Ko ni inda nake a karatu bai zo gurin ba Sabon martanin Naziru sarkin waka ga Abduljabbar

  Рет қаралды 245,412

Tsakar Gida

Tsakar Gida

3 жыл бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 427
@zalihaadam655
@zalihaadam655 3 жыл бұрын
Allah yashiryar damu bisa sunnan annabi
@abubakarahmad3439
@abubakarahmad3439 3 жыл бұрын
Amin
@user-jh8dl3lf3u
@user-jh8dl3lf3u Жыл бұрын
Amiin
@sanihamzaashani1797
@sanihamzaashani1797 3 жыл бұрын
Allah ya shiryar da Shi idan mai Shiryu wane
@kassimhamza2860
@kassimhamza2860 Жыл бұрын
Allah ya karawa sarki waka lafiya Allah ya tsareka da kariyarsa Allah ya dada Maka basira da Ilimi Mai Amfani Ilman nafi,an fidduniya wl akira
@yunusamuhammad6531
@yunusamuhammad6531 3 жыл бұрын
Gaisheka nazir, abin da mu ke so shine 'A KANTARA MASA WAKA'
@karibugarba4531
@karibugarba4531 Жыл бұрын
Allah yasakama da alkhairi sarkin waka wannan maganar taka haka take 💝❤
@hajarabdullah9419
@hajarabdullah9419 3 жыл бұрын
Allah ya qasqantar da wan da yae zagin annabi da sahabbai
@fatima.khamismuhammad4751
@fatima.khamismuhammad4751 3 жыл бұрын
Ameen.summ.ameen.
@kingfaisalshuaibmohammed9834
@kingfaisalshuaibmohammed9834 3 жыл бұрын
Naziru sarking Waka Allah ya Kara maka girma da karama Kuma ya ahirye my Baki daya Ameen Ameen Ameen in Sha Allah
@salwammummulkhartayif850
@salwammummulkhartayif850 3 жыл бұрын
Allah karemu dagamummuna yasadamu dakyakkyawa
@yauzarafuntuwa5708
@yauzarafuntuwa5708 3 жыл бұрын
SLM barkadawarhaka
@auwalmuhammad3232
@auwalmuhammad3232 2 жыл бұрын
ALLAH YA QARA MAKA ALBARKA NAZIRU ALLAH YA TEMAKEKA FATAN ALKRI
@maeomeki9260
@maeomeki9260 2 жыл бұрын
Wallahi naziru bakada kunya kayyazunan harmai karatune kai wawan banza kawaidai kayi manarka nace abunda Abdul jafar yafada yayi kuskure amman wannan zancen banzane kace kafishi karatu Allah yashirya Abdul jafar mukuma Allah yaqara doramu akan turfar gaskiya Amen summa amen ya rabbi
@yunusaabdulkadir429
@yunusaabdulkadir429 Жыл бұрын
Allah yabiya nazin dunuya sarki Allah yaja zamani makiyanka fadawanka rabbana ya tsareka kaga me hangen nesa
@user-ly6pw8ud8m
@user-ly6pw8ud8m 3 жыл бұрын
God bless u my dear bro Naziru sarkin waka ❤️❤️👍
@murtalabashir8340
@murtalabashir8340 2 жыл бұрын
Gaskiya ne Naziru,Allah ya kara basira
@madinabashirmd8259
@madinabashirmd8259 3 жыл бұрын
Subuhanallah wai wannan mutum Allah kayi mana maganin sa
@yauzarafuntuwa5708
@yauzarafuntuwa5708 3 жыл бұрын
Gaskiyane
@mmeazzinousseiba690
@mmeazzinousseiba690 2 жыл бұрын
بارك الله فيك يا نزير صح كلامك جدا منطقي
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 3 жыл бұрын
Masha-allah malam Naziru. Allah Ya karama ka fasaha da basira.
