhdzaura-gz4in 16 күн бұрын
Yan iska Allah ya shiryeku Auran ba Inda zaije wallahi
@fatimaharuna8070
@fatimaharuna8070 18 күн бұрын
Ya Allah wlh nayi tunanin an daura , saboda kuna hakane kuma kukeson albarkar auren Allah ya shirya ita Alfa ne kome matar naji wani suna musulma cw ne
@Rukky_alim
@Rukky_alim 18 күн бұрын
Mutane su dinga adduar saduwa saboda wallahi in ba Haka ba irin su G-fresh zaa dinga haifa
@habibamusa6554
@habibamusa6554 18 күн бұрын
😢😢😢
@rabiadamu4992
@rabiadamu4992 18 күн бұрын
G-Fresh yana mantawa cewar shi musulmi ne. Akwai kunya a musulunci. Allah ya shiryemu gaba daya.
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 18 күн бұрын
Wannan anya yana sallah kuwa? A dinga dai cewa ɗan Musulmi
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 18 күн бұрын
Wlh adaa daga shi har sadiyar haushi suke bani Amma wlh a yau na zabi sadiya Kuma nayi Mata murnar rabuwa da Wann saunan, Allah ya kyauta
@abdallahibrahim8914
@abdallahibrahim8914 18 күн бұрын
Shege me wushirya kai jama a nigeria my contry wallahi sungogemin hadda alla daya
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv 17 күн бұрын
Allah ya kyauta ya shirya mana zuri'a
@OsmanEklima
@OsmanEklima 17 күн бұрын
Wlhi a rayuwa duk wanda yayi rashin mafadi yayi asara Allah kashiryemu alfarman annabi S.A.W
@SHEHUINYAS
@SHEHUINYAS 18 күн бұрын
😂😂😂Mai wushirya Allah yasa mudace
@FatimaMusa-g1h
@FatimaMusa-g1h 18 күн бұрын
Mahaukata wannan sun fi sadiya iskanci ai gara sadiya su milone Allah ya shirya ko
@ta_barhama
@ta_barhama 18 күн бұрын
Dan Allah Wanda ashiru ya bashi dariya yamin like
@morganam3210
@morganam3210 18 күн бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihirajiun Allah yasa mugama da duniya lafia ya rabbi😢😢😢
@MaryamWw-w9y
@MaryamWw-w9y 18 күн бұрын
Allah mun godemaka da kabamu iyaye na gari
@muhammadabdulwahhab8566
@muhammadabdulwahhab8566 17 күн бұрын
Aameen Thumma Aameen Yaa Allah
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 18 күн бұрын
Asara iya Asara... Allah kabamu zuri'a dayyiba 👏🏻
@hauwwamustapha729
@hauwwamustapha729 18 күн бұрын
Ameeeeen y Allah
@sheikhsaliso2785
@sheikhsaliso2785 18 күн бұрын
Wayyo Allah mun tuba Allah ka yayama zunuban mu😂😂
@امكوثرامكوثر-ك5ظ
@امكوثرامكوثر-ك5ظ 18 күн бұрын
Subahananllah allah ya shryeku
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 12 күн бұрын
Amma mahaifin kako Gfresh yanadarai kuma suma yan uwanka basuda tarbiyya
@SurayyaHausa
@SurayyaHausa 18 күн бұрын
Hhhh😂😂abin dariya Mai wushirya sai ashar yake ta durawa😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@maryamAliyu-j9m
@maryamAliyu-j9m 18 күн бұрын
Astagfirullah wa'atubu ilaih
@Fatima7-t1i
@Fatima7-t1i 18 күн бұрын
Gaskiya aminu jtow yabani dariya sosai😂😂😂😂
@MaharazIlla
@MaharazIlla 18 күн бұрын
Fatan alkeiri Allah ya kara dankon soyaya ❤❤ gfresh me daurewa na har Abada
@جمول-ف4ه
@جمول-ف4ه 18 күн бұрын
Anan dai ci baya ne wlh ba komai ba Allah ya kyauta Ya latif Allah kar ka jarrabe mu da irin wanan rayiwar auzubillah
