Allah sarki bai kama ta lantana ta kara shigan matsala ba. Lantana ta rike maka yara Amana ya kamata jamilu yayi duba yayi bincike akan wannan al-amari yagane gaskiya 😢
@umarayuba327Ай бұрын
A kwai rikici gobe❤❤❤❤❤❤
@JamcyyBabyyАй бұрын
Allah sarki Habibty 😂😂wannan marainiyar da Alama zata Rabaki d Ya'ani ya'ani😅
@UMMUKULSUMZARMAАй бұрын
Yaya Hanne za'a ci zuciyar kare😂
@MsMina-z8sАй бұрын
Masha Allah ❤❤
@عائشةمحمد-ص4طАй бұрын
Yaya Hanne Duniya ce😂😂😂😂
@AishamIbrahim-d6lАй бұрын
😂😂😂😂 Yaya Hanne Ki Hakura Da Lamarin ba Sa a
@nafisalawal1029Ай бұрын
😂😂😂😂😂gaskiya kam ta hakura
@UsmanUsman-x8zАй бұрын
Macha Allah ❤❤😂😂🎉🎉
@mrcrypto229Ай бұрын
Ina sayar da Zuciyar Kare a kwamen Section 😅😂
@Sasma_ScentsАй бұрын
MashaaAllah Allah ya kaimu asabar lpiy
@faidahmaiwada7351Ай бұрын
Allah Sarki lantana, ta riqe yaran Ka amana kayi hakuri
@rukayyatabdullahi7883Ай бұрын
Jamilu ya kamata kayi bincike 😢ka gane gaskiya 😢yaya hanne wato babu nadama a rayuwar ki😂😂😂😂ko bari bari ba shegiya bace da ubanta wlh😂😂😂😂