_Yanzu_Yanzu: Jawabin Bulama Bukarti kan Sabon Harajin Tunubu da illarsa ga Arewa

  Рет қаралды 16,353

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 91
@yusufmuhammed8579
@yusufmuhammed8579 2 күн бұрын
MashaAllah Barakallah..... Barrister BULAMA Allah ya saka Alheri. AMIN
@Haka61276
@Haka61276 19 сағат бұрын
Allah Ya saka maka da Alkhairi Bulama. Allah Ya kara yawaita mana ire-irenku masu hango abubuwan da zasu kare Arewacin kasarmu daga illolin da ake kitsa mana da dadewa.
@Anashassanhamza
@Anashassanhamza Күн бұрын
Gaskiya an ucemu yan arewa Allah yakawomana sauyi
@mukhtarmuhammadngibirima5372
@mukhtarmuhammadngibirima5372 Күн бұрын
Allah Ubangiji ya kawo mana mafita. Allah ya gyara mana zukatan mu, ya gyara mana al'ummar mu, ya ba mu shugabanni na gari masu tsoron Allah da tausayin talakawa, amin
@hameefy
@hameefy 11 сағат бұрын
Amin
@nurudeenmatane7475
@nurudeenmatane7475 Күн бұрын
Masha Allah. Barr. Bulama Allah ya karama lafiya da nisan kwana Ameen Yaa hayyu Yaa Qayyu
@shehuumaru3093
@shehuumaru3093 Күн бұрын
Allah ya maka albarka bulama yakuma taimakemu ameen
@aleymomartex1815
@aleymomartex1815 2 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi, yanzu na fahimci abun sosai
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 Күн бұрын
Allah Ya kawo mana qarshen wannan zalincin...
@safiyayusuf1325
@safiyayusuf1325 2 күн бұрын
Allah ya kyeuta kuma Allah ya kawo muna dauki Ameeeen summa Ameeeen ya rabbi ya rabbi
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 Күн бұрын
Allah ya ISA bamuyafeba tsakanimu da azzaluman shuwagabanni duk wani azzalumi babba koqarami hasbunallahu wani imalwakil akanku azzaluman banza 6atattu
@ShafiuAbdullahi-i3u
@ShafiuAbdullahi-i3u Күн бұрын
Bakin ko haka kawae na Allah ya'isah
@Mbafulani
@Mbafulani Күн бұрын
Masha Allah Bulama Bukardi Ubangiji Allah ya qara himma domin ina bibiyar irin qoqarin da kukeyi musamman a shirin fashin baki
@ASHAS-j3b
@ASHAS-j3b Күн бұрын
Masha allah bulama allah yataimakeku
@MustaphaMusa-v8e
@MustaphaMusa-v8e Күн бұрын
Malam abdullahi allah yaji kan mahaifan ku allah ya Kara basira da dau kaka
@SulaimanDriver-l9o
@SulaimanDriver-l9o 2 күн бұрын
Masha Allah yamusu wayone tunubu arewa sai hadagaba siyasa Allah yabamu shugabani masu albarka
@salisuyabdullahi5757
@salisuyabdullahi5757 22 сағат бұрын
Wlh Yan AREWA idan iya Allah ya isa zamu tsaya fade to lallai akwai sauran tsalle dole SE mun hada da aiki a aikace kama daga MANYAN mu har zuwa duk wani me madafan iko .
