Kawu Sumaila ba ya da fada da Kwankwaso kuma babu inda magana nara dadi a kansa - Hon. Anas Abba

  Рет қаралды 5,755

Dala FM Kano

Dala FM Kano

Күн бұрын

Kawu Sumaila ba ya da fada da Kwankwaso kuma babu inda magana nara dadi a kansa - Hon. Anas Abba

Пікірлер: 12
@DayyabuYusifDayyabu
@DayyabuYusifDayyabu 2 ай бұрын
In sha Allahu kaima sai an ga kanku da Kwankwaso
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 2 ай бұрын
Koni don kawu na zabi kwankwaso kawu of life
@MahamatAhmatDangmalloum
@MahamatAhmatDangmalloum 2 ай бұрын
❤❤👍👍👍👍👌
@ameenahaliyu5848
@ameenahaliyu5848 2 ай бұрын
😂😅 Shegiya naira,an gaida Shegiya naira 😂😂😂
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 2 ай бұрын
A gaskiya nasiharnan taka ,shima kawu Sama'ila sai kayi masa tasa domikuwa kawuma furicinsa da yayi a kafar yada labarai tanada kuskure mu dai munzabi kawu saboda kwankwaso
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 2 ай бұрын
Kawu sumaila yasaki aljihu kenan, idan kuma bahaka ba. Duk maganganun daya yiwa gwamna kai bakace komai akaiba. Yafita kawai ba'a bukarsa a nnpp
@NuraddeenAbubakarIsah
@NuraddeenAbubakarIsah 2 ай бұрын
Kaji maganar ADALCI mu sauri wannan magana da sauro na basira.
@abdulmalikabdulkadir-y6s
@abdulmalikabdulkadir-y6s 2 ай бұрын
Who send you to say that
@ampagetech2624
@ampagetech2624 2 ай бұрын
Jagora,jagora - me yasa mutanen kano suke son bautawa mutane, duk siyasarsu ta dogara da hero worship - personality cult. sunyi Kaulaha , sun yi Aminu Kano , Rimi , Shekarau - wai shi malam , Buhari , yanzu kuma sun maida kwankwaso wani dodo. Mutumin da dansa ya auri yar babban dan sumogal din nigeria wanda ya nakasa tattalin arzikin kasa , haba haba
@abdulazizyau7238
@abdulazizyau7238 2 ай бұрын
Sumogal din me yayi. Muji tsoron Allah
@abubakarumar4527
@abubakarumar4527 2 ай бұрын
Maganarka hka take fa. I like the theory 🤔, tabbas fa ƴan kano suna da record na cult like followership, all those u mentioned. But mgnar dan smogal lets keep that aside, alherin mutanennan ya dame ya shanye akasinsa, in ma gaske ne smogal din.
@ampagetech2624
@ampagetech2624 2 ай бұрын
@@abubakarumar4527 You mean end justifies means - Nations are build on rule of law, how many industries and jobs does that destroy to make one man rich - then doles out patronage to clean his act !!! it does not work that way. Kwankwaso is not known with generosity - he is like trump - purely transactional and not an ascetic like aminu kano who left zero balance.
Baba Suda 05-02-2025 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki
19:32
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН
MANYAN DALILAI DA KE SAHALEWA MATA TAKAI KARAR MIJINTA A KOTU...
3:38
SHEIKH ABUBAKAR IMAM GANA TV
Рет қаралды 24
Kaddara Ko Ganganci 03-02-2025: Labarin Mai Tawakkali Episode 05.
20:10
SANATA KA CI TALIYAR KARSHE
3:51
Kawu Sumaila Reporters
Рет қаралды 3,6 М.
GWAMNATIN NIGER TASANYA DOKA GAME DA BAKI WADANDA BA Y'AN KASA BA
5:42
Telan mawaka comedian
Рет қаралды 1,2 М.
Hira Tare Da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
59:30
kwankwasiyya Movement
Рет қаралды 7 М.
Yadda aka gabatar da Daurin Aure 'yar Jagora Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso.
16:31
kwankwasiyya Movement
Рет қаралды 17 М.
Garba Kore: Kabiru Alasan Rurum da Kawu Sumaila Sune Suka Jagoranci Cire Jar Hula
10:11
Ɗaurin Ɓoye 01-02-2025 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
55:41
Dala FM Kano
Рет қаралды 1,5 М.
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН