Ita kunyar duniya ta lokaci kadan ne akan kunyar lahira ta sani fa a yanzu in zatayi wanka da duk ruwan duniya bazata dai na warin janaba ba shawara ko itama tayi dabara ta dauki video matar ko kuma tarabu da ita kawai tasaki ta tuba wa Allah shi Allah mai gafartawa ne