Allah ya yi muna katangar karfe tsakanin mu da irin su tinubu aki kasuwa Bama yi tafiya ba da wanda ba Shida amana
@YacoubaAdam-u1q2 күн бұрын
Gaskiya wannan maganar taka kamar ta jahilai wai malan ne ahaka
@Hausa50-p4n2 күн бұрын
Shuwagabannin Nijar basa son a shigo da man fetur din Najeriya a Nijar wllh yan Nijar ba duk suke so a shigo da man fetur din Najeriya a Nijar ba😂
@mahamadouseydou16703 күн бұрын
Dan garya
@AyubaIsah-he8gx2 күн бұрын
Amin ya Allah
@MD-wp4gm2 күн бұрын
Mu fa ba ruyanmu da lamurran Najeriya. Ko wannan zancen da ka yi duk almara ko kuma in ce tatsuniya ce. Wallahi a Nijar bamu da kwadayi, mun gode Allah muna da wadatar zuci. Kyalkyalin wani bai dame mu ba. Tuni muka yi imani cewa kazantar duniya a nan sarari a ke samun ta kuma kazalika a nan a ke barin ta. Mu dai matsalarmu daya da ku : Ku bar tsoma bakinku a lamurran cikin kasarmu. Nijar ba jiha ba ce ta Najeriya. Kasata ce mai cin gashin kanta. Babu wanda zai zo ya yi mana mulki kama-karya walau bakar fata walau fara.
@AboubacarineSidick-x9uКүн бұрын
Wawa
@AdamAAudiusoumn2 күн бұрын
Toh Dan Allah Ayanke Alakar mana
@harounamahamadou2 күн бұрын
Kune masharranta
@AdamAAudiusoumn2 күн бұрын
Allah tsinewa Tulumbu Albarka Dan Giya Inaruwan mu Da wani Tallafin manfetur Tallafin Banza wllh karya ne
You’re just lying on the malam. Go back and listen to what he says again, you’re a liar. He literally said Nigérien civilians and government is fighting against Nigerian government not the Nigerian civilians. You don’t know what you’re talking about.
@حسن-ظ7ش3 күн бұрын
Ƙarya kake malan bai zagekuba Yan siyasa yake zaki
@harounamahamadou2 күн бұрын
Toh ai malan kune zaku kunnata
@moussarabe-xd9eu2 күн бұрын
Jahili ya sai mota. Shima yazama mutum.
@AbdulbabanAwale3 күн бұрын
In nageria sucigaba daqareyatawa lokaci alqali kujira ???