Samha ta fada matsala bayan ta biyewa Rahama Sa'idu/Wata yar tiktok ta makance

  Рет қаралды 37,487

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 129
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 16 күн бұрын
Duniya budurwar wawa...vanity upon vanity...May Allah bless all parents that raised their children well.amin
@nasibaashir2151
@nasibaashir2151 16 күн бұрын
Ubangiji ka zaunar damu a gidajen mazajenmu da akwai ko babu 🤲
@aysha8836
@aysha8836 16 күн бұрын
Ameen muma allah bamu ikon shigewa daga ciki da mutuncin mu 🤲🏽
@IsmailAbdallah-x4k
@IsmailAbdallah-x4k 16 күн бұрын
Amine ya allah
@rabizakari5125
@rabizakari5125 16 күн бұрын
Amin ya Allah
@rabizakari5125
@rabizakari5125 16 күн бұрын
Amin ya Allah
@nasibaashir2151
@nasibaashir2151 16 күн бұрын
Allahumma ameen 🤲
@shamseeyailiyasuibrahim3458
@shamseeyailiyasuibrahim3458 16 күн бұрын
Kai aure duniya ne Allah mungode maka kaci kaji kasha lemo kayi bacci asama data Kai alhamdulilah 🥰
@fatimabatulah
@fatimabatulah 16 күн бұрын
kuma kasamu lada ba duk abin dakayi da mijin naka ba.
@eshaeshaqalmustapha7266
@eshaeshaqalmustapha7266 16 күн бұрын
Wlh kuwa sai dai mu Taya wadanda basa dashi su samu domin Allah
@fatimabatulah
@fatimabatulah 16 күн бұрын
@@eshaeshaqalmustapha7266 Amin summa Amin Allah yabamu.
@adilaosman500
@adilaosman500 16 күн бұрын
Amen ya rabbi
@IbrahimMuhammad-l2r
@IbrahimMuhammad-l2r 16 күн бұрын
Wallahi ko
@HassanMuhammad-p2o
@HassanMuhammad-p2o 16 күн бұрын
Wannan ba a bin mamaki ba ne lokacintane musammamma boyayyun yan siyasa indai mace tana da tauraro mai kyau to za su bita ko bata da kyan jiki balle kuma alhamdulillah rahama kyakkyawace Allah ya sa mudace
@aishaabdulaziz4423
@aishaabdulaziz4423 12 күн бұрын
👍👍👍👍wnn gaskiya ne Yar uwa kin yi magana mai kyau Allah Yana jarrbar iowa, koya ya iya bakin sa
@Frdoes
@Frdoes 16 күн бұрын
Innalilahi wa inna ilehi rajiun wllh duniya tana bani tsoro Allah yasa mugama da duniya lfy gashi tazama batagani
@fatimaharuna8070
@fatimaharuna8070 16 күн бұрын
ya Allah kare mana zuriarmu da ikonka ya Allah ka tsare mana zuciyarmu ya Allah
@FatemaHasua
@FatemaHasua 13 күн бұрын
Toh allah kasa mugama da duniya lfy🤔🙄🤲
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 16 күн бұрын
Ai alamufa yanuna samha wlh kishin rahma takeyi..kuma dataje gidan rahma ta kasa boye hassadarta sai faman muzanta rahma takeyi wlh saida rahman tabani tausayi...kuma fa har wanda yakira rahma akan waya samha tayi kokarin rabasu da makirci..tana wani cewa wai rahma tana cutarsa..agaskiya samha ba kawar arziki bace...nima ina ganin yadda tafito da surar jikinta a wannan video nace oh sodai take itama maza su fara yayinta..ashe ma Allah zaiyi maganinta zaa dakatar da ita daga yin film..to congratulations samha..Allah yasa akorekima daga film din ma gaba daya kowa yahuta😂
@zainabyusufsabo8246
@zainabyusufsabo8246 16 күн бұрын
Kin fadi abunda nazo fada kenan hassada ta bayyana kiri kiri a magananta harda cewa wai tamaidashi wawa zogashi ta ke a fakaice
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 16 күн бұрын
@zainabyusufsabo8246 ashe kingane..ai makircine take hada ma yarinyar
@maimunaahmed8510
@maimunaahmed8510 2 күн бұрын
Wai ina abon hassada? Xamam daduro?
