Allah Ya jiƙan malam Albaniy Zaria, Allah Ya kai haske da Rahma gareshi. Hakika Malam yayi magana ta gaskiya cikin hikima da ilimi.
@sheikmodu49952 жыл бұрын
Allah, ya sine mata da Wanda ya goyi bayan ta, Sinennu shegu, yayan karuwa, arniya,
@maryamabubakar68462 жыл бұрын
Sannu sarkin jahilai.
@sadibala99302 жыл бұрын
Allah ytaimaki malaman makarantar allo kome zakuytace akan karatun allo walhi bazamudenaba
@amadourabiou3632 жыл бұрын
To naziru allah ya chiryaka in kana neman chiri . allah ya sakama Nafissa.kajamata zagi kawai.Nafissa kiyi hankuri kinji komi lokacine.
@sanialimusa90722 жыл бұрын
Allah ya sakama malam albani da alkhairi ya sanyashi cikin rahamar sa, Nafisa dai gaskia ta fada saidai marasa son gaskia su zageta amma gaskia kota karece a bashi abarsa. Naziru kuma dama dan son iyawa ne da son fariya magana yake kawai ta molonka don bashi da ilimi dashi da Nafisar duk daya ne don sana'arsu daya.
@fatimaabdulmalik2252 жыл бұрын
Allah swt ya jikan malam Albani zariya da rahama abu abdurrahman Allah swt ya gafartamasa Allah swt ya kai haske kabarinsa Amin.
@souleymanehamidou81032 жыл бұрын
Allah ya jikan Malam Awal Albani Zaria. Wannan shi ne mallami na sunna! Ba in iskha ba massu zague zague, massu ci da almajirai !!!
@muhammadbinali.2 жыл бұрын
طيب يا شيخ ألباني كلامك جميل جدا
@zainabibrahimshehu40852 жыл бұрын
Gaskiya maganar Nafisa Ayanda nafuskanta gaskiya tafada , saboda Baikamata adinga watsar da yara almajirai suna wulakanta akan Titiba, Amman bawai karatun Quranine laifiba, Don muma karatun Allon mukayi dashi muka fara, Don haka adinga kyautata fahimta , Allah yakara shiryar damu Baki daya.
@ثانيمعمر2 жыл бұрын
ki hajiya ze mafi yawan mabarata yanzu ba makaranta alqur.ani bani wasofa sonmaida barah Sana.a bance babo makaranta alqur.ani baso baraba amma basoda yawa
@MamanAfrah78332 жыл бұрын
Anaki ganin Koh ai Babu Wanda aka haifa aka saki barkatai irinta tunda bata gidan miji kuma bata gidan iyayenta kuma haihuwar irinta bata da amfani mahaukaciyya ita Koh tarbiyya bata ishetaba matar Koh shigar arxiki batayi batada aiki Sai bayyana tsiraicinta😏😏
@rukayyashuaibu29112 жыл бұрын
Ubangiji Allah yajikan malaam darahama Allah yasa yahuta yakaihaske kabarinsa tabbas malam yayigaskiya Allah yasaka
@naahfms73872 жыл бұрын
Kai malam ka gara kalamunka kawai ba haka yakamata ba allah shi kadai yasan laannenne 🙏🇳🇬🇸🇦🙋♂️🙏
@everythingwoman33322 жыл бұрын
Zagin yayi tsauri dan tana macce ko Amma abinda tafadi gaskia ne Kowa anan yasan akawai zalinci akan yanda iyaye ke sakin yayansu Wasu har luwadi ake dasu Ni banason Nafisa Amma kuma dole afadi gaskia Rashin tarbiyanta kuma can tsakaninta da Allah ne Kuma inta tuba tsap zai yape mata
@hurairaumar22592 жыл бұрын
Wllh wasu zakiga suna wankewa karuwai kwanoni sannan maganar gaskiya irinsu basa samun karatunda ya kamata yanzu haka muna tareda wasu ko azimi basayi nasan in gaban iyayensu suke bazasu bari suzauna hakaba tsakani da Allah wasu lalachewa sukeyi komai tafada ni aganina aroqamata shiriya yafi atsinemata nidai banji dadin wadannan kalamanba
@حليمهالهوساوي-ر4ه2 жыл бұрын
Rashin Albani baqaramin rashi bane wlh Allah ubangiji yajiqanshi da gafara
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
😭
@gismayusuf6322 жыл бұрын
Allah yasa wannan karon da maganar nan ta sake tasowa akan wofantar da yara da wasu iyayen da sukeyi Allah yasa shuwagabanin mu su tsaya akan wannan matsalar Dan akawo karshen abun. Magana ta gaskiya NAFISA tafadi gaskiya.itafa gaskiya ko ta karece abashi gaskiyar sa
@lamibarka67922 жыл бұрын
Toh Allah ya gyara ya kuma shiryemu shirin addini Mallam Zagin yayi yawa kamar da biyu.
