Ina Da Shawara Guda Uku. 1. Karki Rabu Dashi.... 2. Kizama Mace Jaruma Ko Dai Kisiyi Gida Ki koma can ya Ringa biyoki. 3. Ko Kuma Ki tsaya Da Kafarki, Hausa Nayi Miki kinsan Abinda Nake Nufi.
@Beautyboss28018 күн бұрын
Allah yasa ta gane
@ZainabIbrahim-r1r17 күн бұрын
My sister muna godiya
@abdullahiAbdu-wt2xh18 күн бұрын
Haka ne
@abubakarmahammadbashir249618 күн бұрын
Ko kuma kice ya raba musu gida😢
@abubakarmahammadbashir249618 күн бұрын
Ya kamata kuyi zama na musam man shine abunda ya kamata tinda kowa daban yazo duniya
@SALISULUKMAN-gx7uj17 күн бұрын
Kurabu da kishiyarki tafi karffi mijiki
@TeemaZara-x4m17 күн бұрын
Gsky de kirabu da shi wlh dan gsky idan bakirabu dashiba wataran zaki rasa komai naki
@mahmuddauda30016 күн бұрын
She made a great mistake for marrying the man, ba sa an aurensa ba ne Yes let her sick for divorce if he's not satisfied with her status, and the way of her living. That's all 😊