Karuwar bakin haure a Turai

  Рет қаралды 12,301

BBC News Hausa

BBC News Hausa

9 жыл бұрын

Jami'an dake kula da kare iyakokin Tarayyar Turai sun gaana yau a Brussels, domin tattauna hanyoyin da suka fi dacewa a bi wajen tinkarar matsalar karuwar yawan bakin hauren dake kokarin zuwa Turai. Italiya za ta dakatar da aikin gaanowa da ceto bakin hauren a cikin Bahar Rum. A karshen wannan mako, Tarayyar Turai ce za ta dauki nauyin wannan aiki. Ga rahoton Isa Sanusi:

Пікірлер: 1
@babanehsan3086
@babanehsan3086 9 жыл бұрын
Allah ya kyauta
'Yan Nigeria masu sa mata karuwanci a Turai
1:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 81 М.
Children deceived dad #comedy
00:19
yuzvikii_family
Рет қаралды 6 МЛН
Super gymnastics 😍🫣
00:15
Lexa_Merin
Рет қаралды 108 МЛН
Hangen Dala: Matsalar bakin haure daga Afirka zuwa Turai
4:58
Kokarin taimakawa 'yan ci-rani a Turai
1:34
BBC News Hausa
Рет қаралды 1,6 М.
Haruna Chizo: Dan gudun hijira
3:54
DW Hausa
Рет қаралды 192 М.
Shin mata na iya tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Iran?
3:01
Labaran BBC Hausa 21/06/2019: Kiris ya rage Amurka ta kai hari Iran
8:22
ОДИН ДЕНЬ ИЗ ДЕТСТВА❤️ #shorts
0:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 7 МЛН
How did we do? 👀😬😅 @RaenaTripleCharm 🍍 | Gabriella Triple Charm #shorts
0:19
Dad will do everything for his daughter to win LeoNata family #shorts
0:16