Ameen thumma ameen Shiekh Allah ya saka da alkhairi
@Bbw_04 күн бұрын
Gaskiya yau na kara sanin malamin nan yana da hankali
@aliyaro35803 күн бұрын
Macha ALLAH Jazakl ALLAH MALL yayi macha
@ibrahimgoni-bukar73833 күн бұрын
Masha Allah wannan shine zancen Gaskiya
@yusufibrahimjaji4825 күн бұрын
Masha Allah Wannanshine magana Wanna malamin Dayakecewa matanr uwace Awurinsu Amma lafuzzanshi Akansu yayitsauri
@umeumar65834 күн бұрын
Gaskiya ne WAllahi mallam Allah Ya saka da Alkhairi
@ABDULLAHIUSMAN-ym3ut4 күн бұрын
Allah yasaka mallam Amin Ya Rabbe 🤲 wan nan dai dai ne .
@RukkayatAli6 күн бұрын
Allah yaqarawa rayuwan ka albarka Malam. Gaskiyar Maganan kenan dasu sun basu kawai yafi wannan tono asiri wallahi. Allah yajiqan Malam Albani da Rahama.
@maryammurtalakubau97674 күн бұрын
Allah ubangiji yasaka maka da Gidan Aljanna’ iyakan mgn gaskiya kenan, ai yakamata koda iyalan malam basu da gaskiya’ Daliban mal. Suduba chanchanta na marigayi iyalanshi suci albarkacinshi’ Kuma itama Uwa ce koda bamugoyi bayan fitowarta tayi jawabin nan ba’ amma yakamata tacı albarka mal. Sbda albarkan zuri’ar da suka hada’ mal. Mungode sosai da jawabinka’ Daliban mal. Kuji tsoron Alh.kuduba rayuwar dakukayi da marigayi yana raye.. mal.kaikuma Allah yasaka maka da Alkhairi 🙏🏻🤝
@asheerdadynhjy42485 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@hamissounihamis26375 күн бұрын
Gaskiyané malam
@harunaabdulkarimyahaya79506 күн бұрын
Allah ya sa mu dace duniya da lahira. Ameeen
@FarukSarki-x4c6 күн бұрын
Wallahi maganar ka Malan hakane ga irin albani don anyima zuriyar albani taimakon dubu dari hudu wani abune.
@mustaphamohammedgidaje1245 күн бұрын
Allah Yayi Ma Sheikh Albani Rahama Amin 🤲
@KabiruIbrahimMatazu6 күн бұрын
Allah ya sakawa Mallam da alheri. Shawarar Mallam ita ce mafita. Ya kamata su taimaki iyalan Mallam Albani.
@yarankanokids55274 күн бұрын
Shima Bai fahimta ba kofar 419 ce sukesan budewa
@BabanmariamMariambaba6 күн бұрын
Gaskiya ne malam. Allah taimaka allah Kuma ya wadatamu da dukkan alhai ranshi
@DjamilouAboubacar-yx5sk6 күн бұрын
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
@ZainabMuhammad-g1e5 күн бұрын
Subhanallahi,Allah y daidaita wannan lamarin n gidan mariganyi,Albany Zaria,Allah y jikanshi d rahama😢
@AbdoulayeIssasani-k8l5 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qaiyum
@bashiribrahim47596 күн бұрын
Malam shawarar ka haƙiƙa tayi, chewar ko da shuwagabannin Darul Hadith sun fi iyalan Malam gaskiya, to suyi ma Malam alfarma suyi amfani da dattaku su biya masu bukatar su in dai abin bai saɓa ma Shari'ah ba, domin kare mutuncin malam. Allah Ya saaka maka da alkhairi
@ferteemer93776 күн бұрын
Gaskiyane Allah yasa mu dace
@fatimayunusa82915 күн бұрын
Masha Allah d bayanika mlm wllh Abunda y kamata ayi kenan Allah y sakama d alkr🤲
@Abba_ijabah6 күн бұрын
Jazakallahu khairan malan maganarka tayi daidai
@idrismuhammed85046 күн бұрын
JazakaAllah khair
@mustaphachikada3726 күн бұрын
Ya sheikh Allah ya saka da alkhairi. Kafatanin masu nasiha akan wannan masalar babu wannda ya tausa min zuciya kamar kai. Garin dadi na nesa
@AbubakarsadiqAbdullahi-b7i5 күн бұрын
Allah saka da alkhairi
@AdamaYusuf-p5g5 күн бұрын
Gaskiya wannan itace shawara
@mineh75026 күн бұрын
Tabbas malam gaskiyan kane. Hakane . Wanan shine rufin asiri.
@DaudaAhmed-d6j6 күн бұрын
Jazakalahu khairan ❤
@mansursalisu63004 күн бұрын
gaskiya Naji dadin bayanin ka Allah yasaka Maka Da mafificin alkhairi sukuma Allah yakawo musu mafita
@nasirubellosanidanmalam95666 күн бұрын
Abun kunya nema ace Wai ɗaliban Malam Albani, subari Aji iyalansa Suna Cikin Wani yanayi, Duniya Kenan, Allah yasauwake yasamu dace Kawai.
