EP_33 | DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS BAYAN NA DAWO DAGA MADINA | DR. MUH'D TUKUR ADAM AL-MANAR

  Рет қаралды 42,865

ADPlusHausa | Podcast

ADPlusHausa | Podcast

Күн бұрын

Пікірлер: 52
@ZainabMuhammadIsah-pp2zj
@ZainabMuhammadIsah-pp2zj Ай бұрын
Masha Allah,jazakallahu khair
@baladanjuma2248
@baladanjuma2248 3 ай бұрын
Allah ya Kara lafiya da nisan kwana Masu albarka Amin ya hayyu ya qayyum
@Musteasanimande_ingawa
@Musteasanimande_ingawa 3 ай бұрын
Masha Allah Allah Ubangiji Yakara Lafiya
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 3 ай бұрын
Masha-Allah. Allah Ya karama sheikh Adam Al-Mannar lafiya, ikhlasi da nisan kwana.
@NahawiNura
@NahawiNura 3 ай бұрын
Masha Allah Jazah kallahu khairan
@LovelyGondola-ti4mp
@LovelyGondola-ti4mp 2 ай бұрын
Allah ya sanya alkhairi
@abubakarhassan4377
@abubakarhassan4377 3 ай бұрын
Dr Tukur Al-manar, Ma sha Allah
@MusaAbdulhamid-l3i
@MusaAbdulhamid-l3i 2 ай бұрын
Allahu akhbar, Allah yakara daukaka
@shuaibmakarfi4574
@shuaibmakarfi4574 3 ай бұрын
Masha Allah ❤ Allah ya kara lafiya Dr.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 3 ай бұрын
Masha Allah. Ina son Mallam Tukur. Allah ya kara lafiya da ikhlasi ameen.
@aaabamaada
@aaabamaada 3 ай бұрын
Masha Allah. Nakaru sosai da wannan tattaunawa
@musabnasiriddeen8497
@musabnasiriddeen8497 3 ай бұрын
masha Allah, Allah ya karawa rayuwa albarka
@Daawahinvestment-2024
@Daawahinvestment-2024 3 ай бұрын
Masha Allah
@nashbash5573
@nashbash5573 2 ай бұрын
Allah yasaka da alheri sheik tukur .
@AishaAbdullahiMustapha-sl8iv
@AishaAbdullahiMustapha-sl8iv 3 ай бұрын
Masha Allah muna godiya Allah yayi riko da hannayen ku
@amanmedia_007
@amanmedia_007 3 ай бұрын
Allah Ya saka da alkhayri, gaskiya wannan tattaunawa ta anfanar sosai, Allah Ya bada iko wata rana a ware a yi tattaunawa da malam akan duniyar dabbobi din nan, da alakarsu da fikirar Fulani da kuma mai ya kawo lalacewa lamura daga ɓangaren iyayenmu Fulani da kuma yarda za'a shawo kan matsalar. Afrika Muna Alfahari da ku, mun gode
@yusufsaniyusuf7211
@yusufsaniyusuf7211 3 ай бұрын
Masha Allah hakika malamin adini kuma masanin animals husbandry yayi ta'aliki sosai musanman akan kiwo da hakuri akan harkar da'awa da kalubale na rayuwa Allah yasaka da alkairi ya lfy mai ammafini masha allah
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 3 ай бұрын
Allah shi karawa rayuwa albarka malam kuma kariyar sa
@zeelahabdulhameed8332
@zeelahabdulhameed8332 3 ай бұрын
Masha Allah Allah yamuku albarka duniyada lahira ameen
@HarunaKabir-o7n
@HarunaKabir-o7n 3 ай бұрын
Malam Tukur al,mannar Allah yaƙara lafiya da tabbatar da kai/ mu akan tafarkin Manzo Allah Sallallahu alaihi Wasallama
@dahiruchadi3982
@dahiruchadi3982 2 ай бұрын
JazakalLah khairan katheeran. I na yabawa wannam Channel wajen ingancin sauti, da hoton ma. I na ma sauran channels ma su watsa karatuttuka da wa’azuzzuka na Musulinci za su yi kokarin koyi da wannam Channel wajen ingancin sauti. Congratulations ADPlusHausa! Keep it up!
@ahmadabdullahizubairu1665
@ahmadabdullahizubairu1665 3 ай бұрын
Alhamdulillah haka malami yakamata suyi kuma so
@DjamilouAboubacar-yx5sk
@DjamilouAboubacar-yx5sk 3 ай бұрын
Ameen ya hayyu ya Qayyum ❤❤❤
@SHAWARATV-r1e
@SHAWARATV-r1e 3 ай бұрын
Ma Sha Allah
@AbdulazizSalihu-o4k
@AbdulazizSalihu-o4k 3 ай бұрын
Mungode mlm Allah ya jikan magabata
@NURAIMAM09
@NURAIMAM09 3 ай бұрын
Allah ya Saka da alkairi malam
