Allah shi qarawa rayuwarki Albarka Ya kuma gafartawa Babban Malamin Addinin Musulchi Masanin Alqur,an Tareda hikimar Zance Wato Maulana Sheik Jafar Muhamud Adam Rahimahullah Allah shi yimasa Rahama Ameen ya hayyu ya qayyum.
@muhammadabubakar70702 жыл бұрын
Allah kabain 'ya,irin malama zainab pls kucenin ameen
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Allah Ya ba ki zurriya mai albarka amin. Muna godiya da kauna
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Domin samun karatuttukan Malama Zainab Ja'afar Mahmud, ku biyo mu ta wannan shafin na ta kai tsaye. Mun gode
@AbdaAbdiua-c3g2 күн бұрын
Ameen yahayyu yakayyum
@muhammadtukur66223 жыл бұрын
Masha Allah. Wannan Shiri Yayi Kyau. Allah Yakai Haske Qabarin Malam Ja'afar Mahmud Adam.
@salihubashir8034 Жыл бұрын
masha allah allah yajikan malam allah ya jaddada rahma a kabarin mahaifinki.malama zainab allah ya baki yaya masu albarka sucigaba da yada sunnar manzon allah dukkan iyalan malam jaafar allah ya albarkacesu.
@I.o.m013 жыл бұрын
ماشاءالله لاقوة إلا بالله ،غفر الله لشيخ جعفر،نفع الله بكم الإسلام والمسلمين اجمعين.
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Amin amin jazakumullahu khairan
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Domin samun karatuttukan Malama Zainab Ja'afar Mahmud, ku biyo mu ta wannan shafin na ta kai tsaye. Mun gode
@hannatuabubakarkaoje32096 ай бұрын
Alhamdulillah,mlm Allah ya gafarta ma mahaifinki,Allah ya Kara fahami, Masha Allah
@mariyayusuf40642 жыл бұрын
ما شاء الله لا قوة إلا بالله خير الناس من ينفع الناس رب يغفر لشيخ جعفر ويرحمه
@fatimaissaissouf42177 ай бұрын
Ma chérie Malama Zeinab je t'aime ❤ Masoyiya Allah ya kara miki imani ❤❤
@oumimoubarack41402 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya gafartama malam ja'afard Allah ya sanya chi aljanatt firdawss
@NuraAbdullahi-wi9wk4 ай бұрын
Allah ya jikan malam da rahama Ameen
@ibrahimsanusi32863 жыл бұрын
Allah ya jikan Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam da sauran magabatan mu
@maryamsani31602 жыл бұрын
Masha Allah Malama Zainab,Allah Ya karawa Rayuwar Albarka, Ya cika mi ki burukan ki na Alkhairi, Ya jiqan Malam da Rahama.
@UsmanBala-n3b11 ай бұрын
Masha allah malama Zainab Allah ya jaddada rahama ga malam jafar
@nanuaddatasub11 ай бұрын
MASHA ALLAHU ALLAH UBANGIJI ya jikan malam da rahama
@nadjibjamila24903 жыл бұрын
Ma sha allah allah ya jikan malam da rahma ya kai haske kabarinsa ameen 🤲
@aminubadamasihnfr15913 жыл бұрын
Masha allah. allah ya jiqan malam ke kuma allah ya cika miki burukanki ameen Malama Matar malam Yar malam
@nababaauwal46623 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya jikan malam jafar
@KhadijaAuwal-lo8pm8 ай бұрын
Allah yasaka da al khkhairi yajikan malam
@salehibrahimsaleh12323 жыл бұрын
Allahu Akbar wallahi itama fasihiya ce kamar mahaifinta Allah ya jikan malam ja a far
@omanphn45383 жыл бұрын
Masha Allah 🙏Malama Zainab Allah ya jaddada Rahama ga kabarin Malam jafar da iyayemu da kuma Al'ummar Annabi 👏
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Domin samun karatuttukan Malama Zainab Ja'afar Mahmud, ku biyo mu ta wannan shafin na ta kai tsaye. Mun gode