@kamalAminu-gp2he
@kamalAminu-gp2he 9 сағат бұрын
Wallahi talakawan arewa duk halin da ake ciki mu San yanda zamuyi mu mallaki bindiga, domin koda lokacin zabe yazo da soja da Dan sanda za ayi amfani saboda suna dauke da bindiga. Kowa yaga yanda harkokin zabe take kara lalacewa. Wallahi sai munyi yaki indai munaso mu kwaci yancin mu a matsayin yan kasa, in kau ba haka ba Allah shi kyauta
@MuhammadUmar-sl1os
@MuhammadUmar-sl1os 2 күн бұрын
Subhanallah Allah kamana mganin abinda bazamu iyaba.kai Kuma Allah shi sakama da mafificin alkhairi
@abdulkadirladan8799
@abdulkadirladan8799 2 күн бұрын
Allah yakare Manakai, Muna godiya
@AbdurrazakIbrahim-e5b
@AbdurrazakIbrahim-e5b Күн бұрын
Gsky sai dai muce ubangiji Allah Ka kawo mana karshen wadan nan shuwaga banne alfarmar annabin rahama saw
@SanusiDanbaro-q5d
@SanusiDanbaro-q5d 2 күн бұрын
Abin takaicin shene,muda namu da yahau su yayiwa aiki,kuma nasu yahau su yake yiwa aiki,kaga da mu har malaman da yan siyasar namu an dauke mu mahaukata.
@rakiyamusa845
@rakiyamusa845 15 сағат бұрын
Toh!! Yanzu na fahimta. To ai mugunta ce da kokarin karya arewa bayan duk Nigeria ce.
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 2 күн бұрын
Allah ya isa tsakanin mu da buhari da tinibu da yan apc ma da duk wanda yakeson ya zalince mu.
@tukuralwadawy1012
@tukuralwadawy1012 2 күн бұрын
Saboda Allah me kuma ya kawo Buhari a ciki?
@ibsnomaa
@ibsnomaa 2 күн бұрын
Amin ya Allah Allah ubangiji ka hana Buhari zaman lafiya a duniya kayi masa azaba lahira. Duk shine sila Azzalumi
@AmayaSaad
@AmayaSaad Күн бұрын
Malamanku fa
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 Күн бұрын
Ai ga su wasu nan sun dage kai da fata,kuma wai sune wakilan arewa. Allah ya yi mana maganin abin da ba za mu iya ba. Muna godiya matuƙa da wannan wayar da kai da kuke ta ƙoƙarin yi.
@abbaganamohammed9860
@abbaganamohammed9860 2 күн бұрын
Mutumin Nan kawaii Yana burgeni wllhi
@MaryamMuhammadzakari
@MaryamMuhammadzakari 2 күн бұрын
Ya Allah ya Kai ne Allah sunfi karfi mu amma Kafi karfi ka shiga lamarin mu!
@khamistahir5990
@khamistahir5990 2 күн бұрын
wallahi kuwa kugayamusu gaskiya jagoran gaskiya da adalci
@aminumohammad-c8f
@aminumohammad-c8f 2 күн бұрын
Allah Ya sakamaka da alkhari da fatar zamu hankalta
@idristuraki905
@idristuraki905 2 күн бұрын
Bulama abun tambaya mai yasa mu Arewa tun shekarun Baya BA a habbaka tattalin arzikin yankin Arewa BA. Duk jahohinmu BA wadda take tunanin Yadda Zata habbaka tattalin arzikin jahartaba. Wannan yayiyi dai dai.
