Général chani fa da tunubu yake magana kuma malamai idan da gaske suke suyi adalci me yasa ana zalunci amma ba'a dauki mataki ba a Najeriya
@harunaUkerder7 күн бұрын
Allah ya sa mudashi
@admz55137 күн бұрын
Gaskiya ba dai dai bane Nigeria 🇳🇬 da Niger 🇳🇪 abu dayane kar abi tayara yan tiktok daukan mu Muslimain yan uwan juna
@abubakarsuleimanmagami65164 күн бұрын
'Yan uwa mutanen Najeriya da Nijar, mu sani cewa fa bamuda banbancin addini ko al'ada, uwa daya uba daya muke, Dn Allah musa hankali da lura, kar mu bari wadannan yahudawan na yammacin duniya suyi amfani da hikimar su wajen raba kawunan mu,
@KadiriAllassan7 күн бұрын
Ami amin mala acka ballalu allahu yasamu Dace
@KadiriAllassan7 күн бұрын
🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@alibaba93827 күн бұрын
Don ALLAAH mu hada maganganun Prof mansur sok da sheikh Bala lau, idan mun wlh kokarin sukeyi suga meye zasu samu ta fuskar abun duniya da kuma karin daukaka da son duniya, kuji tsoron ALLAAH ku daina goyon bayan zalunci don manufarku, babu zuhdu tattare daku, ALLAAH ya kawo mana mafita.
@BachariBachari-h6f7 күн бұрын
❤
@ibsnomaa7 күн бұрын
Mu Ahlu sunnah ne ba yan izala ba. Izala kungiya ce ta masu wani ra'ayi daban cikin ahlu sunnah. Prof. Mansur da Bala Lau mutane ba ma'asumai ba. Dan haka ban rudu da maganganun su ba, kuma ni banyi mamakin maganganun Mansur sokoto ba domin tuni ya kauce hanya. Tinubu kuma dama tsinanne ne azzalumi
@AbuAishaNbnews7 күн бұрын
Malam malamai da yawa zasu shiga wuta ta daliln yan siyasa a najeriya.
@mandeensalisu47627 күн бұрын
Wlh kuwa@@AbuAishaNbnews
@gamboharou94007 күн бұрын
Kenan kuna son tinubu ?
@AssoumaneYahayaHousseiniIbrahi7 күн бұрын
Gaskiya kamar da son zuciya Allah yasa mu dace !!!
@balarabacikaji92597 күн бұрын
Su zaga da kyau banga lefinsuba zai dauko France ta hallaka su ai dole sutashi tsaye zaluncinsa ya tsaya a iya najeriya muma Allah zaimana maganinsa
@SamailaIsmail3887 күн бұрын
Wai wacece acowas banda Nigeria
@Sadiyamk7 күн бұрын
Dan an zagi azzalumai sai me? Shugaban dayasa ana kashe mutane dan an zage shi sai me, ai gara ma ayi zagin ko Allah yasa a kashe mu baki daya mu huta da bakar azabar da muke sha a wannan gwamnatin
@YahuzaHamza-v8r4 күн бұрын
Shi malam da yake cewa in har gaskiya ne
@SaniAbubakar-h8w7 күн бұрын
Wannan arziki na arewaci na qarqashin qasa da allah yaba arewa soshu gabanin najeria da sugabanin arewa kenan sunasune suyi kashe muraba datorawa batare da kular da yan najeria ba???
@sabiouammanisabiou7 күн бұрын
jamaa bafa abin mamakibane malouma soudinga goyan bayan tinoubou da akoy zargin soundoko tallarsa a 2027