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Amin amin mun gode sosai
@Mostafa123-wj1go9 ай бұрын
Allah Sarki Allah jiqan malam da Rahma duniya tayi babban rashin malamin tauhidi malamin Sunnah gidan hujja sunnah sak bid'a sam malam ja afar Mahmud Adam
@dansudandansudan2233 жыл бұрын
أسأل الله ان يجعل الجنة مثواه وأساله سبحانه ان يثبتك على الحق والدين وان يجمعكما ممن قال فيهم جنات عدن يدخلونها ومن صلح من ءابائهم وازواجهم وذرياتهم والملائكة يدخلون عليهم من كل باب سلام عليكم بما صبرتم فنعم عقبى الدار
@mdabdramanaichatou37543 жыл бұрын
اللھم أمنی يا حي ياقيوم
@halimamusa91533 жыл бұрын
Masha Allah yakara basira Allah ya gafartama mallam 😭😭
@ننننتت-ب1ف3 жыл бұрын
Masha allah allah yajikan mln jaafar
@ilhammohammed4777 Жыл бұрын
Allah yagani inasonki malama Zainab
@moona12463 жыл бұрын
Masha Allah Allah yajikan malam ja'afar kema Allah yadarajaki duniya da lahira
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Amin amin jazakumullahu khairan
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Domin samun karatuttukan Malama Zainab Ja'afar Mahmud, ku biyo mu ta wannan shafin na ta kai tsaye. Mun gode
@sunnah22693 жыл бұрын
Masha’Allah Allah jallajalalu ya kara ilimi me albarka 🤲🏼
@KhamisAbubakarMuhammad8 ай бұрын
Allah ya miki albarka ke da zuriyyarki. Allah ya sakawa mahaifinki da mijinki da gidan Aljannah. Allah ya yawaita mana ire-irenki a cikin Al'umma. Tabbas haihuwa tayi albarka..
@AishaKabir-lo9se8 ай бұрын
Allah yajikan malam yasa ya huta
@sabisabi56563 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya jikan ml da rahma Ameen Ya rabbi
@mahamedmohamed67122 жыл бұрын
Macha Allah Malama Allah ya kara niima
@fatimaissaissouf42177 ай бұрын
Allah ya gafarta ma Malam Ja'afar Mahmud Adam
@Abu_Zainab Жыл бұрын
Allah ya Jkn Mlm da Rahama. 😭😭😭
@SadiyaAbdullahi-nk6vm4 ай бұрын
Masha Allah barakallah 🙏🏻 Allahumma bareek,Allah yakara miki lfy da Nisan kwana me albarka tareda mijinki da mahaifiyarki🤲🏻Allah yajikan malam Allah yasa ya huta,yakuma sa aljannace makoma agareshi da dukkan musulmai baki daya
@amanmedia_0073 жыл бұрын
MashaAllah, Rahimal-Lahu Shaykhana 🙏🏾
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Amin amin
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Domin samun karatuttukan Malama Zainab Ja'afar Mahmud, ku biyo mu ta wannan shafin na ta kai tsaye. Mun gode
@MaimunatuBabangida8 ай бұрын
Allah sarki Allah yajikan malam
@abuabdalla36542 жыл бұрын
Masha Allah, Allah Ya gafartawa Mallam, 🤲🏼 Allah Ya qara ilimi Ya sanya albarka a rayuwarki.
@mansooryahaya8442 жыл бұрын
Allah ya jiqan malam jafar😭😭😭😭😭😭😭
@djibrilmarafaboubacar34752 жыл бұрын
Allah yaji Kan shi da rahama kuma yakara baku hakuri
@abdoulayetahirou31832 жыл бұрын
Allah ya jikan malan ya gafartamichi Malama allah ya sariki mu kou ma ya Allah kabamu ilimi mai albarka muza ma ka mar Malama zainab kou mamufita inchallah Malama sadiya Muhammad inchallah,Allah kasahaka🤲🤲 jama a musolmi kou samuna a dou a dan Allah,wlh Malama zainab tasa nakara jin ne ma inaso i zama Malama kou ma zanzam inchallah da ma ina ne ma ilimi zandagi
@abdullahiibrahimusman81353 жыл бұрын
Allah ya Yi Miki albarka ya jikan mahaifinki, yayima zuria albarka,Amin.