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 2 күн бұрын
In sha allahu wannan dokar saita tabbata tunda mu mutanen arewa daga malamai da "Yan siyasa da sarakuna da talakawa da "Yan boko duk mun bar allah mun kama aikin banza arewa Babu kishi Babu sanin kai sai bakar hassada data dabai bayemu in sha allahu shuwagabannin arewa sai sun zama bayin "Yan kudu
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 2 күн бұрын
Saika zama bawan Yan kudu bamu ba
@ibsnomaa
@ibsnomaa 2 күн бұрын
Ka fadi gaskiya fa
@Jamilusmayeene
@Jamilusmayeene Күн бұрын
subhanallah dan uwa kasarmu a yanzu tana son sarautar wa gyara halayen mu koma ga allah sannan sami sauki amma ka daina yin addu'a wadda bata da amfani ga dan uwanka domin jarrabawa ce muga ciki majarrabawar mu da sarakuna yan siyasa da malamai da duk al'umman najeriya muna ciki idan kayi ma mutum addu'a da cewa allah ya shirye shi rye-shirts ka yi mai addu'a kuma ka yi wa kanka inda yake ciki jarrabawa tayi ta fadonan da amman mummunar addu'a babu abinda za ta yi wa shugabanni da ma al'umma baki daya face ta kara gu za mu wadda adda ana so kaine da kai da dan uwanka kuma kasa yakini na cewa ka yarda da addu'an allah zai karbe ta sannan hakan sauki sai ya biyo ta ba na fatan alkhairi wa kowa ko muna rokon allah sauyi mai albarka 🤝💯💯
@ZulaihaAliyu
@ZulaihaAliyu 2 күн бұрын
Allah yahanashi samun nasara akan wannan mummunan qudiri, Allah kuma yamaidakai gida lafiya
@muzammildalhatuyola8179
@muzammildalhatuyola8179 12 сағат бұрын
Yan majalisu da gwamnonin Arewa gare ku
@rabiuwada6449
@rabiuwada6449 7 сағат бұрын
I have some pieces of advice but this platform is not the best for me on how to overcome almost all our issues but that can only be achieved by Allah's will.
@rabiuwada6449
@rabiuwada6449 7 сағат бұрын
In-Sha Allah we will be free one day. Sometimes we need to take the hardest decision to set ourselves free.
@JabirRabiu-s7b
@JabirRabiu-s7b 2 күн бұрын
Innalillahi WA inna ilaihi Raji un Allah munshiga hannun azzaluman shugabannin kakawo mana dauki
@muhammadabdulwahhab8566
@muhammadabdulwahhab8566 Күн бұрын
In ba Sen Aliyu Ndume ba, ban ga wa ni sanata ko dan majalisar wakilai daga arewa , da ya fito fili ya soki wan nan Quduri. Sanata kawu Sumaila tun da a ka ba shi chiaman na bangaren man fetur, be kuma magana. Ina su Baba Ahamad Dr Hakim? Allah Ubangiji ya shiga tsakanin mu da matsiyatar shuwagabanni. Dr Yusuf Usman na kokari gaskiya
@Abasgee001
@Abasgee001 2 күн бұрын
Abun yana matuqar Bani mamaki😢😢😢
@MuhammadAdamuSabo
@MuhammadAdamuSabo Күн бұрын
Hasbunallah hu waniimal wakil
@umaradam1996
@umaradam1996 2 күн бұрын
HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKEEL
@alhmusteegoldventurealhmus6604
@alhmusteegoldventurealhmus6604 2 күн бұрын
Allah.yasamu.ganemu.yan.arewa.kamar.mulkin.tinumbu.yatimana.kisan.muumqe.takowanne.halinakasamu.akeyi.awannan.milkin.anyaba.anayimana.bitadaqollibane.qarshe.inancemma.manufa.akawomana.zabe.inminqi.acetuza.arabaqasar.gabayanda.zamudole.mubi.allah.yafardamu.lfy.dagahalindamuka.sti cikammu.ameen
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 2 күн бұрын
In sha Allah baza suyi nasara ba
@AlhiliyasushituAlhiliyasushitu
@AlhiliyasushituAlhiliyasushitu 2 күн бұрын
Ya Allah kawo man karshin a zalima ya Allah ka cece yan Nigeria
@waazinmusulunci9965
@waazinmusulunci9965 Күн бұрын
Wannan ya Zama zalunci
@MARWAGUIDE
@MARWAGUIDE 2 күн бұрын
Buhari shini babban Wanda ya cucimu aarewa wallahi
@alhusmanbinsaidsaid6653
@alhusmanbinsaidsaid6653 2 күн бұрын
Alhaji kafada gaskiya ❤
@QuranicJourney-ng
@QuranicJourney-ng Күн бұрын
Bulami Allah Ya SAKA maka da alkhairi
@brainy968
@brainy968 2 күн бұрын
Gaskiya yakamata gwamnonin arewa su farka
@saiduishaqabbagana6997
@saiduishaqabbagana6997 Күн бұрын
Abubuwan da bukar kebfadi game da yadda zaa tattara kudadennan akwai kuskuren fahimta. Ina kyaw tatamasa zato, Kuma ina fatan zai kara Zama ya karance dokarnan baki dayanta kafin zama fashin baki.