@ZainabAminu-z6k3 ай бұрын
Gaskiya malamai su ringa gyara kalamansu Allah yakara shiryar damu itama Allah ya ganar da ita.
@musaali86222 жыл бұрын
Allah yajikan albani da rahama Amin malami Mai ilimi Mai nitsuwa Mai fadar gaskiya bazagi bacin mutunci Mai fahintawa don agane👍👍❤️💓
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin amin.
@hindeniger2 жыл бұрын
Gaskiya zagin yayi tsauri mlm
@abualiyuabualiyu6439 Жыл бұрын
Wannan malamin yayi dai dai Babu wata Nasiha da yakamata ayimuta, Yoh tun yaushe ne ake musu Nasiha Amma basaji
@haouaoualiabani80192 жыл бұрын
Ay Abu ai'sha cewa akayi a tsine musu in an Gansu sabida tsirara suke.don haka ban ga layfin malam ba. Kadda muyi son zuciya.
@ittifakinmalamanmu69942 жыл бұрын
Nagode Manzon Allah SAW ne yace atsine musu saboda dama tsinanu ne gaskiya a fadeta
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
aa malam hikimar daawa dai please ka fahinta
@idrissaabdoulkader2732 жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan malin kema kana hada fitina ataalikinka
@HAUWADAHIRU-lf2qp2 ай бұрын
Kuma Malam akwai wani waazin sheik Albani da yace da kayi ta haifar 'ya 'ya ba tarbiya ba kulawa Kwara mutum karya haifesu
@ramlatinasankinafisatawaal70552 жыл бұрын
Naziru shedanine wallahi wallah duk Mai tada fitina Allah ya la anceshi
@abubakarsanikatami90462 жыл бұрын
Wannan sakare mai zage zage waye shi, kajamuna aya ko hadisi muji taka hujjar ba zage zage ba, wawa gara, Allah yajikan albani zaria da rahama alfarmar fiyayyen halitta muhammadur rasulillah s a w 🤲🤲🤲🤲
@yazeedabubakar77282 жыл бұрын
Allah ya jikan Malam albani zaria 🤲🙏
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@sahabimaidaji4802 жыл бұрын
Amine
@abdoulaydjibo86132 жыл бұрын
Gaskiya neh malam Albany allah shigafarta malam
@abdurrahmanshuaibu83122 жыл бұрын
Allah ya shiriya.Muji tsoron Allah saboda wallahi tallahi kowa ya San daidai.Allah ya sawake Ameen
@حليمهالهوساوي-ر4ه2 жыл бұрын
A gaskiyar magana ni ina goyon bayan maganar nafisatu kowa yadauki nauyin iya iyanshi kawai saboda yafita haqqin su A gaskiya fa wlh almajirai abin a tausaya musune
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
malama halima hakane akwai gurguwar fahintar addini ckin almajirtaka nima ina kara gano. wasu matsalolin yanzu
@رقيةالهوساوي-ز7ه2 жыл бұрын
Hummmmmm Allah yasa mudace dny da lhr ameen 🤲🤲
@habibsouley71462 жыл бұрын
wannan gaskiya ne malam itace marar tarbiyya haihuwa asara yar film mai shigar fida tsiraici mai yawon banza Bara daban almajiranci daban roko shine Bara
@hymadmuhammad99262 жыл бұрын
Allah kagafartawa Albany zaria
@rukayyashuaibu29112 жыл бұрын
Ashe maganar nafisa yanakan hanya tunda amagananta bata aibata karatuba kawaita aibaci barane Allah yasamudace yasamugane gaskiya
@fatymaauwalauwalfatyma44102 жыл бұрын
Shifa idan ayiwa sarkin waka adalce shifa bawai yananufin yana goyan ayi barabane
@yusufabubakar23822 жыл бұрын
You speak true malam
@isamusaisamusa57672 жыл бұрын
Allahu akbar malam yayi gaskiya
@aishafalaia75372 жыл бұрын
والله من جد كلامك صحيح
@dahirunarasulutv79352 жыл бұрын
Allah yakaralafiya danisankwana