@yarankanokids55274 күн бұрын
Karyane yan damfara ne kaje kaji hirar dansa
@YusufConsulter6 күн бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
@aminubarbaji57856 күн бұрын
Allah yasaka maka da Alkhairi lallai kabayarda shawara mai kyau
@suleimanyakubu13655 күн бұрын
Wallahi gaskiya ne mallam Allah ya saka da Alkairi ai ko dan mallam ai ya kamata suyi
@karingamahassanfatima6 күн бұрын
Gaskiya abun bayyi ba!!
@YUSUFAUTA-g8q5 күн бұрын
Allah yakaramana fahimta
@rakiyamusa8456 күн бұрын
Malam Allah Ya Saka da alkhairi. Ya kamata ace ana tuntuban iyalan duk malaman da suka rasu jifa jifa domin sanin halin da suke ciki maimakon su Qur'anic convention din nan.
@belloharunaisah92416 күн бұрын
Allah ya şaka maka da alhaeri,watching from India
@bamgies5 күн бұрын
Allah ya jikan Mal kuma wannan nasiha tayi Allah ya saka da mafificin alkhairi
@Kwame9666 күн бұрын
Masha Allah malam kafad gaskiya wallahi ❤❤❤
@nasirubellosanidanmalam95666 күн бұрын
Allah yagafar tawa Sheikh Alƙasim Abdurrashid.
@muhammadsani61186 күн бұрын
Jazakallahu khayran
@IsmailYahuza-w5p5 күн бұрын
Wlh mallam yau nafara jinka Amma kabada shawara me kyau Allah ya saka
@ALARAMMAYahaya6 күн бұрын
Wallahi malan baka yi Adilci ba , saboda kamar kana nuna cewa su Asgar ba suyi layfi ba,
@YusufBalaYusuf6 күн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi, ka Fadi zahirin gskya malam, domin mutane kowa albarkacin bakinsa kawai yake fada ba tare da sanin hakikanin abinda yake faruwa ba
@Rachidatousouley-i5b6 күн бұрын
JazakoumoulAllahou khairan gaskiya ka gayi. Malam ya wuce nan😭
@bawasisse35325 күн бұрын
الله اكبر الله اكبر
@FatsumaSabo5 күн бұрын
Gsky social media bala'ine, Allah yasa mugama da duniya lfy 👏
@AyubaSulemanLawan6 күн бұрын
Malam Allah Yasaka Da Alkhairi wannan Gaskiyane malam wannan shawara taka ita yakamaka Ayi Anfani Da ita
@halimahussaini85303 күн бұрын
An Kuma saba wasiar malam
@DékémougoTokobilé5 күн бұрын
Walahi geskiya 😢😢
@ضلثهخشالعين6 күн бұрын
هذه الكلام صحيح لانريد إنتشار هذه الأمر ،اللهم اغفر شيخ الباني
@salihuyahaya49114 күн бұрын
kana son Magana akan abubuwa Sai dai kaqara tattauna harshen ka dan Allah
@Zamantakewadatarbiyya6 күн бұрын
Gaskiya nima dai wannan shine tunanin da yazo min da farko. Allah dai ya kawo mafita a wannan lamari.
@UmmuAyman-v4x6 күн бұрын
Wlh MLM Kuni abin ya dameni😢😢😢😢
@AminuAyuba-w9h6 күн бұрын
Gaskiyane Malam
@Abubakaramza5 күн бұрын
Asadiku man'saddaka gaibahu
@AbdoulayeIssasani-k8l5 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qaiyum
@aliyualiyu96556 күн бұрын
You are absolutely right Malam, simple!!!!!!!!!
@SadaUmmar6 күн бұрын
Allah ya baka lada Allah ya rufa aspirin lmn
@ElhadjiNigeroi-n2f5 күн бұрын
Gaskia ka fadi dan Allah
@MamanYasimin4 күн бұрын
Sai wa azi indan uwanku ya rasu batemaki kalubale gasauran mlm kunfito kunata kare kanku😢
@FatimaMuhammad-o1c5 күн бұрын
Allah kadai yasan bakin cikindanashiga da ganin wannan video din wallh banji dadiba
@zainabmohammadt6 күн бұрын
Ameen 🙏
@BajalooBabani6 күн бұрын
Allah ya sakada alkairi malam wayanan daliban malam albani basuda kirki
@tayabouyacoubou18096 күн бұрын
Macha Allah/ nidama In gamssua da bayanka wannan itache chawara nima ara ayina جزاكم الله خيرا
@muhammadjabbi76976 күн бұрын
Innalillahi wa Inna ilaihin r̃ajiun yau har iyalan malan sun zama haka a duniya koda yabarta akan wakafi mine ne dari biyar da zasu basu mutuwa face yau sun tona asirin iyalin malan akan 500
@abbaumar65085 күн бұрын
Gsky ne, Allah yakara fahimta
@KhadijahRabiuAliyu6 күн бұрын
Malam yau da gobefa se Allah kuma temakon mutum koda baida gaskiya ba gatabane
@aliyualiyu96556 күн бұрын
Malam Allah yasaka Maka da alkairi wannan itace shawara ta gaskiya zuwa ga mutaa nan kirki. Mun gode
@auwalusale-d5d5 күн бұрын
Gayawa iyalan malam gaskiya.
