Ya kamata a cire domin girmamawa ga Manzon Allah ﷺ | Sheikh Barr Ishaq Adam Ishaq

  Рет қаралды 10,120

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 15
@algoniaboubakar293
@algoniaboubakar293 Ай бұрын
صلوا على النبي الكريم
@atoumbayahaya582
@atoumbayahaya582 Ай бұрын
Allah ya saka da Alhéri Malan
@hashimusani3755
@hashimusani3755 Ай бұрын
Allah kara lafiya da Nisan kwana Barrister.
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu Ай бұрын
Allah shi karawa rayuwa albarka malam
@adamuibrahim2768
@adamuibrahim2768 Ай бұрын
Alhamdulillah malamm Allah ya sakada Alakiri malamm ❤❤we love you malama
@AbubakarAbdulhameed-z2n
@AbubakarAbdulhameed-z2n Ай бұрын
Masha Allah
@NaziruMurtala-si2lk
@NaziruMurtala-si2lk Ай бұрын
Hakane malam! Sai dai mu yi adalci Malam ba dukka Yan darikane suke yin haka ba! Akwai tsarkaka a cikinsu! Shi kuma sarkinnan ai dan iyane, sai taurin Kai da shi ya iya!
@abubakarharuna6669
@abubakarharuna6669 Ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi Idan mutum yagane yagane idan baka gane ba ka cigaba da bibiya
@محمدالعتيبي-ش2ع4ث
@محمدالعتيبي-ش2ع4ث Ай бұрын
Masha allah
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 Ай бұрын
Wannan gaskiyya Allah ya biya
@naanahalimaadam2578
@naanahalimaadam2578 Ай бұрын
S😍 A 😍 W
@AminuAbdullahi-h4h
@AminuAbdullahi-h4h Ай бұрын
Wannan gaskiyane malam 🙏 yaka mata a cire sunan da Capet din gaba daya
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi Mlm wannan gsky ne Ko ni nan daba Mallama ba naga rashin dacewar abin sbd Allah kowana dan' muslimi aka sawa sunan Muhammad an san sunan Annabi SAW aka sa masa ko da ace sunan waninsa ya gada Wallahi da Ahlaul sunnah ne da anga maganganu ko ace wasu wadanda ba musulmai ba ne suka sa sunan a qasa da suma anyi ca, gsky be kamata ace musulmi ya bude wannan kofar da rubuta suna mai daraja a qasa ba, kowa yasan sunansa ba sai an wani rubuta ba, ina ma lefin ya rubuta a bango
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 Ай бұрын
Shi isa banason dr idris yake cin mutuncin sauran malaman sunnah sabida dayawa daga cikin su sun fishi shan wahala akan karantar da sunnah ,amma sabida hassada yaita cin mutuncin su sabida Allah ya daukaka muryar su
@MusaKanta-h9s
@MusaKanta-h9s Ай бұрын
haka ne malan
Bayan Bayyanar Shehu Attagazuti | Yanzu Yanzu Saurari Martanin Sheikh Lawan Trump
20:15
Trick-or-Treating in a Rush. Part 2
00:37
Daniel LaBelle
Рет қаралды 45 МЛН
Perfect Pitch Challenge? Easy! 🎤😎| Free Fire Official
00:13
Garena Free Fire Global
Рет қаралды 85 МЛН
У вас там какие таланты ?😂
00:19
Карина Хафизова
Рет қаралды 26 МЛН
AMATA ADALCI,MATAR ABBAS SOJA___20😭😭😭😭😭😭
43:29
Islamic Media24
Рет қаралды 342 М.
Фарқияти байни зану мард
17:51
МАСЪАЛА ТВ
Рет қаралды 10 М.
Hadith Series (1): "...Allah's Shade"
48:02
Imam Agba Ogbomoso
Рет қаралды 3,7 М.
TOFA:SHEIKH BELLO YABO YA FAƊI WANI SIRRI AKAN ME GUDUMA
9:59
AFRICA UNITED TV1
Рет қаралды 105 М.
Barau Jibrin Maliya |Madubin Usman Kabara #38
55:57
Usman Kabara
Рет қаралды 3,8 М.
Alamomin Kekashewar/Bushewar Zuciya
19:07
AL UMDAH TV
Рет қаралды 20 М.
Sakamakon Wanda Yayi Addu'a; Sheikh Albaniy Zaria Rahimahullah
19:07