@KHAIRANINSHAALLAH993 жыл бұрын
Ameen
@nuqttjawal85423 жыл бұрын
😭😭 wllh harkinsakani kuka Allah yajikan Malam
@atikasaleh97722 жыл бұрын
Allah kara mana ameen
@bilkisumusa76732 жыл бұрын
Malama ta ina sonki saboda Allah
@auwalmuhammad26263 жыл бұрын
Jazakhallahu khairan masha allah 🙏
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Amin amin
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Domin samun karatuttukan Malama Zainab Ja'afar Mahmud, ku biyo mu ta wannan shafin na ta kai tsaye. Mun gode
@bilkisusaniibrahimTV3 жыл бұрын
Allah ya jikan mallam ya gafarta masa, Ya cika miki burinki,
@legendaryhafsahG3 жыл бұрын
MashaAllah ❤️ Allah ya jikan Malam
@KHAIRANINSHAALLAH993 жыл бұрын
Ameen
@maimunahassanmuhd52862 жыл бұрын
Allah ya kyautata kabarin malam yasa yana aljannah
@KHAIRANINSHAALLAH993 жыл бұрын
Allah yaji kan baba Allah ya gafarta masa😭😭😭. Allah ya yiwa rayuwar ki albarka. Allah sarki
@basheersani42423 жыл бұрын
Mashaa Allah alhamdulillah hakan yayi Kyau sosai Allah jagoranci lamuranki yacikamaki gurinki kuma ya jikan mahaifinki
@mustaphamuktari73442 жыл бұрын
Masha Allah Allha Yajikan Malam Dagafara Ameen
@sulaimanfatima5002 жыл бұрын
Masha Allah,Allah y jiqan mlm,kekuma Allah y qaro miki ilimi me albarka,y cika Miki burikanki da kika fada.
@souleyali653 жыл бұрын
allah ya jikan malan jafaar da musulman duniya gaba daya
@nafisaabbas43913 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya jikan mlm da rahma.
@aminaaliyu58452 жыл бұрын
Wallahi uhibbuhaa fisabililla 🥺
@sukainatuabubakar96652 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yayiwa rayuwa albarka
@jfhjdgj26612 жыл бұрын
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهم أهله الصبر والسلوان وانا لله وانا اليه راجعون الشيخ جعفر محمود ادم جزاك الله خيرا أحبك في الله حفظك الله من كل سوء ومكروه يارب
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Amin amin jazakumullahu khairan
@malamazainabjaafarmahmudtv272310 ай бұрын
Domin samun karatuttukan Malama Zainab Ja'afar Mahmud, ku biyo mu ta wannan shafin na ta kai tsaye. Mun gode
@muazzamibrahim31852 жыл бұрын
Allah ya jikan malam ja'afar da rahama
@malaalhgoni33932 жыл бұрын
Masha Allah tabara kallah Allah yajikan Malan da rahama
@mdabdramanaichatou37543 жыл бұрын
masha allah allah ya cika miki burinki ya taimaakeki akan burin naki amin .allah yayi ma malan rahma ya kai haske kabarinshi amin amin
@rahmatuabdullahi33433 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasama rayuwa albarka yakuma jikan mlm da rahama
@hurmaurmi28082 жыл бұрын
Masha'allah Allah ya jikan malam
@Roobust12 жыл бұрын
الله اكبر كبيرا
@ayyubaabubakar74753 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya karawa rayuwa albarka
@ahmaddanga93843 жыл бұрын
Allah ya jikan mahaifinki sheikh jafar Mahmud adam mutumin kirki Insha Allah yana aljjannatul firdaus
@mimbarinsunnah59273 жыл бұрын
ماشاالله تبارك الرحمن ربي يحفظك ويسعدك ويوفقك يارب العالمين
@your_majesty__2 жыл бұрын
ماشاء الله. بارك الله فيك.