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 2 күн бұрын
@@maimunaahmed8510 koma Zaman menene,, ai tanuna mata itaba kawar arziki bace..Allah ya shiryesu gabaki daya..ke kuma kiji tsoron Allah..kina wajanne? Kintaba kamata da dadurone?
@abubakarmsani7705
@abubakarmsani7705 16 күн бұрын
Allah yasa ba tirken ragon lalya ubangiji yake mata ba,,,hmmm rahama duniya bata da tabbas
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 16 күн бұрын
Innalillahi wainnah ilehi rajuun 😢 ALLAH yasamuyi kyakywan karshen Ya ran ALLAH kasamu gamada duniya lfy
@سلمة-ض6ل
@سلمة-ض6ل 3 күн бұрын
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم
@habibazuntu6759
@habibazuntu6759 14 күн бұрын
Inane Kuma ibedi🌚
@mardiyaHaruna-pg2kg
@mardiyaHaruna-pg2kg 16 күн бұрын
Samha rahama tanunamiki ke karamar yar bariki ce ke ga kakanki Abbariki
@Baseerah-zu9tc
@Baseerah-zu9tc 16 күн бұрын
Allah ya shiryar da da al ummar musulmi
@AbdramanAbdraman-w9o
@AbdramanAbdraman-w9o 13 күн бұрын
Duniya kenan duniya budurwar wawa Allah yasa mu dace ka wai
@Fatima_flth
@Fatima_flth 16 күн бұрын
Masha allah alhmdulillahi 🎉
@SaadatuBaffahibrahim
@SaadatuBaffahibrahim 16 күн бұрын
Allah kakaramana storanka daciremana son dny da biyewa sharri shedan
@aishaabdulaziz4423
@aishaabdulaziz4423 12 күн бұрын
Innalillhi ya Allah ya Bata ladiya, Yasa kaffara ce, ya there mu
@Ebtsam-v7u
@Ebtsam-v7u 16 күн бұрын
17:02 👏👏👏
@RabeaRabea-p6c
@RabeaRabea-p6c 16 күн бұрын
Hummm allah bkashir yemu
@Ayshatayyubamusa2002
@Ayshatayyubamusa2002 16 күн бұрын
Ya Allah ka rabamu da sharrin ƙarshen zamani
@بكرادم-ذ2ب
@بكرادم-ذ2ب 16 күн бұрын
Masha Allah allahamdulilah
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 16 күн бұрын
Wnn fa rahamar yar baiwa ce😂😂😂
@ibrahimsalisuhamza8218
@ibrahimsalisuhamza8218 9 күн бұрын
Naga jaruma ma
@UsueyHshss
@UsueyHshss 16 күн бұрын
Allah ubangiji yakauta
@hajaryunusasaudiya2718
@hajaryunusasaudiya2718 16 күн бұрын
Allah yadai kyauta allah yasa mudace
@HauwaHaruna-j9x
@HauwaHaruna-j9x 5 күн бұрын
Hhhiimmmm, allah, yakyauta
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 16 күн бұрын
Wai yarinya mai parin jini😂😂😂😂Astagfirullah
@TASIUMRUFAI
@TASIUMRUFAI 16 күн бұрын
Kai jama'a muji tsoron Allah muke tunawa da mutuwa gaskiya mutane muna cikin matsala na bibiyi comments na mutane akan wannan post da tashar tsakar gida tayi abinda ya kamata mutane suyi duba su dauki darasi akai bashi suke magana ba sunfi magana akan batun samha da rahama wanda wannan batu babu abinda zai amfane mu dashi balle ɗaukan darasi amma batun makantar wannan baiwar Allah wlh izzinace ayyace a garemu da ita baƙi daya domin abubuwan da take aikata na baiyana alfasha wasu suna kallo zamu iya kasancewa cikin masu kallon irin abinda take wallafawa hakan sai ya zama aya agare mu bawai mufi maida hankali akan rayuwar karuwai da yan bariki ba, Ubangiji Allah yasa mudace ameen
@MdKmsar-gj6rw
@MdKmsar-gj6rw 16 күн бұрын
Masha allah
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 16 күн бұрын
Amin ya Allah
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee 14 күн бұрын
InnLillaha wainna ilaihi rajiun Allah yasai wayau Allah 😔
@Maryam1234maryam-sh2zl
@Maryam1234maryam-sh2zl 16 күн бұрын
Allah ya shirya
@FatimaFatinbaba
@FatimaFatinbaba 14 күн бұрын
Kai Allah sarki Allah Baki lfy
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 16 күн бұрын
Dama fa na fada yanzu samha zata fara koyi da rahama sabida abin duniya jaka
@Bibi-z6s
@Bibi-z6s 12 күн бұрын
Kawancen karfi da yaji 😂😂😂
@zainabismal9961
@zainabismal9961 15 күн бұрын
Kuma KZbinrs wallàahi kuji tsoron Allah asirin mutum nawa kuka tona saboda neman subscribers duniyar nan kowa sai ya girbi abunda ya shuka
@SalamatouEidjani
@SalamatouEidjani 16 күн бұрын
Allah yasamudace.