@hamzaalhassan783
@hamzaalhassan783 17 күн бұрын
Abun tausayi
@nafisathamisu7650
@nafisathamisu7650 17 күн бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun A.haka zaku kare
@husnerhtmuhd
@husnerhtmuhd 17 күн бұрын
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJIUN Wae dama ba'a ɗaura ba amma suke wannan baɗala4
@RaihanaSuhair-nz3tj
@RaihanaSuhair-nz3tj 18 күн бұрын
Ni wllh Ashiru mai wushirya ne y bani darya 😂😂
@AbdramanAbdraman-w9o
@AbdramanAbdraman-w9o 18 күн бұрын
Wlh kuwa kambala'i wannan abu kamar ah mafarki 😂😂😂
@mahamanabdoufatouma205
@mahamanabdoufatouma205 18 күн бұрын
L'allé wayenan sun cira tuta kambala'i Mamaki ya kasheni waly
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 16 күн бұрын
Wanna babu wani mamaki ni wlh banyi mamakiba wlh
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 18 күн бұрын
Allah yasa albarka Allah kuma yasata musulunta Allah yashiryasu nagodemusu dayin hakan
@AbeemaAbema
@AbeemaAbema 18 күн бұрын
Allah kyauta mana😢😢😢
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 18 күн бұрын
Allah mun tuba 😢
@mazawadjeazara7559
@mazawadjeazara7559 18 күн бұрын
Allah shirya
@AsiyaAdamu-t5b
@AsiyaAdamu-t5b 18 күн бұрын
Yoyyo cikina me wushirya ne 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂
@SurayyaLawan-k9k
@SurayyaLawan-k9k 18 күн бұрын
Allah ka bamu yara nagari
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 18 күн бұрын
Abu yazo gama,iya kam batasi ya kuma kallu gamasu bakin magana gtaw da mewushirra harsurrasa abin cewa inagamasu kaibaga shi danqari Allah ya samu gama da duniya lafiya Ameen ya rabbi
@hauwaahmadummy8898
@hauwaahmadummy8898 18 күн бұрын
Chamdijan kaka kira kaka😂😂
@iiii8286
@iiii8286 18 күн бұрын
Masha Allah 'Allah ya tabbatar da alkairi
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 18 күн бұрын
Inna lillahi wainna ilaihir raju un wayo rayiuwa Kai jamaa tabdijam hmmm nayi shiru
@HajiyaSafah
@HajiyaSafah 18 күн бұрын
Allah muntuba
@rukayyatabdullahi7883
@rukayyatabdullahi7883 18 күн бұрын
Ummmmmmmm ya Allah yasa mudace duniya da rahira 🤲🤲🤭🤭🤭
@Aysa-ty8nb
@Aysa-ty8nb 18 күн бұрын
Ya Allah 😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇸🇦🇸🇦
@Maryamhamisu-uk4dn
@Maryamhamisu-uk4dn 18 күн бұрын
Masha Allah 😂😂😂
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 18 күн бұрын
YAA RABB 🤲 رب نجني و أهلي مما يعملون... اللهم نجنا من القوم الكافرين... اللهم نجنا من القوم الفاسقين... اللهم نجنا من القوم المجرمين.. اللهم نجنا من القوم الظالمين... ربنا لا تآخذنا بما فعل السفهاء منا... رب اغفر لنا و ارحمنا و أنت خير الراحمين...🤲🤲 Allah ka mana tsari da wannan sharri na zamani mu da zuri'armu baki-ɗaya. Allah ka shiryi al'ummar Musulmi baki-ɗaya Ameen Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 18 күн бұрын
Ikon Allah to Allah yasa mudace
@RabeaRabea-p6c
@RabeaRabea-p6c 18 күн бұрын
iKon allah allah kashiryemu
@KhadijaJibril-r8z