@مصطفىعمرتشادى-ش1ش3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك اللهم اغفر له وارحمه يارب العالمين الشيخ 😭😭😭😭🙏🏿🙏🏿🙏🏿
@KHAIRANINSHAALLAH993 жыл бұрын
Ameen
@fatimausman8112 жыл бұрын
Masha.Allah Allah yajikan malam jafar
@fatimaal-amin63383 жыл бұрын
Allah jiqan mallam.
@بنتُالشريعة-ج4غ3 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله اللهم بارك
@Fatmahnnja3 жыл бұрын
Macha allah allah jikan malan ya albarkaci rayiwar iyalan sa
@RabiaSani-p2u10 ай бұрын
الله يرحمه ويغفر له
@junaidmuhammad53233 жыл бұрын
Masha Allah ya Allah yajikan mahaifinki darahama danamu iyayan gabadaya Allah ya albarkaci zuri,armu gaba daya
@hamaalassanesalifou57353 жыл бұрын
Ya Allah kaji kan jaafar mahamudu adam
@karimashuaibubulele16303 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya jagorachi alamarinki a koh da yaushe
@muhammadgaladimaaliyu93513 жыл бұрын
Allah yataima Allah yakara kwazo da kuma karatu mai albarka
@hauwakano-w4l2 жыл бұрын
Allah ya taimakeki Allah ya jikansa da rahama
@fatimanuhumuhamn84443 жыл бұрын
Masha allahu yayima rayiwarki albarka allah ya jika mahaifiki da gida aljana🙄🤲😭😭💔
@MuhammadMuhammad-vi6fn2 жыл бұрын
Inason malama zainab kamar yadda nakeson mahaifinta
@mubarakm.ibrahim55122 жыл бұрын
Allah ya sanya alheri malama
@AbdullahiSalisu-mj2cy6 ай бұрын
Allah y Kara lfy d nisan kwana
@AshiruSuleiman-h4m3 ай бұрын
Allah yasa aljanna che makomarsa
@salisulawan20843 жыл бұрын
Masha Allah mlm Allah ya gafarta masa
@aminugyusuf47313 жыл бұрын
Allah yakarwa rayiwarki albarka, Mahaifin ki Allah yajaddada Rahama agareshi
@muhammadjameela24313 жыл бұрын
Masha Allahu Yar uwa Allah yakara tsare Mana ke
@yaddaake2 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Miki Albarka
@halimaabubakar22523 жыл бұрын
Allah jikansa da rahama Allah saka masa
@tijjaniharunausman99352 жыл бұрын
Allah yagafartawa Malam Amin ya rabbal alamin
@muhammadjameela24313 жыл бұрын
Masha Allahu Yar uwa Allah yakara tsare Mana ke malamar mu
@aliyumaiwada11433 жыл бұрын
😭😭🤲🤲Allah jikan.malam
@UmmuIdris-cg9qz Жыл бұрын
Allah ya jikansa da gafara
@yahyabaz3 жыл бұрын
Na dade ban kake video dinku ba amma wannan ya zama dole a gare ni. Allah Ya Jikan Malam Ja'afar
@ibnumakkah21872 жыл бұрын
ليكن الله في العون يا أختنا البجيلة
@hajiyasamira18023 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira
@massaoudoumagagi23423 жыл бұрын
macha allah allah ya kara ilmi dakuma hakuri amee
@jamilaadamuy99752 жыл бұрын
Masha Allah Allah qara jagora Allah sa agama lafiya Allah kare ki
@adargidatv6373 жыл бұрын
Ma sha Allah malama zainab Allah yajikan mahai fin ki