@FaizaYunus-hw1ul
@FaizaYunus-hw1ul 16 күн бұрын
Adai rinqayi anatuna makwanci na gaskiya
@FaizaYunus-hw1ul
@FaizaYunus-hw1ul 16 күн бұрын
Waidan Allah Ina iyayan rahama suke ,kusani za'a tambayeku game da kiwon da aka baku
@muzagayatv943
@muzagayatv943 16 күн бұрын
Masha Allah
@AhmadhauwaGoshiya
@AhmadhauwaGoshiya 16 күн бұрын
Allah yasan mutace Ameen Suma Ameen
@abdotaware
@abdotaware 16 күн бұрын
Wai mai farin jini tab saurayi ne fah ba miji bah
@OusmaneAbdoulwahabou
@OusmaneAbdoulwahabou 16 күн бұрын
Toh Allah ya shirya
@UsmanSadiq-c2g
@UsmanSadiq-c2g 15 күн бұрын
Wanna gayin dayasaya mata wa anna abubuwan inatausaya masa abunda zaici ma allah inya mutu wlh
@mamanhallonsaudiaarabia9599
@mamanhallonsaudiaarabia9599 13 күн бұрын
To ai kikekan inji ayusha ta Allah ya rufa asiri
@fgty5388
@fgty5388 14 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@ftooomadmm2394
@ftooomadmm2394 16 күн бұрын
ALLAH ya KYAUTA
@M_asjab
@M_asjab 16 күн бұрын
Allah Sa Mu dace
@HarunaFatima-k6l
@HarunaFatima-k6l 16 күн бұрын
Shin taja jari kota qara jari😂
@fatimaharuna8070
@fatimaharuna8070 16 күн бұрын
ya Allah ka shirya zuriarmu da ikonka
@AminaMarouTawaye
@AminaMarouTawaye 16 күн бұрын
Ma sha Allah
@SaadatuAbdurrashid
@SaadatuAbdurrashid 9 күн бұрын
Wannan. Yarinyar. Karya. Take. Babu. Wanda. Yasiyamata. Wannan. Gidan. Tana. Neman. Sunane
@SalmajalingoMuhammad
@SalmajalingoMuhammad 16 күн бұрын
To ai samhar ita ke wakilcin 😂😂😂
@TinaIshaya
@TinaIshaya 16 күн бұрын
Abun tambaya anan shi saurayin wakebashi kudin
@alhajirashakandawaii6588
@alhajirashakandawaii6588 16 күн бұрын
Ai ko Allah ya hadaki da Mai bakin iyaye
@mariamaibrahim2619
@mariamaibrahim2619 16 күн бұрын
To aure fa ai bakai tsadar abunda ya bata
@aishasalees4061
@aishasalees4061 16 күн бұрын
Wai matan nan ba su da hakali ne? Ina iyayen su ne?