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin
@hassanishaku77922 жыл бұрын
Maganar malam Albani itace tsantsar gaskiya
@fatimanuhumuhamn84442 жыл бұрын
Allah kasa mudace duniya da lahira malam muna godiya🙏🙏👏
@murjanayussif93132 жыл бұрын
Wrong talk
@saratoucisse36542 жыл бұрын
2d
@salmanutv70922 жыл бұрын
Allah y ganan damu
@HarounaIdirisaBGDTV2 жыл бұрын
Masha Allah wallahi abin dai ba dadi wallahi
@madabotv012 жыл бұрын
Kaji zance na Gaskiya Kenan, Allah ya jikan Malam Albany zaria
@teemahabdulssalam60202 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@bouharialhassane-vq1xw Жыл бұрын
Allah yasa mudace amin
@ramlatinasankinafisatawaal70552 жыл бұрын
Kanka kazaga kafake da malanta kanazagin Yar mutane kahaifa kajira karuwa gidanka naziru yace gaba da baku kudi masu kwadayi
@fatimausman66502 жыл бұрын
wannan malami zaka yiwa Allah bayanin wannan tsinewa nafisa Abdullahi da kayi karkayi mamakin idan bata yafe maka ba sai ya bi mata hakinta ita ba ta zagi kowa tanajin haushi yadda iyaye suke sakin yayansu babu kwaba ba sani yakamata ai ba zancen kur'ani tayi ba maganganun da kayi cikakken malamin dayasan yakamata bazaiyi kalaman da kayi ba shi almajiranci ba ibada bace
@saleyadamouramatou44242 жыл бұрын
Albani zaria Allah ya jikansa ya masa rahama ya sa aljanna ce makoma
@aishaaishaahmad29612 жыл бұрын
Slm dafatan kana cikin koshin lfy katayani da adu a allah yabani mijin aure kuma innaman yafiyanka
@NaziruZakariMuhammad2 жыл бұрын
Ya alummar musulmin arewa musamman hausa fulani qalubalen mu. Maganar shahara da bara da maula da mukayi, ba karamin chikas bane a tsarin rayuwar mu. Dan Allah mu hada kai mu yaki wannan mummunar dabia. Zamu iya yi ta hanyar forums da presentations akan illolin bara da roko a rayuwar mu, da kuma mafita ga wannan alamari. Allah ya taimake mu.
@hymadmuhammad99262 жыл бұрын
Gaskiya yakamata kacigaba da zuwa makaranta malam kafara koyo magana koyar magana kuma kasan menene wazafi🦹
@ramlatinasankinafisatawaal70552 жыл бұрын
Allah saiya salama nafina Allah ya Isa naziru
@shahuabdullahi11962 жыл бұрын
Kaiwai Dan ALLAH kayi tunani yanzu tayi wannan maganar watama ko Wani zasuzo susake wata sabuwar magana daga lokacin daka Bude channel din zuwa yanzu yan film nawa suka yi irin wannan abubuwan
@musaali86222 жыл бұрын
Kai wannan mutun kayi asara kana Kiran kanka malam Amma duk musulmi sai yace bazai iya fadan munanan magangaunu da kefita baga bakinka hmmmmm Allah yasa mudace
@h.n19772 жыл бұрын
Karuwa fa ana nufin mazinaciya , Kuma Zina na bukatar sheda, Malamai su Rika sa hakuri , duk Mai wa'azi na bukatar hakuri.
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
gaskiya ne
@sanidanmamazxzdsani56622 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam
@ibeebagudu41562 жыл бұрын
Malam ba kuskure bane kuwa kiran wani la'ananne harma da karuwa, bayan ko kashe mutum za'ayi bawai iya kawo hujja akan karuwar daya kirata ba, bi'ma'ana baxai iya kawo inda ya ta6a ganinta tana karuwanci va
@sanimuhammadusman93262 жыл бұрын
Duk wanda yace karuwa sai yakawo saidu 4 kowanne sai yashaida inba hakaba bulala 80 na kazafi Allah karabamu da furta wannan kalmar.
@zainabibrahimshehu40852 жыл бұрын
Oh, Don Allah nikam Babu wata zancenne adingayi yafi adamemu da wannan zancen kullum wlh
@abudawutibnumar7032 жыл бұрын
Gaskiya mallam Allah saka da alheri
@ishqmar2 жыл бұрын
Kai malam, ranar kiyama sai ka bada shedan zina da ka ce wallahi. Ya kayi kasan inta tsinaniya ce kuma la annaniya
@mujahidchigari46682 жыл бұрын
Wlh,fah kamar bah malami bah haba,sai wannnan kazafin nashi gareta ya rushe aikin sa ya shiga wuta ,ita Kuma Abu kadan ya zatai ta shigar aljannan
@ramatoumahamane4612 жыл бұрын
Dan Allah ku daina cece kuce, Nafissa fa gaskiya ta fada
@surajousman47862 жыл бұрын
Malam yayi daidai karnukan yahudawa karyakuke
@saleyadamouramatou44242 жыл бұрын
A gskiya mln kayi kuskure domin a gurin hardar Alqur'ani ba'a koyar da ku wannan ba domin Allah bai sanar da ku sirrin da yake boye ba
@ummiaisha26212 жыл бұрын
Wannan hakane allah yasa mudace
@fateemah.21022 жыл бұрын
Uhmm,,,amma shi naziru dabai kama sunaba harda ikirarin zasu tonamai asiri shida baiyi tsinuwa bama
@soulpacook172 жыл бұрын
Wlh hakene malam
@isamusaisamusa57672 жыл бұрын
Nafisa abdulahi itama almajirace tunda haryanxu tana bara a titi
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
hh
@alisani34082 жыл бұрын
MashaAllhaAminNgier👏👏👏👍👍🇳🇪
@abdoulaydjibo86132 жыл бұрын
A gaskiya malam baikamata kayi irin son magaganu ba dauminke malamine mefadakawa
@daawasunna44342 жыл бұрын
To Allah yagafar tamana laifi kan mu
@malamintiketot2 жыл бұрын
Wannan malamin yayi Dede haka yakamata ayimata
@alisani14232 жыл бұрын
Macha allah
@muhlawal8212 жыл бұрын
Maa shaa Allah
@nanabb6392 жыл бұрын
Gaskiya baka fahimce tabane kawai Ammah bai kamata kayi wanna irin zaginba sbd Wallahi in aka natso akaga maganar ta abin dubawace sbd shi naziru yayi mata wata fassara ne Ammah kasan dama wani koyana so yayi magana zaiyyita Ammah wasu siga laifi ne kuma Wallahi sai wanda bai fahimta bane kawai zaiyyi mata mumunar fahimta dan tana yar film baya nufun inta fadi gaskiya aduba soda yawa an fassa ra ta da tana yaki da qur ani kuma ba haka bane dan Allah kudaina zaginta dan Allah yayita yar film baya nifin a zageta kai da Allah yayika baka film bafa zaba kayiba sbd kowa da kallar jaraba warshi dan Allah kuyi tata yasu da addu a sbd zagi ko fada baya shiryawa sbd inmuna tsine musu zasicigaba ne kuma yayan mu insika taso zasi dauka abin kirkine sai wanda Allah ya tsare kawai Allah yasa mudace ya Allah kabamu jarabawa wacha zamu iya
@sakinadeeni47132 жыл бұрын
Gaskiya kan, kar tsinuwar ta koma kan mutum ko zuri’arsa, idan kaga mutum yana abu kayi masa nasiha da addu’ar shiriya, tsinuwa bata gyara se de abu ya qara lallacewa. Allah ya shiryemu ya ganar damu Amin.
@hurairaumar22592 жыл бұрын
Gaskiya kika fada nidai banga abunda zaisa har atsine mataba gaskiya malamai wadanda sukasan abunda sukeyi basayin haka wadannan kalaman basu dacheba muyiwa kammu adalchi dan Allah 🙏
@namsiraaliyu17832 жыл бұрын
Ameen ya rabb
@hymadmuhammad99262 жыл бұрын
Guarantee
@Maryamzubair2402 жыл бұрын
Allah biyaki hakane
@mahamanandi88902 жыл бұрын
Mahaman 🇳🇪👍👍👍
@MUHAMMADHRABIU2 жыл бұрын
Allah yashikyauta yakamata kutsaya kuyi nazari kudubi wata kalma ta naziru dayace adubi yanayin da kasarmu take chiki
@ramlatinasankinafisatawaal70552 жыл бұрын
Saishi Kara min malami maicema mutane karuwai karuwa na inda take
@hymadmuhammad99262 жыл бұрын
Allah kajiqan malam albant
@umeenoyrat41302 жыл бұрын
Allah ya jikan malam albani
@sheikmodu49952 жыл бұрын
KARYANE,
@habibsouley71462 жыл бұрын
to kaifa malam kayi kuskure shi Albani zariya cewa yayi buzaye ne suke zauwa kasarku Nigeria koyar da yayanku karatu ma,ana su illimintar dasu? kaiko kace neman illimi ne suke zawa
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
ok na kuskure fahinta ne ni na soki buzaye mahaifiyata buzuwace.
