Allah ya rabamu da malamai yan son zuciya Allah ya jikan sheikh jafar da sheikh Albany
@edrissousseni99684 күн бұрын
Ya cema kadauka dole ne ? Wawa
@IBRAHIMJIBRIL-dm1cw2 күн бұрын
Ai Kaine wawa, bazai gayamasa cewa wannan Dan son zuciyane ba? Kawai mutune suzo sucikaku da surutai ba aya ba hadeethi, kaicho, Allah yawadaran naka ya lalace@@edrissousseni9968
@AbdulkaderMichedjika4 күн бұрын
😢Allah ya shirye mu da malaman zamani,
@abdullahisaiduadamu54753 күн бұрын
Wallahi bama tare daku ku yan son zuciyane
@shamsuddeensaleh39352 күн бұрын
Professor Allah ya saka da alkhairi. Mun yarda 100% hoto ba haramun bane
@sabiumusarg71824 күн бұрын
Allah ya Saka da alkairi
@MUBARAKSAMBO-w2i4 күн бұрын
Makaryaci Wanda Baya tsoron Allah, Dan bidia'a,iyatu
@algoniaboubakar2934 күн бұрын
صلوا على النبي الكريم
@MalanAbba-x5w4 күн бұрын
شكزا لك
@mammansanniumar33544 күн бұрын
It's very unfortunate, what the Nigerian Muslim community have fallen into!! Muslim brothers and sisters are in a dire state in this country... hunger, hardship extreme difficulty situation... Why is nobody talking about this, in the name of God... What has this media tantrum got to relieve? We need to sit down and prioritize pls
@maimunahussain48964 күн бұрын
Allah ya qara muku lafiya ya tsare mana ku
@garbamusagarbawa85264 күн бұрын
Kaji maganan ilmi
@NouhouMassoyiGarbaMassoyiNouho4 күн бұрын
Allah ya ƙara muku lafiya
@AminuAbdullahi-e4l4 күн бұрын
Saboda kai kafi Magaba ta baki DA Iya Baya Ni Allah yashiyaka wlhi kana Da son zuciya bakamar mlm jafrba
@edrissousseni99684 күн бұрын
To ya ce kadauka dole ne ? wawa
@badamasimusa84053 күн бұрын
Sauran yaran Muhammad Yusuf Kenan da sunan yaran DR Idris
@badamasimusa84053 күн бұрын
Dr Idris magajin Muhammad Yusuf h h h h h
@habibaliyu22374 күн бұрын
Hmmmm😂
@waliysheikhtaheer35674 күн бұрын
Mutumin yacikaine saì kunhadamasa da addu'a baida hankali Allah yatsinemai