@Abdulazeez-8935
@Abdulazeez-8935 2 күн бұрын
Kawai a raba kasar
@King_Bashir_1
@King_Bashir_1 Күн бұрын
Innalillahi wa'inna'ilaihin Raji'un 😭😭
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 2 күн бұрын
Bayani ya fito sosai mal bulama fatan mu Allah ya doramu akan azzalumai ku kuma Allah ya saka muku da akhairi akan gwagwarmayar da kukeyi.
@ASHAS-j3b
@ASHAS-j3b Күн бұрын
Wai shiyamantane dakudin daka tonomai dakudin arewane kudin noman audiga gyada dakasuwanni
@AishatuUsmanAbdullahi-c3e
@AishatuUsmanAbdullahi-c3e Күн бұрын
Wannan Jawabin ba shine mafita ba, arewacin Nigeria ya kamata su zauna su fito da nasu tunanin yadda zasu yaki wannan tsari
@AdoTata
@AdoTata 2 күн бұрын
Mungode Yan majalisa in kunso kuhana wucewar wannan kudiri Dan allah
@hameen2224
@hameen2224 Күн бұрын
Nagane kamar yadda dubai sukeyi Amma kuma dubai ai suna ganin vat dinsu a kasa
@thelightofislam3069
@thelightofislam3069 Күн бұрын
To ba Shi kenan ba tunda su tumaki ne.
@rakiyamusa845
@rakiyamusa845 15 сағат бұрын
To Banda rashin nazari ai yawancin masu saye a Lagos daga arewa suke. Mu dai bamu yarda da wannan ba.
@ShehuUsmanshagari
@ShehuUsmanshagari 2 күн бұрын
Allah ya kara lafiya bulama
@yahayahayatou79
@yahayahayatou79 2 күн бұрын
A gaskiya tunubu ya hau mulki ne domin raya Legas
@Sadiyamk
@Sadiyamk 2 күн бұрын
Dan girman Allah kada ku yarda da wannan mugun zaluncin
@abdullahiabubakar9196
@abdullahiabubakar9196 Күн бұрын
Ae wlh sai mun koma Kamar Nijer. Wanna abun fa duk sharrin Faransa ce saboda ta fita daga Nijer shine zata dawo Nijeriya sanna wawayen shuwagabanni mu sun zuba ido dayake Allah ya zuba masu mugunta. Allah yakara tsaremu da kasarmu akan azzalumai
@ibrahimyakubuhussaini
@ibrahimyakubuhussaini Күн бұрын
Mungode barista kuma ka manta da abudaya wato harkar raba wutar lantarki yadda aka fifita wasu jahohi shiyasaka kamfanoni sukatare acaan tunda akwai wuta
@YusufYusufIbrahim-lx4gb
@YusufYusufIbrahim-lx4gb 2 күн бұрын
Sardaunnan mattasan Arewa
@huzaifasaniali352
@huzaifasaniali352 2 күн бұрын
Kuma dayawa mutane zasuce ai Legos din ai kace tafi bayar da mafi yawan kudin ai kaga ita yakamata tafi kuwa dama Samu kudin da yawa ina nifi ka ja hankalin Yan arewa donsu gane sune suke tara wanna kudin ahakan kaso mafi yawa don mune mafi yawan al'uma a Nigeria mu mafi siyan kayan da ake cerewa haraji don za'juyawa marasa fayinta tunanisu wajan cewa ai a dalcine za'aiyi wajan raba kudin yakamata munemu na arewa su farka tunda huri a dena anfani dasu wajan gina kudance da arzikinsu, ni mazauni Port Harcourt ne
@KabiruAbdul-w6l
@KabiruAbdul-w6l Күн бұрын
Bayani yafito fili
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 2 күн бұрын
Kuma abun bakin ciki anki akarasa dry port na kano bare akoma kawo kaya daga jirgin sama
@abdulazeezsalisu7945
@abdulazeezsalisu7945 2 күн бұрын
Allah ya kiyaye
@AhamatMai-fr1eb
@AhamatMai-fr1eb 2 күн бұрын
Allah ya sawaka
@annushuwatv
@annushuwatv 2 күн бұрын
Lallai akwai matsala
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 2 күн бұрын
Ya Allah kawo muna dauki
@DijeHassanMuhammad
@DijeHassanMuhammad 2 күн бұрын
Allah ka bamu shuwagabanni nagari. Ina amfanin federalism??
