Ko SALAFIYYA za su kafirta ibn Taimiyya in sunji wannan karatun?

  Рет қаралды 19,843

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Күн бұрын

Пікірлер: 67
@issoumoussa4260
@issoumoussa4260 2 жыл бұрын
Masha'Allahu barakALLAHU fiika SHEIKH Abulfathi Sani Attijani
@issoumoussa4260
@issoumoussa4260 2 жыл бұрын
Masha'Allahu barakALLAHU fiikum. Shukran katheeran
@lesser-ramp0224
@lesser-ramp0224 6 ай бұрын
Allah yasan dalilin dayasa ya bar makka da Madina a hannun sunnih,danda a hannun irinku take,da kabarin Annabi ya zama gurin bauta ,zaku mantar da mutane ka’aba ,ku dinnan bawasu bah 🫵🏼🫵🏼🫵🏼
@IdrissaMaiguizo-qd8su
@IdrissaMaiguizo-qd8su Жыл бұрын
Macha allah ina godiya malamina abuh fahtahi
@musaibrahim6093
@musaibrahim6093 2 жыл бұрын
Masha Allah abdlf Allah ya Kara ilime son ka wlh
@abdullahiisah9055
@abdullahiisah9055 2 жыл бұрын
. Masha Allah
@salisuauwal935
@salisuauwal935 2 жыл бұрын
Masha allah
@a.k.arafiwufromghana2358
@a.k.arafiwufromghana2358 2 жыл бұрын
Masha Allah
@auwalsanitakalafia2972
@auwalsanitakalafia2972 2 жыл бұрын
Allah besda ilmu Allah besda risku
@zakarizakari1741
@zakarizakari1741 2 жыл бұрын
Alahamdulillaah 🙏❤👍shek
@salahakabir7540
@salahakabir7540 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alhairi
@inaalfaharidasayyadafadima1981
@inaalfaharidasayyadafadima1981 2 жыл бұрын
Allah yaqara kusanci sheikh abulfathi sani attijany Albarkar annabi s a w.
@بلقيسعبدالرحمن-ك3و
@بلقيسعبدالرحمن-ك3و 2 жыл бұрын
MashaAllah
@illayakubu1743
@illayakubu1743 2 жыл бұрын
Mach allah
@laminoulaminou93
@laminoulaminou93 2 жыл бұрын
Macha Allah 🤲🇳🇪
@abdullahisuleiman2795
@abdullahisuleiman2795 2 жыл бұрын
Gaskiya Abulfatahi Allah Ya saka maka da ALKHAIRI
@saninoma4875
@saninoma4875 2 жыл бұрын
Assalamou aleikoun warahmatullah wabarkatuhu ni inabitkarattun hadissi daphikihu nayikoina biyu bangakarattunba
@addikoroo8561
@addikoroo8561 2 жыл бұрын
Alhamdulillaah 🙏
@kabiruibrahim5454
@kabiruibrahim5454 2 жыл бұрын
Masha allah tata kasu abdulfatahi sani saboda iyan tasha ne su da mlm su
@AlhassanYussif-f6d
@AlhassanYussif-f6d 4 ай бұрын
Allah ya saka
@omarmaigarimalamboubacar718
@omarmaigarimalamboubacar718 2 жыл бұрын
Macha allah
@attahiruahmed9206
@attahiruahmed9206 2 жыл бұрын
Kajitsoran Allah karbabarikiyayyar wandayafika. Takaika ahalaka shawarace
@mahammanhashimu1646
@mahammanhashimu1646 2 жыл бұрын
Asslm barka da aiki Allah saka da'alkairi
@sumailabello5596
@sumailabello5596 2 жыл бұрын
Allah bless you sheick zamani
@adamuusman6594
@adamuusman6594 2 жыл бұрын
Muna godiya malam
@mohamadoukabirou4381
@mohamadoukabirou4381 2 жыл бұрын
Wato na fahimci cewa sarki Zaki, kay munafiki né ? Kuma kana jin tzoron Yan dariqar tijjaniya saboda kar su kashe Ka ? Shiyassa bakayi ma wannan mulhidin yaro, dan bidi'ah dan haqiqah, abulfassadi raddi, kuma baka Hana shi zagi da cin mutuncin malaman sunnah kamar ml Ahmad Mahmud Ahmad maiduguri, kun hadu kunci mutuncin sa ?? Saboda Haka mlm sunnah Sun bar zuwa shaffin Ka ! An barka da wadannan Yara Yan bidi'ah ???
@bachirrabiou2106
@bachirrabiou2106 2 жыл бұрын
allah Ubangiji yatsare mumu harshinanmu da zagin bayin allah allah Ubangiji yaanuna mumu gaskiya kuma allah bamu ikon binta
@adamuusman6594
@adamuusman6594 2 жыл бұрын
Shi dan izala hassada suke yiwa shafin sarki zaki
@adamuusman6594
@adamuusman6594 2 жыл бұрын
Sarki zaki Allah ya karamaka cigaba 'yan izala hassada zata ka shesu sbd 'kiyayyar cigaba
@bachirrabiou2106
@bachirrabiou2106 2 жыл бұрын
@@adamuusman6594 gaskiyane wanan mutumina sedai sumutu insha'allah shafin sarki zaki kuwa yanzu yafara aiki insha'allah
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 2 жыл бұрын
Kay! Wannan dan kame-kamen bai amsawa mai tambaya tambayarsa ba, bai fadi matsayin irin adu'ar da suke yi ba!!! Ta a fadawa mutane da suyi kaza kafa goma(10) ko uku-uku(3)!!! Amma, yazo yana tambayar maitambaya akan wacce irin adu'a wahabiyawa suke yi, ya gudu baifadi matsayin irin tsarin da suke bi wajen yin adu'oin su.
@khalidahmad2235
@khalidahmad2235 2 жыл бұрын
To ya labarin 50k kokahaku ne dandagaji
@prince1suleiman725
@prince1suleiman725 2 жыл бұрын
They are all victims of Banu Ummaiyah, it was there designed, and many have fallen victims.
@adamousalissounomao7517
@adamousalissounomao7517 2 жыл бұрын
Hukuncin duniya daban hukuncin lahira daba kaka ne haka..
@salehusman4633
@salehusman4633 2 жыл бұрын
salehusman
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 2 жыл бұрын
Kai!!! Sarki zaki, idan Gaskiya ne ya sake karanto Hadith mana!!!
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 2 жыл бұрын
Kai!!! Mal. Ibrahim wannan magana taka Gaskiya ce!!! Koma mene ne, mal. Abdulfahi yace Dan izala basa yiwa mamatansu adu'a idan sun kaishi. Kuma, mal. Ibrahim ya fadawa Abdulfahi kuma ya yarda, saboda haka, mene ne matsinyin mal.? Mal. Ya fada Tabumar Kunya!!!
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 2 жыл бұрын
Mene ne ban-ban cin wanda zai fadi ya ce, ''' Jesus'" da wanda yace " ya sidi abdulkadir" !!!
@adamuusman6594
@adamuusman6594 2 жыл бұрын
Kai menene a wajanka
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 2 жыл бұрын
@@adamuusman6594 Duka ba daya!!! Na wa: Innah lillahi wa.....................un!!!
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 2 жыл бұрын
Mahaukata biyu Kenan.... Sarki zakin Mahaukata & Abulfasadi mahaukaci.
@bachirrabiou2106
@bachirrabiou2106 2 жыл бұрын
kasan kai miye matsalarka zage zage wallahi hakan kuma ko daya wllh baidaceba ga dan musulmi ya yawaita zagi musamman ace malumai mutum yake zagi gaskiya hakan baidceba dan allah kaji tsoron allah kadena kasani duk abinda karubuta zaka tashi a gaban Ubangijinka kayi bayani kuma wallahi ko kafiri kake zagi kasanda sai allah ya fiyda masa hankinsa ko barantana musulmi meyin sallah wanda keda kalmar shahada abakinsa dakuma zuciyarsa to wallahi har'idan kaje gaban Ubangiji da haka zaka fuskanci hukuncin Ubangiji sabinda allah baya yafe laifin wani akan wani dan haka dan allah kadaure ka gyara kalamanka shawarace nabaka idan kuma harbatayi makaba to babu dole allah yasa mudace 🤲 🤲 🤲
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 2 жыл бұрын
@@bachirrabiou2106 Wannan bayanin naka Abulfasadi marar tarbiyya mahaukaci yafi dacewa dashi.... Kafin ka gayawa wani. Wane Irin zagi ne da cin mutuncin mutane kazafi ba'a da munanan kalamai Abulfasadi baya gayawa Manyan malamai Masu daraja Wadanda sun haifeshi wasuma sunyi jika da shi.... Gabadaya Maluman Sunnah ba Wanda yaron Nan mara tarbiyya yaragawa.... Shi bawani Ilimi ne dashi ba sai kuri da Cika Baki. So. Shi yakamata kafara gaya masa kodayake mu bamu daukeshi you mai hankali ba shiyasa kaga bawanda yake kulashi.
@adamuusman6594
@adamuusman6594 2 жыл бұрын
Dan izala mai a'kidar boko Babu abinda ke ranku sai hassada
@adamuusman6594
@adamuusman6594 2 жыл бұрын
Da uwarka da ubanka hauka biyu
@muhammadsani5239
@muhammadsani5239 2 жыл бұрын
@@adamuusman6594 narasa abinda zan yiwa hassada sai wadannan gur6atattun mutanen.... zage-zage kam ai gadarsa kukayi wajen malamanku
@ahmadbello3235
@ahmadbello3235 2 жыл бұрын
Shege mushiriki kariya kakeyi Dan iska mayaudari Wallahi kowa ka kira in kafada wata damuwa kayi shirka koda kuwa Annabi ne SAW.
@alaminmalami3361
@alaminmalami3361 2 жыл бұрын
Dan uwa, ayi hakuri a dena zagi. Littattafai ya karanta akan Shehul Islam.
@babangidausman233
@babangidausman233 2 жыл бұрын
Allah sarki duniya kenan zakutsaya gaban Allah ayimuku hisabi yakaranta ittafi kekuma kana zaginsa da ra,ayi ko Allah yabamu ikwan daukar gaskiya ko gabakinwa tafitu
@bachirrabiou2106
@bachirrabiou2106 2 жыл бұрын
@@babangidausman233 dan uwa allah Ubangiji yayi maka albarka allah saka maka da mafificin alkairi wallahi kai adaline kuma naji dadin kalamanka dari bisa dari allah bamu ikonbin gaskiya komai dacinta shikuma wannan meyin zagin me fadin cewa abulfhatahi mushiriki wllh wllh wllh kajidai rantsuwa unku nayiko wllh wllh wllh sai allah yatashesu rana gobe kiyoma yayi musu hukunci akan hakan wllh wllh wllh allah baya yafe laifin wani akan wani fatana kuma shine allah yasa yagane yadena kuma
@babangidausman233
@babangidausman233 2 жыл бұрын
@@bachirrabiou2106Ameen ya Allah Malan Bashir Allah yashiyemu baki dayanmu yabamu ikwan daukar gaskiya ko gabakinwa tafito
@babangidausman233
@babangidausman233 2 жыл бұрын
@@bachirrabiou2106 nagode sosai malan Bashir Allah yasaka da alkairi
@bilyahashimu5942
@bilyahashimu5942 2 жыл бұрын
Jahilin
@babangidausman233
@babangidausman233 2 жыл бұрын
Masha Allah
@adamuyauadamuyau9540
@adamuyauadamuyau9540 2 жыл бұрын
Masha Allah
@BelloAhmadu-sj2dp
@BelloAhmadu-sj2dp 3 ай бұрын
Masha Allah
Reshe ya juye da Mujiya. Honorable lawan Triumph ya fado hannun zakin Faidah Shk Abulfathi Sani Atjn
1:35:53
Ibn Taimiyya ko Albani zaria? Salafiyya ku zabi daya. By Sheik Abulfathi Sani Attijjany
47:44
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 4 М.
Гениальное изобретение из обычного стаканчика!
00:31
Лютая физика | Олимпиадная физика
Рет қаралды 4,8 МЛН
“Don’t stop the chances.”
00:44
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 62 МЛН
An kure Izalah, don ya tabbata basa son ANNABI SAW.
2:49:01
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 30 М.
MUKABALA TSAKANIN SHAIKH BAFFA HOTORO DA SALIHU BELLO SUFI A JAHAR GOMBE
1:09:27
Salafiyyah a Nigeria - السلفية في نيجيريا
Рет қаралды 40 М.
Gaskiya ta fito kowa yaji yanda Ibn Taimiyya ya ZAGI SAYYIDUNA ALI. R.A
3:06:15
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 44 М.
An biyawa Jafaru Adam Karatu da babban baki. Gabatarwa:  Sheikh Abulfathi Sani Attijjany
42:24
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 2,7 М.
Tufka da warwaran ibn Taimiyya.
3:17:36
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 27 М.