@ismailmani3172
@ismailmani3172 2 жыл бұрын
Get
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 3 жыл бұрын
wallahi gaskiya ne naziro konidanake mache akan annabi alaihissalati wassalam da sahabbansa da ahalilsa nabadataina wallahi tallahi ya Allah ka qaramana son manzan Allah S A W Ameeeen 🤲ya hayyu kayyum☝🤲🤲🤲🤲🤲🤲🇸🇦🇳🇬
@zakariyaaliyu717
@zakariyaaliyu717 2 жыл бұрын
Masha Allah inafarinciki dake wallahi
@hajarabdullah9419
@hajarabdullah9419 3 жыл бұрын
Ya uban giji Allah kanu na aya akan abdulljabbar
@jaxakallahkairantomunabara4743
@jaxakallahkairantomunabara4743 3 жыл бұрын
Amen allah wargaxa nufinsa akan bayii
@adama.zangofans4850
@adama.zangofans4850 3 жыл бұрын
Allah jikan malam😢😭
@wadaibrahim4619
@wadaibrahim4619 3 жыл бұрын
Meyakaika shiga rigimar daba takaba lallai kajanye maganka
@idrissatv6311
@idrissatv6311 3 жыл бұрын
Nagode Naziru Sarkin Macha Allah Allah kai yakarawa annabi daraja kaji ❤️❤️ Amin Amin
@nfizcollections4929
@nfizcollections4929 3 жыл бұрын
Allahuma sali ala nabiyina Muhammadin wa'ala alihi wa ashabihi waman tabi'uhum bi ihsanin ila yaumu din
@sakeenaatkaber2797
@sakeenaatkaber2797 Жыл бұрын
Saw
@fatimakabu4320
@fatimakabu4320 3 жыл бұрын
Allah kayafe mana kada kahukuntamu akan laifin wasu munzo wani duniya Allah kayafe mana badan halinmu ba shikuma wannan malimin kanuna Masa tun a duniya
@abubakaribrahim1397
@abubakaribrahim1397 Жыл бұрын
Alhamdullah maigida Allah yakara lpy
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 3 жыл бұрын
Allah yashiryamu yatsare mana imanimmu Hummm.... Ai wannan mutumin ya cancanci hukunci Maganar nazir Kuma,,,, duk Wanda yafada Maka maganar banza kaci ubanshi wlh bazamu fasa yin rubutu a social media ba muma damuke Mata muna zaune agida fadamuke dawasu jahilan akan waisu basu yadda da abinda wannan jahilin yayi ba wlh rubutu a social media se inda qarfimmu yaqare,,,
@kabeerismail6732
@kabeerismail6732 3 жыл бұрын
Rahama Allah yasaki aljanna Allah biya miki buqatunki na alkairi Allah yabaki miji nagari
@babanikram6407
@babanikram6407 3 жыл бұрын
Macha'allah 😊😊😊 Allah yasa ka muku da alheri. Allah ya kara tabbatar da diga-dian mu akan sunnar Manzon Allah 🌟🌟🌟Sallallahu alaihi wa'alihi Wasallama 🌟🌟🌟 Wanda basu fahimta ba kuma Allah ya shirya dasu 🤲🏼
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 3 жыл бұрын
@@kabeerismail6732 ameen tare dakai da duk masoyan annabi( s a w) ameen ya hayyu ya qayyum 🙏🙏🙏
@rahama___kaduna9894
@rahama___kaduna9894 3 жыл бұрын
@@babanikram6407 ameen s Ameen 🙏🙏
@sabioumoh4901
@sabioumoh4901 3 жыл бұрын
To Allah Mana cikawa da immani ameen ya
@saidoumaimouna1467
@saidoumaimouna1467 Жыл бұрын
Gaskiya né sarki. Allah ya sa moudacé
@yakububasiru2571
@yakububasiru2571 Жыл бұрын
Allah yakashemu da San annabi
@bilyaminuharuna6260
@bilyaminuharuna6260 3 жыл бұрын
Karya kakeyi naziru in har bagaskiya yake fadiba aina yasamo abinda yake fada me yasa bazaku tsinema wanda Ya rubuta hadisiba sai wanda yakaranta sabuda haka ina rokon allah ya karemana garkuwan manzon allah
@assamaouhima8519
@assamaouhima8519 3 жыл бұрын
Masha Allah👍👍💯
@lawaliamadou9608
@lawaliamadou9608 Жыл бұрын
yayi gaskiyane
@kabeerismail6732
@kabeerismail6732 3 жыл бұрын
Allah sarki naziru Allah yama albarka duniya da lahira
@fatimahalliru3530
@fatimahalliru3530 3 жыл бұрын