@kabirmohammed-xk5dx Жыл бұрын
Gsky ne mallam wannan Batu haka yake, baburuwan bara da karatun Alqur'ani
@muzammilmahamudharunadkd75842 жыл бұрын
Wllh malam kagyara kalamanka
@Maryamzubair2402 жыл бұрын
Nidai gaskiya inason musulmai surinka fatan shiryar wasu 'ya'yan musulman dan gaskiya fahinci idan musulmai sukaga wasu sunyi kuskure mai makon jama'a suyimasu addu'ah a'a bahakaba sai tsinuwa
@fatimafa14652 жыл бұрын
to Allah yasa mudace yakara lfy
@aliyuidris73162 жыл бұрын
Masha Allah
@aminamensyy13372 жыл бұрын
Haha😂yanzudai nafahimta, nima zankulle kaina natsawon shekara daya, inkarantu kuma idannafuto nafara wa'azi kada kowa yatankamun😼😠. Ya ilahil'alamina yaushe malamai suka tashi daga masu fadakarwa da nasiha da nemawa mutane shiriya suka koma masu zagi da la'antar mutane 😭😭 this is terrible, soo harsh😥😢. Mtz😏
@ibrahimsalihuyusuf67812 жыл бұрын
First comment
@auwalusman99622 жыл бұрын
Ya akayi
@عايشهالعايش-ص3ز2 жыл бұрын
Slm. Allah yashiryaddamu
@aboutamahamed45252 жыл бұрын
🇳🇪✌️👍👍👍
@silemanharou70002 жыл бұрын
tofa lamarinan sai muce Allah yasheryamu
@aminahali28422 жыл бұрын
Masha Allah malam Allah yasaka muku da alkhairi yadda kuke fadar gaskiya Allah ya albarkaci wannan channel
@Cristianofans15022 жыл бұрын
Duk Wanda ya ga laifin bangare guda shi da Allah, Dan naji wasu nada agenda kuma na hana haihuwa toh Ni Dai nace Allah ya tsaremu ga sabonsa
@harisouhalilou1772 жыл бұрын
HaKane malam yace kayi aiki da a bin da yafada bahalinaiba
@zakariazeekodanniger27562 жыл бұрын
Allah ya shiryar damu
@saleyadamouramatou44242 жыл бұрын
Kuma ya akayi ne ka manta da hadisin nan mai tunatar da mu,cewa Duk abinda kake Ganin wani yanayi ko kana zato, kuma ka biyeshi kana yayata sa to ba zaka mutu ba se kasance kana mai aikata sa ko wani naka yana yi
@mahammadsani69872 жыл бұрын
نعم نعم
@mukhtarabdullahi4224 Жыл бұрын
hakane dede daita
@amabdalh77722 жыл бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل حسبي الله ونعم الوكيل
@abbaannour77742 жыл бұрын
Yatabatarda karuwa ce
@aminajafar22922 жыл бұрын
Mtchwwwwww 😡😡😡😡😡 torh zaka Tara Yara ne baka Basu tarbiya ba Ynxun kana malami kana irrin wannan zagin kada kamanta kanada Yara Kuma baka San taya rayuwar su zata kasance Nan gaba ba duk malamancin ka katyane ace babu Yar ka da tafi karfinka ba mtchwww aikin banza kawai
@salissouharouna67982 жыл бұрын
Gaskiya ne
@moussahalirou45102 жыл бұрын
Wadannan kalamai da malam yayi sunyi tsawri sosai
@babagambo70512 жыл бұрын
Malamin alakonko ne!shima ba tarbiya
@sheikmodu49952 жыл бұрын
Malam ya Fadi - Allah ya sine
@mukhtarabdullahi4224 Жыл бұрын
babu wani buzo dayakawo bara Nigeria Zan yarda maineman Al Quran da akwai stari yafikarfin bara