@KhadijaJibril-r8z 18 күн бұрын
Ok da kan balayi ka fara yau mai tsakar gida,domin kaga abunda ya wuce tunanin ka koh,ko sallama bakai mana ba😂😂
@UmmiAuwal-vu3rt
@UmmiAuwal-vu3rt 18 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂
@KhadijaJibril-r8z
@KhadijaJibril-r8z 18 күн бұрын
@UmmiAuwal-vu3rt 😂😂😂
@IssifiTchambouReki
@IssifiTchambouReki 18 күн бұрын
Nima abinda ba Ya bani dariya kenan😂
@nafisathamisu7650
@nafisathamisu7650 17 күн бұрын
Toh dolensa ai😂😂
@سكينهالياس-خ2ت
@سكينهالياس-خ2ت 18 күн бұрын
استغفر الله😂
@najaatumuhammad1146
@najaatumuhammad1146 18 күн бұрын
amma gaskiya anta shi kaina oh ya allah 😂😮
@Cisseabou-nk9ru
@Cisseabou-nk9ru 18 күн бұрын
Machaalla 🙏
@HabibaMuhammad-ui4gs
@HabibaMuhammad-ui4gs 18 күн бұрын
Wa,iyazubillah wai yanxu duk wannan rungumar ba'a daura aureba Allah karabamu d jahilci
@UmmiAuwal-vu3rt
@UmmiAuwal-vu3rt 18 күн бұрын
Ameen
@MaryamkanoKano
@MaryamkanoKano 18 күн бұрын
Ameen ya Allah ❤❤
@bariraabubakar2802
@bariraabubakar2802 18 күн бұрын
Tirkashi 😂😂
@mukalamat5619
@mukalamat5619 18 күн бұрын
To Allah yasa mudace
@SalmajalingoMuhammad
@SalmajalingoMuhammad 17 күн бұрын
Kenan dai ta tabbata sadiya haruna shegiyar qarya take datace zalmalulu baya aiki
@RukayyaAdamBarnoGg
@RukayyaAdamBarnoGg 18 күн бұрын
Tonidai Rukayya yargidan Adam banida tacewa saidai ince Ubangiji Allah yasa mugama d wanan duniyar lafy yakare muda zuri ar mu da Yan uwa musulmai baki1😢
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 18 күн бұрын
Ungo me wishirya namiji na idda dama
@MaryamkanoKano
@MaryamkanoKano 18 күн бұрын
❤❤❤
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 18 күн бұрын
Kaji wae kam balae😂
@aysha8836
@aysha8836 18 күн бұрын
Kambala i wannan abu azimun ne 😂
@KhadijaAminu-cz2mj
@KhadijaAminu-cz2mj 17 күн бұрын
🤔🤔🤔🧐🧐🧐🧐🧐🧐
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 16 күн бұрын
Wlh ni bebani mamakiba
@HhHccc-oq6eh
@HhHccc-oq6eh 18 күн бұрын
Hmmm 😂😂
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد
@بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد 17 күн бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@HumaeraMasud
@HumaeraMasud 18 күн бұрын
Astagfirullah was atubi ilae
@AishaSadisu-u4l
@AishaSadisu-u4l 18 күн бұрын
Yau nayarda katon Nan wawane wlh Nama wacen sayyadar Murna da tarabu da Kato ba wayau
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 18 күн бұрын
To fa 😮😮😮
@aysaaysa857
@aysaaysa857 18 күн бұрын
Hnmmmm😂😂😂😂😂
@mubarakauwalaleeyu6721
@mubarakauwalaleeyu6721 18 күн бұрын
Kujira wlhy zakuga zuwan Kuma zakuga dawowan😢
@jameelayusuf5301
@jameelayusuf5301 18 күн бұрын
رب نجني وأهلى مما يعملون رب نجنى من القوم الفاسقين Ya ubangiji karka kamamu da laipin da wawayen cikin mu suke aikata wa allah kama maganin ire iren wannan mutanen ya hayyu ya kayyum badan mu ba 😢😢😢 allah ka shiryar damu da zuri'ar mu Bamuce bama laipi ba mu, kuma bawai muna tsarkaka kan mu bane Amma wallahi wani abun idan kagani dole ka kyamace shi ka kuma barranta kanka daga aikin da masu aikin allah muntuba! Allah muntuba!! Allah muntuba!!! Kamana afuwa 😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 18 күн бұрын