Yasokawa uwarsa tsinanne laanannen Allah malan naziru karabudaahi damabiyansa ykanada ilimi wadansu banzaye zasu batamarai wallahi kacigaba munabayanka .Kuma zaiga karshensa matsiyaci wallahi baataba annabi asamubulkewa yajira masifarsa ni dazanga Shima saremasa Kai zanyi gara Nima akasheni indai akan taba annabi saw wallahi zaniya kasheshi yaushene muna musulmi wani fasiki yazo Yana zagin annnabi da sahbabai wai don lalacewar karshen zamani ace wai ayizamadashi kawai datse kan daniska
@kabeerismail6732
@kabeerismail6732 3 жыл бұрын
Hakane fatima Allah yasa mudace
@lawalusman9956
@lawalusman9956 Жыл бұрын
Allah ya tsari my boss
@princesulaimanss9154
@princesulaimanss9154 3 жыл бұрын
Wannan gaskiyane sarkin Waka San kano♥️♥️♥️♥️
@kadijahzango3827
@kadijahzango3827 3 жыл бұрын
Yah Allah Katsare mana imanin mu ameeen
@ibrahimabdullahi9544
@ibrahimabdullahi9544 Жыл бұрын
Masha Allah Sarkin Waka Allah Ya Kara Basira Sarki 🙏🙏
@danladi8519
@danladi8519 3 жыл бұрын
Gaskiya ne Sarkin Waka Ai shi jahili uziri ake Masa Amma kuma duk Wanda ya taba mazon Allah to akshe shi Domin bashi da wani Amfani Arayuwa kuma Muna goyon bayan ka Domin kazo da magana Mai kyau ALLAH DAYA1☝️ NE KUMA ANNABI MUHAMMAD S. L. W. MAZON ALLAH NE MUN GODE🙏🙏🙏
@kabirmadam5403
@kabirmadam5403 3 жыл бұрын
Allah ya qara lfy, wlhi Koda sun Kai mutan duniya gabaya,zamu tunkaresu
@aminuzarasalihu7860
@aminuzarasalihu7860 Жыл бұрын
Allah yaimaka Albarka naziru sarkin waqa Allah yasa kagama lafiya kafadi gaskiya wallahi Annabi Muhammad bawasabane wallahi
@ibrahimalkali257
@ibrahimalkali257 3 жыл бұрын
*ALHMDULILLAH MUNA ALFHARI DA IRINKU MALAM NAZIRU ALLAH UBANGIJI YAKARA KUSANCI AMEEEEEN SUMMAH AMEEEEEN FATAN ALKAIRI GAREKA DUK MAI GANIN LAIFIN MAGANAR KA WALLAHI YANA CIKIN HALAKA DOMIN KAYI MAGANA CIKIN ILMI ALLAH UBANGIJI YAKARA BASIRA*
@kadijasalissou704
@kadijasalissou704 3 жыл бұрын
macha allah Allah ya jikanka da rahama allah yasa al'jana ce makumar sa
@mamanahmadmaryamm8573
@mamanahmadmaryamm8573 3 жыл бұрын
Hasbunallahu wani'imal wakel!!! 😢😢😢
@hadizaadde4123
@hadizaadde4123 3 жыл бұрын
Masha allah sarkin waka
@khadeejamuhammad993
@khadeejamuhammad993 3 жыл бұрын
Haka yake Naziru, ai zama da wan nan ma asarane wlh, Allah yashiryeshi
@usmansanusi946
@usmansanusi946 Жыл бұрын
Allah ya kareka da kariyanshi
@anassismaeel7979
@anassismaeel7979 2 жыл бұрын
Gaskiyane sarkin waka
@umarualhajiadanladi4653
@umarualhajiadanladi4653 Жыл бұрын
Vry gud
@surajomusa2960
@surajomusa2960 Жыл бұрын
Gaskiya abatandashi ahuta
@aminuzangina
@aminuzangina Жыл бұрын
Gaskiyane sarkin waqa
@user-gh9ce8bu1s
@user-gh9ce8bu1s 3 жыл бұрын
Wlh Nima Nima inabayan Annabi dasahansa Allah kararamasan Annabi da sahabansa
@aboubakarhassana7771
@aboubakarhassana7771 3 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi Allah ya kare mana kai 🤲🏻🤲🏻
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 3 жыл бұрын
Wallahi gaskiyane Naziru
@mamankadeejah5774
@mamankadeejah5774 3 жыл бұрын
ALLAH KARA MANA KAUNAR ANNABI S A W
@mammanadamuuba5169
@mammanadamuuba5169 3 жыл бұрын
Hm yakamata kasani kai ba malami bane ka tsaya a matsayika na mawaki jahili A WAJAM MALAMAI
@umarsalisu3895
@umarsalisu3895 3 жыл бұрын
جزاك الله خيرا يا اخي الكريم وبارك الله فيكم جميعا يا د
@yusufamukutari3371
@yusufamukutari3371 3 жыл бұрын
Allah yaqawa annabi daja s.a.w.
