Dama Muna addu a Allah yatonamai asiri yaymana maganinsa immai shiryuwane Allah yashiyarfashi
@AminuAbubakar-ch3xgКүн бұрын
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi
@ZayyanuAliyu-f6y19 сағат бұрын
Masha Allah
@IsmaëlSohКүн бұрын
To ahlla ya sa mudatu wanan gasqiya ne Malan ahlla ya taimaca malan jinjina ❤❤❤
@NuraAbdulrazakIsahКүн бұрын
Allah ya ƙara ikhlasi, lafiya da nisan kwana. Babban Malamin mu
@Aliyuumar63317 сағат бұрын
Malam bisa girmama wa allah yajikan mahaifa
@bachiroumohamadou4546Күн бұрын
Allah yasaka da alheri malam
@youssoufabdouscience3523Күн бұрын
Gaskiya yin Hakan ma a ganina zai ragema daraja kawai Kashi harkar ka yafi, Kuma sannan karatu baya nuni in ba kayi Jami.a ba kai malami bane, saboda dukan yawacin magabata ai ba Jami.a sukayi ba Kuma ayanan muna anfanuwa da ilimin nasu, muna rokon allah ya Kara hada Kan al ummar manzan allah sallah lahu alaihi WA Salam
@aliyuaminubababa711020 сағат бұрын
Good
@aminilelahableКүн бұрын
Ai sahihin karatun addini ba a jami'a ake yi ba, domin karatun jami'a karatun dabaru ne da tsallake tsallake. Karatun jami'a karatu ne na neman sana'a domin cin abinci kawai shi ya sa kashi 99 na ire-iren malaman zamanin nan haka suke ƙalilan ne suka rungume sahihin tauhidi suke karantar da shi kuma ba sa dogaro da kowa wajen neman abinci face hanyar da Allah Ya ba su.
@MustaphaIsa-l8iКүн бұрын
Allah yasaka da alkairi sheak
@IsahZaharaddinКүн бұрын
Allah yasaka da alkairi magajin malam jafar
@limanjibril761Күн бұрын
Toh tambaya ta shi ne in mudun bai da certificate ba zaiyi da'awa ba kenan A Musulunci? In haka ne yaya za'ayi da Albani da baida primary certificate? Kuma duk duniya naji Muhammad Nasir Al-Albani.
@muktarliman598Күн бұрын
Ni wlh hidimar ƙasarmu tana bani mamaki abun da yakatama ayi bashi akeyi ba wasu malam basa abun da ya dace wlh wanan bashi ya kamata kumai da hankali akaiba ga yan ƙala kato suna batar da mutane da yan Shi'a da wasu yan dariƙu
@Ysf-tx7oeКүн бұрын
Kay day kanada fouskar mounafoukay
@SHAWARATV-r1eКүн бұрын
Allah taimaka Ameen
@AbdoulazizHassoumi-x9sКүн бұрын
Ah ah yanzu kuma kadawo akan satifikete kaifa kace bai ma chiga azhar ba, sai yafitomaka da katin chedan sa dake nuna yachiga , kai allah yarabamu da hassada
@AtikuAbubakar-q8sКүн бұрын
Baice baishigaba in akwai inda yace haka kakawoshi
@coucoustats8215Күн бұрын
😂 Tupka da warwara. Wai beyi ba Wai be gama ba Kai malanta zamani..... Tir
@Freedom-l1gКүн бұрын
Gaskiya shaidar gamawa ya kamata ya nuna BAWAI LITTAFI ba ... Ya nuna certificate
@JamiluMuhammed-e4pКүн бұрын
Dan Allah Mal kadaina kulawannan Yaron domin shidama hakayakeso manya irinku sukulashi yakarayinsuna
@abdullahimuhammad3102Күн бұрын
Don Allaah ina son lambar malamin nan..
@wasilawasila1773Күн бұрын
Allah yaƙara lfy
@ayubacoach5366Күн бұрын
Amma Kai baka tsoron Allah Kai munafikine Amma dai yafika ilimi da fadan gaskiya..
@mustaphasurajosurajo6309Күн бұрын
Tun daga duniya Allah ya tona masa asiri marakunya duk wani Dan iskan mlm suna tareda dr hauragiya
@Muhammadbala014Күн бұрын
Yanda yanuna I D card da mukarrarat hakane fahimtarshi ga duk abinda kuke kalubalantarshi 😂
@abuminnatur-rahman4198Күн бұрын
Nima abunda nace kenan ba wai ID card na level one ba.