Allah ya karawa kasar mu Najeriya kwanciyar hankali da tsaro da walwala
@welcomeramadan3111Күн бұрын
Allahumma amin yahayyu yaqayyum 🤲
@UsmanImam-h9qКүн бұрын
May Allah comfort your life.
@abubakarsadiqmuhammed2754Күн бұрын
❤
@zahraddeeniabubakar84162 күн бұрын
To ai ku kuka raba zuchiyoyin kuma a yanzu son zuchiyar malaman wanan zamanin irinku to yafi na waanan yan,siyasar da kuke zargi kai kanka ba dan Allah kakeba kana yine saboda munufarka ta siyasa
@ahmadyusuf6098Күн бұрын
Ai Abun da yake a Zuciya Babu Wanda ya Sani Sai Allah Kawai kana Gaba da Malamai ne Kuma Wallahi Sai Allah yay Musu Sakayya Allah baya bacci Allah ya Kare Muku mutuncinku
@AlfredLuka-x1jКүн бұрын
Akwai ra,ayin da muka sani in malami yana Kai mun San ba don kudi yake ba, kowa yasan wayanda suke siyan malamai
@ahmadyusuf6098Күн бұрын
Ai Ita Rayuwa Bayan ta Duniya Akwai ta kiyama Kaiwa kowa Fatan Alkhairi Kai Masa Uzuri akan Kuskurensa Kai ma Allah Zai Maka haka