Allah ya jikan mlm Albany ya Al barka ci iyalan sa kukuma daliban allah ya kara muku hakuri da juriya
@hauwaumustapha91385 күн бұрын
Allahumma ameen
@usamadanlami69145 күн бұрын
Allah sarki sheikh Allah yajikan mlm Ameen❤❤❤❤ Allah yakara lpy sheikh,🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@ibrahimgamboyunusa92665 күн бұрын
Wannan abunda yake faruwa dama Malan albany yafada a cikin karatuktukansa yace wata rana ALLAH zai jefo wata jarabawa babba don ya gwada ku don yagani da gaske ku addinin Musuluncin na salaf na gari ko kuma iya baki yake . ALLAH yakawo karshen wannan rikicin ALLAH yajikan mazan fama Sheikh albany Zaria da dan uwan sa sheik Ja'afar Mahmud Adam da sauran al'ummar Musulmi baki daya
@Rahamanuhu-vv3fu5 күн бұрын
Allahumma Amin ya hayyu ya qayyum
@abdullahis.abdullahi54445 күн бұрын
Ameen ya rabb
@HamissouSani-qt9eu2 күн бұрын
Allah mika Albarka dan uwa
@ibrahimgamboyunusa92662 күн бұрын
Amin yarabbi ngd
@AbubakarSanimuazu5 күн бұрын
Allah shi yiwa malam rahama Kuma yakareku da sharrin makiya da mahasada
@salisububa27255 күн бұрын
Allahu Akbar. Allah ka gafarta wa mal. Auwal Adam Albani Ka albarkaci bayansa
@YahouzaMSouley-p7y5 күн бұрын
Allah yajikan malaman da rahama
@Mouawiaelmadina5 күн бұрын
Macha Allah ya Allah kajikan Malam Albani
@mamansadik38215 күн бұрын
Allah sarki, Allah yayimusu rahma
@IssaHoussaini-rl2tr5 күн бұрын
Allah ya ji Qan mlm ALBANI da rahama amine 🤲
@nabilaabdulkadir39055 күн бұрын
Allah sarki Malan Albani 😢
@HamissouSani-qt9eu2 күн бұрын
Allah jikan malan darahama korabou da ankon giyar izala Munafikai azzalima malanman An siyasa tindaran malan Albani yanuna mana Asalinsou Wata kiyayace bisima malan Albani ba
@MuazuAhmad-rb9rl5 күн бұрын
Allah yaji kan malam yayi masa harama, Allah ya karawa da'awarsa albarka.
@FirdausiBaturesani-lh6ho5 күн бұрын
Ameen
@MouhamadounMohamedNoura4 күн бұрын
Allah ya jikan malan ALBANI YA MISHI RAHAMA AMEEN YA ALLAH
@AbubakarHamzababa5 күн бұрын
Allah ya jaddada rahama a kabarinsa
@YahouzaMSouley-p7y4 күн бұрын
Allah yajikan malaman mu gabaki daya amee summa amine
@AminuHashim-b6o5 күн бұрын
Allah kajikanshi da rahama
@arufai4 күн бұрын
May Allah bless those who faught in his course including sheikh albani zaria
@Ahmad-aliyukd5 күн бұрын
Allah ya jikan malam
@Muhammadbala0145 күн бұрын
Subhanallah la ila ha illallah Amana tana da wuyar dauka, duniya humm.
@MoutalabiToureDani-m3k5 күн бұрын
Ma sha Allah
@HajjaHauwaAbdullahi4 күн бұрын
Mallamai muna sunna hakkinkune dama kunsaba sulhunta cases na komai ballema na adding. It's your responsibility resolved it 🙏 may Almighty Allah improved without prolonged it
@wasilawasila17735 күн бұрын
Allah yamasa Rahma
@RabilouSani-g7x5 күн бұрын
آمين
@MoussaAbakar-ez6md5 күн бұрын
Ammen ya Allah
@AlhayatAlhayat-jr8wq4 күн бұрын
Kujistoran Allah kudaukashi daya kubama yaransa kashidaya domin amusilince Wanda wakafina rushe shene kusani kuma shinekawai
@Mouawiaelmadina5 күн бұрын
Ya Allah yaremana Malam
@UsmanDanzakiShuaibu4 күн бұрын
Ameen ya Allah
@hauwamahamma5 күн бұрын
Ashe yaran albani suna da gaskiya maciya amana ne akan makarantar
@alhajimusa55045 күн бұрын
Banganeba Me kike nufi ?
@IbrahimAdamu-s8r4 күн бұрын
Masha Allha
@RabiatuIdris-e1m4 күн бұрын
Allah ya gafarta wa Mal albani zaria
@Abdoulbakiamadou5 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Haka ne MALAN wallahi dudduniya❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@BachariBachari-h6f4 күн бұрын
😢😢😢
@V-Voiceless5 күн бұрын
Adai taimakawa iyalen albani. Suna cikin wani hali inda suna dashi baza aji suba. Kokarin da yayiwa addini iyalen baikamata suyi kukam ko miliyan ashirin bane
@BashirRabiu-ml5ct5 күн бұрын
Don Allah wane malami ne wannan ❓
@MahamanTahirouZALKILPHILYABASS4 күн бұрын
Daya daga cikin taliban Malam Albaniy ne sunan shi Sheikh Dawud Azzahiry, shi ne ya ci gaba daga inda Malam ya tsaye a karuntun Sahihul Bukhary