@bilkisumusa8386
@bilkisumusa8386 Жыл бұрын
Allah yasa ya gane to Allah ya kare mu da Musulmi bakiɗaya Allah ya bayyana gaskiya fatan shiriya ga dukkanin musulmi
@usmanabdulmalik3348
@usmanabdulmalik3348 2 жыл бұрын
Gaskiya ka burgeni Sosai naji dadin Wannan magana taka
@danbabanaannabi366
@danbabanaannabi366 Жыл бұрын
Gaskiya ne Naziru Allah ya taimake ka dan mutuncin Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam
@abdurazakaminu6652
@abdurazakaminu6652 3 жыл бұрын
Gaskiya ne Sarkin waka
@aishaaminu8134
@aishaaminu8134 2 жыл бұрын
Wallahi mabiyansa su sukafishi jakanci .ta yaya za ace mutum yana fadin wayannan maganganu kuma ku rika binshi
@mourtalamaradimourtalamara1715
@mourtalamaradimourtalamara1715 3 жыл бұрын
nagode naziro indai akan annabine duwan dayatafa shi saimumai allah ya isa
@taannabitv2366
@taannabitv2366 3 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@fidausimusa8256
@fidausimusa8256 3 жыл бұрын
Masha Allah
@user-vb6tk4by6o
@user-vb6tk4by6o 3 жыл бұрын
Masha Allah 👍👍👍👍👍
@maryemmohamed5582
@maryemmohamed5582 3 жыл бұрын
Gaskiya Masha Allah 👍🏻👍🏻
@murtalaahmad2113
@murtalaahmad2113 3 жыл бұрын
Allah ya saka da Alkhairi, Allah ya saka a Aljannah tare da iyalanka
@abdulwahabmuhammad353
@abdulwahabmuhammad353 2 жыл бұрын
Allah yaka da alkhairi sarki
@rilwanuabubakar422
@rilwanuabubakar422 3 жыл бұрын
Nazir ALLAH ubangiji yasakama ka da alkhairi gaskiya yaukam naji inasonka domin mu duk mutumin da yakeson Kare annabi Muhammad s, a, w to munasansa kuma Muna tare dashi.
@maryamdiamond358
@maryamdiamond358 3 жыл бұрын
Kaji malaman gaskiya kenan allah malam jafar wallahi mudai munyi rashin irinku aduniya allah yasa mudace
@yacoubasaley5405
@yacoubasaley5405 3 жыл бұрын
Aslm
@bashirmadaki9623
@bashirmadaki9623 2 жыл бұрын
Gaskiya ne Naziru
@jameelmdanlity2330
@jameelmdanlity2330 Жыл бұрын
Allah ya tsare Mana imanin mu
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 3 жыл бұрын
Allah yahikan malam shekh Jafar
@romeyoandco1581
@romeyoandco1581 2 жыл бұрын
Wallahi kumahakani yadingayi
@garbadanjuma3170
@garbadanjuma3170 3 жыл бұрын
Wannan kaferina koma jahilina jabarrrrrrr
@ibrahimsadiqumar8900
@ibrahimsadiqumar8900 3 жыл бұрын
Ina kaunar ka saboda kana kaunar sahabban annabi. Kuma Allah yasoka
@user-gh9ce8bu1s
@user-gh9ce8bu1s 3 жыл бұрын
Wlh Abdul Jabar kajikunya yanzu kana nama kaijahiline dakiki Allah yasa janada rabanshiriya
@basiruayuba8935
@basiruayuba8935 Жыл бұрын
Allah yarufaasiri
@mourtalam.tmaradi4556
@mourtalam.tmaradi4556 3 жыл бұрын
Akarmakallahu naziru Dan kuri...wai da can a baya da ka ma malan wakoki ba ka san shi bane ko ya abun yake...
@mourtalam.tmaradi4556
@mourtalam.tmaradi4556 3 жыл бұрын
@@aishausman8865 ko kina bukata a tura miki kiji
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 3 жыл бұрын
Kila dan ya canja akala ne shima Naziru ya canja idan kida ya canja se rawa ta canja, kuma Allah ne ya umarcrmu damu yi gyara idan mun ga ba dai-daiba.
@jamilbuba9216
@jamilbuba9216 Жыл бұрын
Allah ya kara lafia sarkin waka 🙏
@harounamaidajilareye9036
@harounamaidajilareye9036 Жыл бұрын
Merci nazir bien parler Allah biyaka
@isahumar3866
@isahumar3866 3 жыл бұрын
Jazakallahu bi khairin Sarki
@nasirusalisusani2534
@nasirusalisusani2534 Жыл бұрын
Wawunbanza uwarmekasani,a,addini shashasha,angayamaka waqace
@elbashirtv233
@elbashirtv233 3 жыл бұрын
GASKIYA KARIKE SARKIN GIDA KABI QUR'AN KABI YAN GIDA AHLULBAITY RASURULLAH S A W SHECK ABDUL JABAR NASIRU JARUMIN NAMIJI KAIFI 1
@user-yf8ql5zr2y
@user-yf8ql5zr2y 3 жыл бұрын
Allah yakarawa annabi daraja alfarmar shugaba
@abdulkarimwaziri8000
@abdulkarimwaziri8000 3 жыл бұрын
Sarkin Waka,Allah yasaka maka da alkhairi
@sterTV1199w
@sterTV1199w 3 жыл бұрын
Shawarata gareka naziru kakoma kaji mayyace bai zagi Annabi saww ba bai yazagi Annabi saww bai yazagi Annabi Kabibiyi mayyce, Naziru nafadamaka hane dan kaban tausayi.
@saaduabdullahi9551
@saaduabdullahi9551 3 жыл бұрын
Kaine abun tausayi ai
@awajesalisu5042
@awajesalisu5042 3 жыл бұрын
Kai da uban gidan ka kune abun tausayi
@zainabaminu1960
@zainabaminu1960 3 жыл бұрын
Allah ysa mudace
@garbadanjuma3170
@garbadanjuma3170 3 жыл бұрын
Allah ya isa wawa kan wannan batancin.
@salisuaminu3439
@salisuaminu3439 3 жыл бұрын
Abundariya yanzu Kai naziru kana rantsuwa akan wai kafi Abdul jabbar wannan maganar banxace inaso kasani wannan ba fagen waqa bane
@maryammohammad4985
@maryammohammad4985 3 жыл бұрын
Allah ya ma albarka naziru wllh mgn kayi Amma Kamar wa azi
@bashiriya4618
@bashiriya4618 3 жыл бұрын
Duk wanda yaga wannan maganar taki yasan maganace wadda tafito daga cikin zuciya ba kawai iya bakiba . Akwai kauna
@maryammohammad4985
@maryammohammad4985 3 жыл бұрын
@@bashiriya4618 wllh ba kauna besaniba nima ban San Shiba garinmu ba dayaba duk me kare manzon allh da sahabbai in son sa me zagin su koyatuba wllh bana son sa
@bashiriya4618
@bashiriya4618 3 жыл бұрын
@@maryammohammad4985 aa indai yatuba yakamata kema kisoshi tunda fatammu duka kowa yashiryu.
@usmanhusseini9753
@usmanhusseini9753 3 жыл бұрын
Allah yasa kahuta sheik jafar Mahmud
@sjafarabdullahi3166
@sjafarabdullahi3166 3 жыл бұрын
Allah ya shiryeka Abduljabbar
@yakubuibrahimaddullah5213
@yakubuibrahimaddullah5213 2 жыл бұрын
Abunda ka fada shine ya tabbata naziru wallahi dama dawurwura yayytayi
@eatwelljeweldishes9212
@eatwelljeweldishes9212 3 жыл бұрын
Wallahi gaskiyane. Kugayamin tunda yasoma meyakari musulunci. Salla ko axumi ko hajji ko zakka
@user-tr7xd6bs9e
@user-tr7xd6bs9e 3 жыл бұрын
جزاكم الله خيرا
@mohammadsayfullahi4494
@mohammadsayfullahi4494 3 жыл бұрын
Masha allah ❤️❤️
@salisualiyu6423
@salisualiyu6423 3 жыл бұрын
Allah yasaka maka da Alkhairi sarkin waka
@ayubabello1807
@ayubabello1807 Жыл бұрын
kusani hukuncin da akayi masa da ace anayin hukunci tsakani da Allah da dayawa basa raye Kuma a cikin maluman sunnan daku keta ikirari akwai wayanda sukayi batancin da yafi na Abdul jabbar kuma ba a yanke musu hukunci makamancin haka ba kusani akwai Wanda littfi ya rubuta na batanci ga iyayen annabi s.a.w cewa ... Astangfirillah bazan dai fada ba ammah gaskiya kusan maganar da zaku rungayi akan wannan Abu. Kungane maluman naku suma akwai na kashewa a cikinsu indai binciken za,ayi Allah ya kyauta
@mmoustapha9409
@mmoustapha9409 3 жыл бұрын
Allah ya qasqantar da wanda ya zagi annabi da sahabbay
@mamanelawaly5682
@mamanelawaly5682 3 жыл бұрын
Masha Allah ya Naziru
@isahibrahimsuleiman3434
@isahibrahimsuleiman3434 3 жыл бұрын
Allah shiryemu bissa hiriyya ta addinin musulinci
@saudatmsaudi3204
@saudatmsaudi3204 3 жыл бұрын
Gaskiya ne, sarki waka.
@isyakugarba1980
@isyakugarba1980 Жыл бұрын
Gaskiya ne sarki
@babakaramee4667
@babakaramee4667 3 жыл бұрын
Abdull jabbar bai iya larrabciba Kawai fasarar Shirme Kawai ya iya
@yusufzangotvmaiduguri6097
@yusufzangotvmaiduguri6097 3 жыл бұрын
Madallah dan uwa fadamar Gaskiya
AHALI Season 2 Episode 1
57:48
AHALI TV
Рет қаралды 19 М.
MALAMAN KANO DA ABDULJABBAR KABARA
13:21
ABBAN KANO TV
Рет қаралды 25 М.
когда достали одноклассники!
00:49
БРУНО
Рет қаралды 3,8 МЛН
RADDIN SHA IRAN KANO ZUWA GA DR JAKI
28:58
M SHUGABATV
Рет қаралды 4,9 М.
Fafatawa Tsakanin Sheikh Albani Zaria Da Wani Dan Bidi'a
13:37
HausaTop Tv
Рет қаралды 42 М.
Babu Babban Makaryaci Kamar Abduljabbar bello yabo
19:25
Hausazone Tv
Рет қаралды 462 М.
Abinda ya farua sabuwar shari'ar abdul jababr daga kotun daukaka kara.
28:41
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 17 М.
Cikakken Tarihin Mijin Aljana
18:35
Mazaje Ne
Рет қаралды 85 М.
DINOSAURS ATTACKED AT THE POOL #shorts #netflixpartner
1:01
The McCartys
Рет қаралды 9 МЛН
CARGO SKATES CHALLENGE! 😱 #shorts *WILL JUSTIN WIN?! 😂*
0:21
Sigma Boy Magic Lips 💋 #momson #funny #viral #comedy
0:36
Aayush & Abhay
Рет қаралды 6 МЛН