@AboubacarAlassane-f7t6 күн бұрын
Oui c'est ça
@NAFIUSAIDU-h7g6 күн бұрын
Ladabi wlh sai tijjaniyya
@abuminnatur-rahman41986 күн бұрын
Hakama shirka da kafirci a qazafi ga Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama babu wanda yakai TIJJANIYYA.
@Speedyvampir26 күн бұрын
Ladabi ta Banza tunda akwai shirka da karyan son Manzon Allah ba.
@bashirabdullahi80976 күн бұрын
Mal kana maganar mutane masu tsoron Allah kenan. Amma kana magana da masu zuciyar fir'auna amma a fuska musa. Mal Allah yayi maka albarka. Idan su yan mutunci ne ko N100m ne sai su basu. Amma ina duk makaryata ne. Babu Allah a zuciyar su. Yo su idan yan mutunci ne har sai ance su taimake su
@UmarUsman-w4m6 күн бұрын
Ni a fahimta ta wannan shawarin tayi sosai ,,
@rahmatuabdulrasheed90232 күн бұрын
Gskiya duk yawancin yaransa basa koyarwa a makarantar wlh akwai yarinyar mace a wata private school take aiki gsky kam akwai lauje cikin nadi gsky shuwagabannin basu kyauta ba ai iyalan malam yafi karfin wulakanci wlh
@DahirHapeepah6 күн бұрын
Asslm,Mallam wallahi abin da albani yabarsu Akai sunpa canxa,bara in pada ma kaji inkai maamaladasu Kai Jace jakaine Ina da Dan uwa yanaxu haka suna kotu dasu shekara kusan tea kenan akotu
@FatimaMuhammad-o1c5 күн бұрын
Akwai alamun duk abinda yakeyi basu goyon bayansa kuma hakan yasamo asaline da alamu daga uwar tasu abun fahimta shine taboye halin ta dakin abinda yakeyi har yarasu se sukayi tunanin yanxu xa abasu rikon mkarnt kuma sunga shuru Sannan Dan uwa kacire wannan kamar ta jankai tayi tsaurin kodan mutuncinsa amma malam besan iyalan sa xasuyimar hk ba wallh matannan ta mugun bani haushi over
@asmauaminu46726 күн бұрын
Ai sun rasa abunda zaa basu mana idan kun duba clearly suma son duniya ne dasu Mey kudi compared to what he did to them, most of them shine ya maidasu mutane😢
@GazalirabiuAbubakar6 күн бұрын
To malam maye dubu 500,000 dazasu Kasa bayarwa saboda yabar makaranta wakafi
@k0ns0l6 күн бұрын
Malam ka fadi dai-dai
@rahmatuabdulrasheed90232 күн бұрын
Itama ai ba sunce abasu makarantar bane aa sunce ne sun sauka a tsarin da albani ya sakasu suna bin wani tsari
@aledjoumoubarak15006 күн бұрын
C'est ça même
@ishaqharoon38066 күн бұрын
🤲
@HafsaMukhtarsulaiman6 күн бұрын
Tabbas wannan gaskiya ne Malam
@ZainabMuhammad-g1e5 күн бұрын
Sosai ma kuwa malam k fadi gaskiya,gsky mu yan ahlul sunna munji takaicin abun sosai
@umarahmed76532 күн бұрын
Maganar ka Gaskiya ne mallam
@IsmailYahuza-w5p5 күн бұрын
Gaskiya zuciyata tasosu
@Abubakaramza5 күн бұрын
kuma babu ihsan ko?
@abdullahiabubakar91965 күн бұрын
Rudu shaidan ne. Amma kowa yasan gado ba abun jira bane wlh. Maganar ka gaskiya ce malam
@SamailaHashimu6 күн бұрын
Wato in aka fahimci abin duk matar shin nan itace problem din wlh... Shi Kuma Abdulrahman ya gaji mahaifin sane...
@mustaphachikada3726 күн бұрын
Ai tunda kuka ga baiwar Allah nnan ta fito media to an kaita maƙura. Me akayi akai 500k don girman Allah da har zaa ce sai sun nemi a basu kudin hayarsu na shekaru biyu domin biyan bukatar su? Haba salafawa!
@DausiyyaABello5 күн бұрын
Tabbas, laifin ma ba na kowa bane face wanda yaje yai firar dasu sukaje suka dauko sirrin nan suka sa a media ,