@Mbafulani
@Mbafulani Күн бұрын
Domin kuna qara wayar mana kai musamman mu matasa
@ahmadmuhammad9124
@ahmadmuhammad9124 Күн бұрын
Yakamata gomnonin mu na arewa su samarda wani tsarin da zai rinka wayar wa al'umma da dansu akan kowane al'amarin da yashafi kasa Dan yanzu haka 50%na mutanen arewa masu san halin da akeciki ba 😢
@Jamilusmayeene
@Jamilusmayeene Күн бұрын
hasbnallahu wani imallawakim allah ya tsakanin mu da wadannan shuwagabannin domin abin da suke kwata-kwata ba ya ma al'umma dadi amma haka suke ta kokari shiga cewa sun cutar da al'ummar da na basu damar shugabantar su allah ya kawo mana sauri mafi alkhairi ga wannan kasa tamu al'umma cikin ta ne wallahi ban taba ganin kasar da suke yi yanke hukunci ba tare da ra'ayin al'umma sun yadda ba mu da amfani gare su fasa yi mana abin da muke bukata abinda suke so shi kawai suke allah muna kai kukan mu gareka allah kayi mana afuwa kayi mana rangwame allah ka sauya mana wannan gwamnati allah ka sauya mana rayuwarmu da rayuwar al'ummar domin samun saukin rayuwa ta gudanar da rayuwarmu cikin sauki
@Tikau-mk4of
@Tikau-mk4of 2 күн бұрын
Muslim Muslim ticket ya fara aiki😂😂😂😂😂
@meyoutv9385
@meyoutv9385 2 күн бұрын
Sanda mukace Muslim yaudara ne sai wasu sukace bamu zuwa islamiyya ne bama girmama malamai Ni wallahi nasan Tinubu azzalumi ne maqiyin Arewa amma wa wanci da rashin sanin ciwon kai ke addabarmu Wallahi sai mun cigi yatsa munyi kuka in bamu farga ba
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 2 күн бұрын
Tunda ankashe arewa aikaga basuda hanyoyin samun kidade isassu
@ismailyusufismail1675
@ismailyusufismail1675 2 күн бұрын
Allah saka mana
@M2_dan_mama
@M2_dan_mama 2 күн бұрын
❤❤❤
@ahmadmuhammad9124
@ahmadmuhammad9124 Күн бұрын
Guys stop thinking just do something helfull
@mohammedaliyumohammed8420
@mohammedaliyumohammed8420 2 күн бұрын
🚫🚫🚫🚫🚫🚫👎😢where is our nation this not our!!!
Quando A Diferença De Altura É Muito Grande 😲😂
00:12
Mari Maria
Рет қаралды 15 МЛН
Lamborghini vs Smoke 😱
00:38
Topper Guild
Рет қаралды 48 МЛН
Мама у нас строгая
00:20
VAVAN
Рет қаралды 12 МЛН
Bayan shan ts!nuwa kan batun haraji, Barau Jibrin ya magantu
26:28
Why is nigel Gaisie is scared
12:08
Ekuonaba TV
Рет қаралды 1,7 М.
Sabon Tsarin Haraji Tunubu, yanzu_yanzu: Tsokacin Mal. Lawan Triumph
10:28
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 9 М.