Allah sarki Abubakar Mahmud gumi Allah yayimaka rahma muna tare da sunnah Insha Allah
@بدبشةميؤنتسذةزثس3 жыл бұрын
Allahu akbar makiyin sunna kenen nas alullah ala afia
@abdulrazakiliyas11483 жыл бұрын
Ameen
@belloahmad53473 жыл бұрын
Sunnah sak
@nasiruibrahim60043 жыл бұрын
Suma 'yan Tijjaniyyan suna tare da Sheik Abubakar Gumi Saboda Malamine meson gaskiya bayason zuciya, haryanzu Al'ummammu jahilci na damummu! Shin dagacikin addinin wannene dan Sunnah bayayi wannene dan Tijjaniyyan da Gadiriyyan basayi kamar shikashikan muslinci amma kuzauna kutama mutane rashin fahimta. Dagacikin farillan ibadun akyai wanda 1 dagacikin darikunnan bayayi? To idan akyai shine matsala kamar wasu da suke cewa waisu (kala kato-قال رجل) wanda duk beyi imani da Manzon Allah (saw) wannan ba muslinci yakeyiba illa shirme. Don haka ku gyar, ni dukkan malaman addini indai kana koyar da addini tsakani da Allah muna tare, ai ance kayi aiki da abinda malam ke fada bawai abinda ya ke aikatawaba. Allah ya sa mugane ameeeeeeen pls apologize if I told you unexcitement thankful
@aishausman88653 жыл бұрын
@@nasiruibrahim6004 bari kaji menene sunnah sunnah itace mutum yayi abunda annabimmu Muhammad SAW yace ayi kuma yabar abinda annabimmu Muhammad SAW yayi hani dashi kafadamini tijjaniyya da kadiryyya sunayin abunda annabimmu beyiba kuma yayi hani dashi harma sunaganin akwai wainda zasudingayima biyayya na bauta bayan Allah Nafadi nakara fadi nide inatare da sunnah
@salisunuhu63103 жыл бұрын
Allah ya Haskaka Kabarin Malam Aboubakar Mahmud Gummi Waton Har yanxu dae Dattijon nan bai huche haushin Malam ba
@babangida58933 жыл бұрын
Kaday gani!!! Ahaka yake fatan ya cika da imani,kuma yana kiyayya da sunna da malaman sunna
@aminouumar13232 жыл бұрын
Amin amin 🤲🏼🤲🏼
@hanifali24337 ай бұрын
Ai kasan Annabi صلى الله عليه وسلم yace Wanda Allah ya batar babu me shiryar da shi. Mu de Allah ya kara mana riko da Annabi da Kuma bin Sunnah, Kuma ya sa mu ciki da Imani.
@moussaharouna92402 жыл бұрын
Allah ya kara Imani baba
@inyassaidu64542 жыл бұрын
Allah juttin on baldé shehu am Allah hokkou min barka mon ❤️❤️❤️
@IsahBarau-t7k4 ай бұрын
❤❤❤ALLAH YAJA DA KWANA❤❤❤
@nariyasaleh5937 Жыл бұрын
ALLAHU AKBAR MALAM ALLAH YA KARA LAFIYA ALLAH YA KARA MANA SON ANNABI MUHAMMAD S A W
@buharinasayyada8472 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya Karawa Shehu Lafiya da nisan gwana
@NuraGusau4 ай бұрын
Allah yakaram Imani da nisan kwanaaminnn
@babunualhaji88995 ай бұрын
Gaskyane malan ❤❤❤
@selemanabam55852 жыл бұрын
Masha allahu
@adamumukaila93802 жыл бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@daudanasir51943 жыл бұрын
Mutun ya mutu har yanzu bakadaina faɗa dashi ba Sheikh Abubakar Mahmoud gumi ikon Allah
@abbajawaalh.abdulrahman25233 жыл бұрын
Ina ruwanka
@bilalkabir51093 жыл бұрын
Da sunnah yake fada, ba izala ba.