@AmKhaleel_
@AmKhaleel_ 2 ай бұрын
Allāhu Akbar 🎉
@rabiatusodangi6592
@rabiatusodangi6592 3 ай бұрын
Akramakallah
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy Ай бұрын
Wallahi maganar malan akan bisa shi gaskiya ne maganar malan ta tina min rayuwar baya kamar shekaru 15 ina muku fatan alhairi daga libya umar dan BUZAYEN 🇳🇪🇳🇪🫡
@YasirIdris-w3l
@YasirIdris-w3l 3 ай бұрын
Allah ya kara tsare imanin mallan
@cerdeeqabdul7922
@cerdeeqabdul7922 3 ай бұрын
Allah Ya saka da alkhairi Mallam
@adamumusa7813
@adamumusa7813 3 ай бұрын
Malam Allah SWT Ya taimaka amin.
@Zayanoufatima
@Zayanoufatima 3 ай бұрын
Allah yakara lafiya da nisan kawna
@mustaphaalitonga9817
@mustaphaalitonga9817 3 ай бұрын
Allah saka da alheri
@Al-BadarawyAl-Jasawy
@Al-BadarawyAl-Jasawy 3 ай бұрын
Allah saka da Alkhairi
@AminaMuhammad-k5p
@AminaMuhammad-k5p 3 ай бұрын
Sudai kenan izalan jos basu da kyakkyawan mu'amula.
@ameeryazid4186
@ameeryazid4186 3 ай бұрын
mutumin kirki mai daraja. Allah ya kara wa Malam Lafiya.
@abdul-basidsaadanbantaje5392
@abdul-basidsaadanbantaje5392 3 ай бұрын
Hira mai matukar ratsa zuciya. Allah saka da Alkhairi
@Al-BadarawyAl-Jasawy
@Al-BadarawyAl-Jasawy 3 ай бұрын
Dan Allah ku gayyato mana prof Mansur isah Yalwa
@auduedi7264
@auduedi7264 3 ай бұрын
Akwai mana babban Malamai kuma Dan kasuwa Wanda zai tattauna Akan kasuwanci a musulunci
@BA_SO_BA_NE
@BA_SO_BA_NE 3 ай бұрын
Kyamara fes hoto fes sauti radau.
@abdulrasheedmusa5647
@abdulrasheedmusa5647 2 ай бұрын
Duk abinda malam ya fadi gaskiya ne amma wllh idan bakayi kiyo ba bazakaa fahimta ba.
@HassanHauwaMuhd-rm4ck
@HassanHauwaMuhd-rm4ck 2 ай бұрын
Izalan jos tsatsa ce wacce SE Wanda ya Samu cigaba a cikin su shine zai San yadda suke matsalar su shine kaje ka Karo ilimi zaka fi.wadannan tsofin , sannan basa bawa Wanda ya taso dama SE ace aa Kai zaka zamo barazana
@abubakarjibrin-t3i
@abubakarjibrin-t3i Ай бұрын
izala sungaji hakan sukori mutin ba abakin komai bane
@falalumustapha3290
@falalumustapha3290 3 ай бұрын
Imagine wannan kusancin tsakanin mai kiwo da dabba, rana daya sace shanu, baza a samu Zaman lafiya ba
@HafsatMuhammad-c3h
@HafsatMuhammad-c3h 2 ай бұрын
Pls can I have the number please
@baladanjuma2248
@baladanjuma2248 3 ай бұрын
Allah ya Kara lafiya da nisan kwana Masu albarka Amin ya hayyu ya qayyum
@YauSalisuinusa
@YauSalisuinusa 3 ай бұрын
Masha Allah kazah kallahu Khairan
@ibrahimsurajo853
@ibrahimsurajo853 3 ай бұрын
Masha'Allah
@Ameer080
@Ameer080 3 ай бұрын
Masha Allah
@sultanet_ng
@sultanet_ng 3 ай бұрын
Masha Allah
@komaidaruwankatvyoutube6297
@komaidaruwankatvyoutube6297 3 ай бұрын
Masha Allah
#behindthescenes @CrissaJackson
0:11
Happy Kelli
Рет қаралды 27 МЛН
Their Boat Engine Fell Off
0:13
Newsflare
Рет қаралды 15 МЛН
«Жат бауыр» телехикаясы І 30 - бөлім | Соңғы бөлім
52:59
Qazaqstan TV / Қазақстан Ұлттық Арнасы
Рет қаралды 340 М.
Kasar Belgium Tare da Yan Uwa Abokan Da'awah
19:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 7 М.
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /26/12/2024
18:22
NASARA 24
Рет қаралды 1 М.
Hukuncin Maulidi da Asalin Shi_Shk. Dr. Tukur Adam Al-Manar
40:38
EP_34 | ABINDA BAKU SANI BA GAME DA RAYUWAR SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN
2:54:16
Filin Tambayoyi da Amsa || Zama Na (19) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
2:00:13
#behindthescenes @CrissaJackson
0:11
Happy Kelli
Рет қаралды 27 МЛН