جزاك الله خيرا ALLAH ya qarawa mlm lpy da Imani ya ALLAH yayimaka masuki a jannatul fiddausi
@AltrumIsaКүн бұрын
Wannan bawan allah ya dade yana yima bayin allah sheri a nigar mu a nageria sunyi har sun gaji kaima a haka zaka kare bara gurbi ana samunsa ako wace maza haba kuma walit taka gaskiya ce sedai kai ka canza yadda abun yake allah ya kyauta
@Abubakaramza8 күн бұрын
Kji I tsorun Allah wallah I man so Kawu MMU rabowar Kai a nijir wallah I iron wadannan karyayyakin su sukawo matsalah a najeriya Shari da yarfe
@MalaMohammed-d3j14 күн бұрын
Allah ya saka Wa malan Da Alhairi
@UTHMAANBINAFNACDMY1984Ай бұрын
Allah taalaa ya shiryesu su bautawa Allah shikadai karsu hadashi dakomai har shehunnaai da waliyyai.
@IbrahimMuhammed-w7hАй бұрын
Masha Allah Allah ya karama malam lafiya da nisan kwana masu albarka
@ADOUMISSOUFOUАй бұрын
Kowa na ga yi'n bidia
@aliabubakar6606Ай бұрын
Allah ya saka da alheri malam Allah ya rabamu da sirka da kafurci da tijaniya
@mustaphagambo867313 күн бұрын
Wannan mutumin dai yaji tsoron Allah musanman wajen adawan sa wanin akidan sa.
@Hamaddaw22 күн бұрын
ماشاء الله تبارك الله مالم مرحبا زدك الله علما
@IdrissMayouАй бұрын
Macha Allah tubarakallah malam🎉❤
@AdamouĜarba-j9tАй бұрын
Alhamdoulillahi Allah yasaka da alkhairi Ama wallahi Malam kayima bawa Allah chehu Tijdani kwarya chifa balabena ba bature ne ba wanan gaskiya nassiha tse
@ShituIsmailaАй бұрын
Alhamdulillahi Masha Allah 🤲🤲🤲🤲☝️☝️☝️☝️☝️☝️
@yahuzayusuf6014Ай бұрын
Jazakallahu bil khai ya shekh
@IbrahimAyuba-yo6jgАй бұрын
Allah Kara shiryamu Allah karabamuda shirka
@NuraMuhammadAhmadАй бұрын
Malam Allah ya saka maka da alkhairi.
@ZainabsBelloАй бұрын
Allah yasaka da Alheri from Kaduna state Kachia localgovment
@AbdullahiAdamu-zi7hbАй бұрын
Masha Allah Ubangiji Allah ya Kara lafiya
@AbdullahiAdamu-zi7hbАй бұрын
Zainab good evening
@mukhtarabdullahi4224Ай бұрын
جزاك الله خيرا ياشيخ
@abdulrashidgarba830424 минут бұрын
Allah yakara fly mlm
@tatah3769Ай бұрын
Hmmm Nii ina mamaki wayanga yahudaawa. Dasona muslimai...kai abinda kakiyi azaunan.ka kai da majabakin ka ba bidia.a bane Izaaaaaaala zallan kriyaaaaa.
@auwaluahmadudagauda79787 күн бұрын
Tama zafi kenan sako ya isama.
@Abubakaramza8 күн бұрын
Wane taimako me she hu tujjani yabada ga turawan mulkin mallaka ya as u makaryaci me Kai wallah I tallahi ka kawo. Hjjar she hu tukkani yakawo gudumawar ga turawan mulkin mall aka wace shekara ne suka shi go NASA she afirika washekara shi kuma yararasu
@mahamadboube6470Ай бұрын
Ma sha Allah 🇳🇪
@Abubakaramza8 күн бұрын
salam kaji tsorun Allah Masan garinda take masame shi Inna isa yana nan a Carin Kika dabo dan hitman Allah makaryaci
@YoussoufAbdousalam-s4u23 күн бұрын
Allah ya Karama lfy
@MahmodDanfatchimaАй бұрын
Allah yajikanka Malam badan kamutuba
@moussarabe-xd9euАй бұрын
Allah ya biya ka Mallam.
@Abdallahissaka434Abdalla-my2hnАй бұрын
Allah Qara lafiya malan
@sadikabdullah8668Ай бұрын
Hahahaha 🤣🤣🤣 kai jama'a shegiya Bidi'a Gidan shirme "YAN AD'DININ TA TSUNIYA DA MAFARKI WALIYAN JABU
@AyaBachirou11 күн бұрын
Fala tatabi'i ma laisa laka bihi ilmu
@HalidHarounАй бұрын
Malam ina da tambaya,shin akoy inda Allah ya ke agoyi bayan zalunci? inda babu miya sa mu na jin maganar ka ka na wanke tchani ni dan garin mu ne amma ba na goyon bayan kin amana
@awaisukantahabuawaisukanta3516 күн бұрын
Wannan gaskiya ne
@HamissouSalissou-cp6zwАй бұрын
N'a gode
@UmarAbubakar-w6vАй бұрын
Allah ya tsinewa wadanda suka kirkiro tijjaniyya da qadiriyyah da duk wani addinin mafarki 😂
@BasharSirajoАй бұрын
Masha Allah
@YusufuAbubakar-kc3yr2 сағат бұрын
Nagode malam
@aliyuabdullahiadamuАй бұрын
SHEGIYA IZALA MASIBA. MASHERANTA
@nourarabiou516Ай бұрын
Kai baka taba jin sungayiba
@salissoumahamadoumoussas-mj7slАй бұрын
Kaïné chegué ba izala ba izala tafika
@aliyuabdullahiadamuАй бұрын
@@salissoumahamadoumoussas-mj7sl arkafa sai da na daga saboda wanan Jahilci na ka. Ashe kai dan izzala ne. To fa katuba indan bakatuba ba. kaima masifa ce ga duniya rayayu. Haukan banzai.
@MoutoulaBoubacarАй бұрын
❤
@almahdialmahdi5545Ай бұрын
آخر الزمان القصاصون أمثالك الذين يقدسون الرؤساء والملوك والسلاطين والوزراء ويكفرون العلماء والمشايخ والصالحين ويحلون الغيبة والنميمة والبهتان وشهادة الزور والتجسس ويحسبون أنهم يحسنون صنعا!!!!/نيامي عاصمة النيجر
@ShamsuddeenMuhammad-v5f16 күн бұрын
Subuhanallah 😂😂😂😂
@BassirauBassirau15 күн бұрын
Abinda.baka.saniba kiyi chiru
@LimanMourtala5 күн бұрын
محجوب مركب ويلك ان لم تتب
@IbrahimMuhammed-w7hАй бұрын
Masha Allah Allah ya karama malam lafiya da nisan kwana masu albarka