@kabiruusman71963 жыл бұрын
Ina abun fada anan
@daudanasir51943 жыл бұрын
@@kabiruusman7196 to ai shi kullum baya son jin sunan malam kwatakwata
@kabiruusman71963 жыл бұрын
@@daudanasir5194 to inkira sunanshi awajen
@hassanchaibou5652 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakarakarama ta sheikk
@sanisani14773 жыл бұрын
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته الحمد لله ماشاء الله يحفظك يامولاي الشيخ طاهر ❤️❤️❤️❤️❤️❤️
@shehushehushehushehu75202 жыл бұрын
السلام عليكم ورحمة وبركاته شهر رمضان مبارك
@sadiqsadiqibrahimabdullahi73455 күн бұрын
Marsha Allah
@dahiruahmadali88162 жыл бұрын
Allah ya qarawa shehi lafiya da tsawon kwana
@suleimansuleiman47823 жыл бұрын
Nous remercions notre père cheik d'agir Bauchi🥰🥰
@KasimuSulemanrimaws4 ай бұрын
Allah yakare Mallan
@habibuhabibu8251 Жыл бұрын
Allah qarawa rayuwa albarka maulana
@abbajawaalh.abdulrahman25233 жыл бұрын
أطال الله بقائك ومتعنا بك مولانا الشيخ
@arabimaizare58632 жыл бұрын
Hi
@daudaharuna.zander67803 жыл бұрын
Masha allah allah yakaramaka lapiya shekh dahiru usman dahiru bauci
@HarissouMaidadji-ch3sf Жыл бұрын
Macha allah ❤❤❤❤
@auwaluusmanikalanjeni4238 Жыл бұрын
Baye Masha Allah 💖🤲 allhumdallah Mubarak 🙏 Qur'an Muhammad Muslim barks Allah alhamdulilahi barks Allah 😭😭😭😭😭😭🤔🤔🤔🕋🕋🕌🕌🕋 alhamdulilahi barks Allah and grandad language and Mallam life Masha Allahabad Mubarak Qur'an allhumdallah I love you 💖 us good
@sanisanisanisani339 Жыл бұрын
Gaskiya allah tsare maulana
@Sheikh-Dahiru-Usman-Bauchi6 ай бұрын
Madallah Da Aikin BBC Na Sanar Da Musulmai Malamansu.. Allah ya karawa Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA Tsawon Rai Da Lafiya Amin
@ImanIman-hi4su3 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara malam lafia da ni da bayin Allah
@ياسينعيس-ر4ش3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الله حفظك الله
@shehushehushehushehu75202 жыл бұрын
الشيخ الطاهر عثمان بوثي مشاءالله
@jibrinalkhaseem52783 жыл бұрын
Masha Allah shehul Islam karama ba qaryabane
@kabiroummohammed5923 жыл бұрын
Mashaâllhah Allah kara basira ameen
@anfaira72973 жыл бұрын
Allah yakara wa Mallam lfy
@adamuhussainialiyu51713 жыл бұрын
Allah ya karawa Mallam lahiya
@faisalkhanmemes94453 жыл бұрын
Allah ya Kara kare mana kai
@habiboullahi2273 жыл бұрын
Masha allahu chehu amma na lura cewa malam yahi bada mahimmanci wajen bada labari
@audubawabatsari15803 жыл бұрын
Allah yakara karama
@babacisse53703 жыл бұрын
Allahu shibada lfy
@mustspasani16203 жыл бұрын
Masha allah sheikh
@musaadamu14852 жыл бұрын
Asln
@amelkhan50943 жыл бұрын
Good 💘💘👍👍👍
@issaalassane21993 жыл бұрын
Ma sha Allah Allah Karama malam tsawon kwana
@shawalmohammed419 Жыл бұрын
May Allah help you
@sirajiigegesirajiigege95313 жыл бұрын
Allah qara lfy shehu
@Comrdmuhdhabibuabubakargmb9 ай бұрын
MashaAllah
@ibiscopele3 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yakarawa Malam lafiya
@shuaibuumar77573 жыл бұрын
Masha allah
@ueudjdjdj37183 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن شيخ 👍👍👍💕💕💕💕💕
@sarkiyafitotv82663 жыл бұрын
Allah ya kara ma Mallam lfy
@IsmailAbubakar-t7o10 ай бұрын
Aslm gaskiyane
@abdulazizdanmasani40493 жыл бұрын
Allah yakarawa mln lfy
@kabiruyahaya46753 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@mahamadouadanane84983 жыл бұрын
Allah qara maka maka lafia chehu da yawan rai
@abbaloveibrahim77843 жыл бұрын
Allah yakara ilimi da nasan kwana sheikh
@kebilecroate95903 жыл бұрын
Mashallah
@emadaturki44443 жыл бұрын
Allah yakara lafia,malen chaik dahiru Usman Bauchi
@ahmeddanahmedtlql92313 жыл бұрын
Allha sarki malam
@abdulazizsulaiman3155 Жыл бұрын
Garzali meko
@kryzhamid28103 жыл бұрын
Masha Allah Tabarakallah