@aishaabdulaziz4423
@aishaabdulaziz4423 12 күн бұрын
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭😭😭😭😭
@YusufUmar-m5s
@YusufUmar-m5s 15 күн бұрын
💯💯💯💯💯
@MamanYasimin
@MamanYasimin 15 күн бұрын
Wlh marya kamar gwangwani
@asiagony6597
@asiagony6597 16 күн бұрын
❤❤🎉
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 16 күн бұрын
Hmmm Okay Wai zaki aramun mijin nan naki
@baraatusaeed2120
@baraatusaeed2120 15 күн бұрын
Rahma ai yariya ce samha kamata yayi tayi mata fada
@Nanafirdaoussi-y2q
@Nanafirdaoussi-y2q 16 күн бұрын
To da wannan bakai wahalar ya auré tamana
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 16 күн бұрын
Yan wahala dai bazasu kare ba
@مراننيازي
@مراننيازي 16 күн бұрын
😢😢😢😢😢😢
@hausauahmed6359
@hausauahmed6359 16 күн бұрын
innalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah yabata lafiya
@nabilaabduljalal9199
@nabilaabduljalal9199 14 күн бұрын
Te🎉😮😂
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 16 күн бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@AdamTabani
@AdamTabani 16 күн бұрын
To komi mutum keyi yazan tona mutuwa da ita babu makawa sai an yita
@shamsiyyabasiru1192
@shamsiyyabasiru1192 16 күн бұрын
😂😂😂😂😂
@MfSakvf
@MfSakvf 16 күн бұрын
Mash a Allah 🥹🥹🥹
@FatimaAbubakar-d4y
@FatimaAbubakar-d4y 16 күн бұрын
Aikin mekikiye ma saurayinki
@fatimaharuna8070
@fatimaharuna8070 16 күн бұрын
yanxun dai example ga wannan dai tana sharyoliya amma gashi yanxun babu idanuwan da xatayi tiktok din, anafa raye fa ina ga anmutu Allah ya kyautar
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 16 күн бұрын
Saura a dakatar da Babyn Samha indai anaso ta nutsu
@AminaMuhammad-k5p
@AminaMuhammad-k5p 16 күн бұрын
Dama ai illar kallon tsiraici kenan
@FatimaHessin
@FatimaHessin 16 күн бұрын
المو ميون مصب
@biihsannascookery2654
@biihsannascookery2654 16 күн бұрын
Kai yaya Umar memakon ka takaita video yarinyan nan se wani shafe shafe take😏
@zaharaabdallah3147
@zaharaabdallah3147 16 күн бұрын
😂😂😂
@AbubakarAlasan-bt2wc
@AbubakarAlasan-bt2wc 16 күн бұрын
😮😮😮😮😮😮😮
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 16 күн бұрын
😮😮😮😮😮😮
@ZeenatAliyu-z5j
@ZeenatAliyu-z5j 16 күн бұрын
Samha se hakuri lokacin ki ya huce sede kallo
@rabiatou1643
@rabiatou1643 16 күн бұрын
Ni shekara ta 12 da aure amma ko fili ba'abam ba 😂 amma ga budurwa saurayi ya bata gida 😂
@FatimaMuhammad-l4n
@FatimaMuhammad-l4n 16 күн бұрын
Baki da farinji nine agun mijin naki😂😂
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 16 күн бұрын
Niko wayar kirki be taba baniba...gashi natara masa yara kamar gyada😅
@rabiatou1643
@rabiatou1643 16 күн бұрын
@@habibaadamhabiba2169 nima saura 7 nayi dozin😂
@rabiatou1643
@rabiatou1643 16 күн бұрын
@@habibaadamhabiba2169 nima saura 7 nayi dozin😂
@rabiatou1643
@rabiatou1643 16 күн бұрын
@@habibaadamhabiba2169 nima gasunan rututu agabana😂
@fatimaharuna8070
@fatimaharuna8070 16 күн бұрын
wlh rayuwar nan bata da tabbas sbda ko babu komai akwai rashin lafia wlh ya kamata ace munyi hankali
@iiii8286
@iiii8286 16 күн бұрын
Allah ya bata lafiya
@Habiba779-om5bd
@Habiba779-om5bd 16 күн бұрын
👀👀👀🥱😱😭😭😭😭😭
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 16 күн бұрын
Gata mummuna wlh
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 15 күн бұрын
AI shine Allah na tuba ita bawani kyau
@sheikhsaliso2785
@sheikhsaliso2785 16 күн бұрын
Yarinya Allah hada ki da mai bakin iyayen 👎👎👎
@rayanatouibrahim8812
@rayanatouibrahim8812 16 күн бұрын
Wlh kam sai dai mai bakin iyaye kam😂😂
@Nur-t5b1m
@Nur-t5b1m 16 күн бұрын
Masha allah
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
Akwai Babbar Masifa A Siyawa Rahama Saidu Gida da Mota Glk  A Kano
8:16
Kadan Daga Cikin Rayuwan Wahalan Dana Fuskanta A Gidan Aure
1:03:38
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 45 М.
Samha M Inuwa takai ziyara katafaren gidan Rahama Saidu yau
3:49
Duniyar Kannywood
Рет қаралды 25 М.
Shigan Matan Kannywood in da suka halarci Pandora Awards
4:35
Aysher Bello
Рет қаралды 83 М.