Ameen Ameen Yaa Rabb 😢😢😢
@MohammedRabiu-u4e
@MohammedRabiu-u4e 18 күн бұрын
Ita lafiyar ta kalau wato shi kadai zaayiwa gwaji😂
@FatimaDanda-q5w
@FatimaDanda-q5w 17 күн бұрын
Karyace kawai shi yace shekara 4zuwa5 ita kuma tace 5zuwa6😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 16 күн бұрын
Dan su cusawa sadiya haruna ne haushi kawai
@ZainabAtiku-m9q
@ZainabAtiku-m9q 18 күн бұрын
Astaghfirullah wa'atubu llaika
@ismailakhamisadam182
@ismailakhamisadam182 18 күн бұрын
Wannan shine banza nadukan wofi kenn😢
@ManouchaManoucha-fw2bf
@ManouchaManoucha-fw2bf 15 күн бұрын
😂😂😂😅😅😅
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 18 күн бұрын
Allahumma arzuquni taubatan nasuhatan qablilmut ya Ilahih) lallai dan uwa umar kace kanbala ih nima nace ya ubangiji Allah ka qara doramu akan hanyar ihhidina suradalmustaqimh Astagafurullah wa atubu ilaih Allah ka shirya ka tsaremu Ameen ya rabbi
@UmarIdris-k7u
@UmarIdris-k7u 18 күн бұрын
Allah yatsine maka idan bazaka shiryu ba
@nuragarba9380
@nuragarba9380 18 күн бұрын
Ameeen ya Allah
@JamilaJamcy
@JamilaJamcy 18 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂bariki phone store 😂😂😂😂bakina ya mutu
@NurNura-gp3qv
@NurNura-gp3qv 18 күн бұрын
Tsinuwa ce take Aiki
@DAUSIYAKARKARNA
@DAUSIYAKARKARNA 18 күн бұрын
Astagafirllah Astagafirllah wa atubu ilaiy allah
@ibrahimismail753
@ibrahimismail753 18 күн бұрын
wai ina hisba yaka mata suko yama wannan guy din tarbiyya saboda wannan wakene batagari
@SamiraYusuf94-o9r
@SamiraYusuf94-o9r 18 күн бұрын
Haba maisanyi kafara da kan balayi Babu sallama Hhhhhhhh
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di 18 күн бұрын
Masu cewa zasu biya masa sadaki zai auri arniya wallahi da sadaka kukayi da kudin ku ko kuma a cikin danginku ku duba mai fama da rayuwa ku taimake shi Allah zai baka lada ni ba abinda zance ila Allah ka shirya mana zuri a hakika wanda yayi nisa baya jin kira
@FatimaAliyu-x1p
@FatimaAliyu-x1p 18 күн бұрын
Uhmm lalle
@MuhammadMuhammad-z7k
@MuhammadMuhammad-z7k 18 күн бұрын
😢😢
@aichatoumaazou4983
@aichatoumaazou4983 18 күн бұрын
😂😂😂😂
@Fayza-wr4zl
@Fayza-wr4zl 18 күн бұрын
🙆
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 18 күн бұрын
😂 😂😂😂
@AmeenaMusaBappare
@AmeenaMusaBappare 18 күн бұрын
😭😭😱😱🙆🙆
@HauwaMuhammad-z7g
@HauwaMuhammad-z7g 18 күн бұрын
Bawomai dan anci anrage baharam bane ysfi zaman xina kama yarama sai taji idan da dadi
@HadizaAgadez
@HadizaAgadez 18 күн бұрын
😂😂😂😂❤❤❤❤
@fareedaidrees1390
@fareedaidrees1390 18 күн бұрын
Anya tsinuwar Nan da gaske Bata kama Garba ba kuwa?
@UmmiAuwal-vu3rt
@UmmiAuwal-vu3rt 18 күн бұрын
😂😂
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 18 күн бұрын
Gaskiya dai da alama tsinuwar Delu ta kama Garba 😂😂😂😂
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН