KORAR NAHISANCI DAGA KANTI KO SHAGO KO GIDA ...

  Рет қаралды 12,634

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Пікірлер: 32
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 Жыл бұрын
alhamdulila munagodiya sosai malam Allah ya sakama da alheri
@BadiaHamisu
@BadiaHamisu Ай бұрын
Allah ya daukaka dararjarka.ya shirya Maka zuria.ya inganta Maka lfy.amin ya hayyu ya qayum
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt Жыл бұрын
Allah ya biya Maka buqatun ka Duniya da lahira
@taskarsalati5122
@taskarsalati5122 Жыл бұрын
Tom masha Allahu mlm Allah yasaka da alkhairi....Aslm mlm barka da wannan lokaci mlm ba abun dazamuce illah muyima maka fatan alkhairi sannan Kuma Allah yabiya dukkan Dan isar shugaba (s a w) wato mlm sirrin Nan da kabayar na ya maliku Wanda akeyinshi karfe 12:30 na Rana wlh sirrin yanayi sosai sbd ni yaron shagone Amma duk lokacin danayi sirrin sainaga cikin wannan ranar ya ninka sosai mlm Allah yabiyaka da gidan aljanna.sunana Abba Adam daga unguwa Uku.
@ALHADJIAlassane-w8h
@ALHADJIAlassane-w8h 4 ай бұрын
❤❤❤godiya❤❤❤
@SaaduMuhammad-hn9bm
@SaaduMuhammad-hn9bm 5 ай бұрын
Allah ya saka da alheri Allah yajikan iyayanka wadda sukarage maka Allah yasa maganaɗisu lafiya
@SalisouBidikay-op4bh
@SalisouBidikay-op4bh Жыл бұрын
Masha allah
@KhadijausmanBunu-cl8qq
@KhadijausmanBunu-cl8qq Жыл бұрын
❤ Masha Allah Allah ya Kara lafiya da Nisan Kwana malam
@MaryamIbrahim-q8z
@MaryamIbrahim-q8z Жыл бұрын
Allah yasaka d alkhairi
@MohammedNura-xn8jb
@MohammedNura-xn8jb Жыл бұрын
Masha Allah malam mun gode koray dagaske
@Barpz1
@Barpz1 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya saka da Alkhairi,malam Allah ya biyaka da gidan Aljanna,malam Mai neman kwangila wanne aikin ya kamata yayi kamun qafa da shi? Nagode Allah ya saka maka da alkhairi
@aminushuaibuaminu9658
@aminushuaibuaminu9658 Жыл бұрын
جزاكم الله خيرا و احسن الجزء
@AbdoulKaderIdriss-h4m
@AbdoulKaderIdriss-h4m 2 ай бұрын
Tttttttt tttttttt tttttttt
@AboubacarSalifou-hk2kw
@AboubacarSalifou-hk2kw Жыл бұрын
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri muna barar adou'a daga salissou aboubacar
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 Жыл бұрын
وجعلنا من بين أيد يهم سد ومن خلفهم سد don Allah maganin miye ne mallam
@salehmagani6716
@salehmagani6716 Жыл бұрын
Baqarah Vs 58.Masha Allahu lahaula wala quwwata illa billah.Jazakumullah bikhair
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 8 ай бұрын
Allah Ya saka da Alkhairi
@AbdoulhabouMahamadou-oz9nm
@AbdoulhabouMahamadou-oz9nm Жыл бұрын
Assalamou alaikoum sayyadi cheikh abass sadauki muna jadda godiya tambaya.gameda wanan aiki ana iya rubuta wa à farar takarda sabo da bachiyi in rubuta ina neman haske
@AdamuAuwal
@AdamuAuwal Жыл бұрын
جزاك الله عنا كل الخير
@adamundagi9625
@adamundagi9625 Жыл бұрын
Masha Allah mallam muna godiya dan Allah mallam nayi mafarkin ciran goro daga itan cen goro dan Allah mallam meye hakan ke nufi?
@idreesaabubacar1658
@idreesaabubacar1658 Жыл бұрын
❤❤
@muhammadadammuhammad2696
@muhammadadammuhammad2696 Жыл бұрын
ALLAH YA BIYA
@hafsatusmanmodibbo
@hafsatusmanmodibbo Жыл бұрын
Assalamualaikum warhmatullah malam barka don girman Allah malam da maaikin Allah a amsani kabada sirruka dayawa na kasuwanci toh amma malam ni kasuwancina ta waya nakeyi kuma na iya aikina sosai amma kullum ba costumers ko kuma in an samu in na musu aiki se su gudu min da kudina toh malam don Allah ya zanyi ina kallo mutanenda ni na koya musu sanaan suna samu dashi amma nikam shiru don Allah malam ataimakamin dame zan riqe domin samun jamaa da ciniki a kasuwancina amma sanaar ta waya nake yinta
@smnyaronmalan
@smnyaronmalan 17 күн бұрын
slm Malan ina iya rubuta wa da chanta nayi Niya idan Allah yakai mu zanyi aikin
@Auwal1960
@Auwal1960 Жыл бұрын
Aslm malan mungode Alla ya Saka da alkairi. Malam a tai Maka a rubutamana ayar
@dausayinarasulullahi972
@dausayinarasulullahi972 Жыл бұрын
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤
@mahammadoumalamissa5185
@mahammadoumalamissa5185 Жыл бұрын
ظازاكل الله غير ربي يحفظك يا غالي شيخ
@smnyaronmalan
@smnyaronmalan 17 күн бұрын
Malan kasuwan cina bayanta Hiya amma ina yawan mafarki ana siyen kaya wani mafarki da niyu ansiye kaya inda Nike jika ɗari uku anbani kuɗi nasakasu alajihu amma Malan ka yakin ban dasu bana saida su Malan miye fassara
@AbubakarMariam-p7u
@AbubakarMariam-p7u Жыл бұрын
Masha Allah
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 Жыл бұрын
❤❤❤
@isahisah122
@isahisah122 Жыл бұрын
Masha Allah
@محمداحمد-ف4ت5ز
@محمداحمد-ف4ت5ز Жыл бұрын
Masha Allah
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zainab ta Labarina
6:17
BBC News Hausa
Рет қаралды 455 М.
LALATA SIHIRI DA RUWA DA MAN ZAITUN
6:04
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 18 М.
ССЫЛКА НА ИГРУ В КОММЕНТАХ #shorts
0:36
Паша Осадчий
Рет қаралды 8 МЛН
BAYAN SALLAR ASUBA KA ZAUNA KAI KAƊAI SAI KA YI WANNAN AIKIN
4:32
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 10 М.
WALLAHI AYI HANKALI SOSAI DA MAYU DA MAITA
6:24
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 11 М.
SIRRIN LAQAD JÃ’AKUM…
4:29
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 9 М.
KORAR ALJANI DA ƘARFIN IKON ALLAH
5:23
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 4,8 М.
FATIHA MABUƊIN ƘOFOFIN ALHERI
4:12
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 13 М.
KALLI YADDA ZAKA ƁOYE KURWARKA, MAYE BAZE GANTA BA, INSHA ALLAH
13:36
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 30 М.
YADDA ZAKA KARYA SIHIRI CIKIN SAUKI INSHA ALLAH
6:22
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 22 М.
MAFARKAI GUDA 28 WADAN DA SUKE NUNA MAI YINSU ARZIKI ZAIYI KO MULKI.
13:36
FASSARAR MAFARKI TV
Рет қаралды 99 М.
Zelensky is ready to talk with Putin / Border closure
13:18
NEXTA Live
Рет қаралды 735 М.