@mamanbaby33143 жыл бұрын
Allah ya.bamu.albarka.cinma.su.albarka
@salisuibrahim28823 жыл бұрын
Allh yakarawa Malan lafiya aminnn
@sirajiigegesirajiigege95313 жыл бұрын
Masha Allah
@ismaghilelhdjibrilla72563 жыл бұрын
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
@zahedkhan95772 жыл бұрын
🥰😍🥰
@zulaihaabubakaribrahim67253 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya tamaka ♥️♥️
@babangidasalisu70263 жыл бұрын
Alhamdulillah
@yusufasarki90613 жыл бұрын
Hmmmm shehi kekan
@munhaminnaalalawi59213 жыл бұрын
Allah kara maka lfy
@jabirumar47153 жыл бұрын
Allah ya qara lafiya da Nisan kwana
@magajimaga82663 жыл бұрын
macha alah alah rama alah yabiya alah kara sawan re da lafiya
@zakari80203 жыл бұрын
ماشاء الله ربي يابرك بابا الشحاي طاحر. الله أكبر الله أكبر الله أكبر 💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
@danazumikanchi56513 жыл бұрын
Bs
@abdullahindiaye48863 жыл бұрын
Masha Allah Cehu Allah,yaqaramaka Lafiya Amin
@oummarouibrahim5433 жыл бұрын
Ibrahim.umar..allah.karabamu.dakryaya
@alrotvvarietyvideos65183 жыл бұрын
Amazing
@ibknm28383 жыл бұрын
Allah ya kRa lafia baban mu
@mohammedabdallah45603 жыл бұрын
Tijjaniyawa akoi karya
@zeebodycareremediestv27193 жыл бұрын
Allahu akbar
@kamalumar81323 жыл бұрын
Allah yakara lafiya da nisan kwana
@aboubacarboubacar68453 жыл бұрын
Yayi baba Allah ya kara lafiya
@shapiouabdou82223 жыл бұрын
Allahya karashehu lafiya
@soufianemoutari63663 жыл бұрын
Macha'allah
@aminasanimuhammaddahiru91713 жыл бұрын
Allah yakara wa shehu lafiya
@aminukeanuwess30933 жыл бұрын
Labbaikum shehu 🙌🏻
@aminouamadouabdourahamane65243 жыл бұрын
Allah yakara lafiya Sheik
@bachirgassama41893 жыл бұрын
Tieuy baye niasse
@mahadisani27553 жыл бұрын
Allah kara muna kusanci
@mohammedabbakfr90253 жыл бұрын
Allah yakara lafiya danisan kwn
@jibrinShehu-qu6nyАй бұрын
R T A
@issahoussaini5063 жыл бұрын
hmmm shehi kene
@galiabubakar9412 Жыл бұрын
Jaizar darlin dutse
@mravouvacar53023 жыл бұрын
wannan malamin Har yanzu Abubakar Gumi yake fada, wai mene ke tsakanınka dashi har yanzu kakasa mantawa dashi. kaji malaman Allah da annabi wadanda basu damu da duniyaba da abindake cikinta, wanda har yarasu baya zuwa gurin sshugabanni saidai yaje yayi masu waazi akan suji tsoron Allah, har shagari yake cewa a kullum yagansa gabansa fadi kawai yakeyi saboda yazo yafadamasa gaskiya ne.
@ismailaliyu82233 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi shehu bakada tsoro
@ismailaliyu82233 жыл бұрын
Munasanka domin Kai ayace ga tijjaniya Allah yabaka alkur'ani maigirma tareda zuri'arka duka Babu Wanda yasamu haka saikai ko iya wannan ya isa musoka Allah .yakaramaka imani yasa kacika da imani
@fatimaadamumar66463 жыл бұрын
Hummmn wlh bakwa san zaman lafiya, tunda kun san bakwa tare da shi Uban wa ya gayyato ku ku kalla har kuyi coment? Rashin sanin me ake nufi da malami yake sa kuyi musu rashin kunya
@mravouvacar53023 жыл бұрын
@@fatimaadamumar6646 kekuma wayayi dake Tsigallahu? Wayasa dake harkike kwashewa? Banason shishshigifa, mene nace akansa dazakizo kina fada magana anan, must you reply to my comment? Pls mind your bussiness and look at your tongue. Banason shishshihi da kadifiri. Ke mace ce banason fada da mata saboda mata iyayenmu ne. So be careful.
@habibusani19623 жыл бұрын
Allah ya bala dayawa amin amai
@fatimaalhajiidikofamataidi16083 жыл бұрын
Ameen
@nourinouridine6213 жыл бұрын
ina kouana malama
@soufianeidristv73393 жыл бұрын
Bata kwanba😂
@fatimaalhajiidikofamataidi16083 жыл бұрын
@@nourinouridine621 Lafiya lau
@fatimaalhajiidikofamataidi16083 жыл бұрын
@@nourinouridine621 Nagode
@nourinouridine6213 жыл бұрын
@@fatimaalhajiidikofamataidi1608 yiwa kayné yayata ya hakuri