SHEIKH DAHIRU BAUCHI YA BAYYANA ASALIN ABUN DA YA FARA KAWO RIKICI TSANI DARIQA DA IZALA A NIGERIA

  Рет қаралды 59,725

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Жыл бұрын

Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @zumuncinmutv
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Пікірлер: 52
@aminuahmadabdulkadir6386
@aminuahmadabdulkadir6386 Жыл бұрын
Allahu akbar, Allah yaqan Sheikh Abubakar Mahmud Gumi. A yau bama buqantan Gumi yanuna mana Kafircin da ke cikin Dariqu. Kowa yasan gaskiya. I Inama Sheikh Dahiru Bauchi fatan alkhairi. Ya kamata Yan Dariqa su gyara kukuransu, Izala ta fiku gaskiya
@AliyuAdamuArdo-fl2uo
@AliyuAdamuArdo-fl2uo Ай бұрын
Allah ya karama Shehu lafiya
@salifouassoumane1180
@salifouassoumane1180 Жыл бұрын
Dahiru bauci Allah ya shiryeka.Dan Allah ka bar Gumi ya konta kabarinsa. Ka jira taka mutuwar.
@gamagaritv7279
@gamagaritv7279 Жыл бұрын
Allah ya jikan Abubakar Gumi. Da yazo yanzu da yaga zaratan sunna
@user-do6cy6zk5x
@user-do6cy6zk5x 9 ай бұрын
تفسير رؤيه قتل
@DjamougaTV14
@DjamougaTV14 3 ай бұрын
❤❤
@user-uz3fj1ud7h
@user-uz3fj1ud7h Жыл бұрын
Allah yassaka da guidan aljannah baban mu❤❤❤❤ Allah ya kare ka
@zayyanuumarahmad4573
@zayyanuumarahmad4573 4 ай бұрын
Dahiru bauchi zai mutu da hassadar gumi, dan Allah duk wanda keda inda gumi yayi maganar dahiru bauchi ya tura mun
@maryamtukur9636
@maryamtukur9636 Ай бұрын
A she gadon hasada Yan dariga sukayi diga Soho , Allah ye jikan malam abbakar Gubi
@abubakarmikail8577
@abubakarmikail8577 Жыл бұрын
Makar yashin banza
@babangidausmanngaima3698
@babangidausmanngaima3698 Жыл бұрын
Kai tsoho wllh tausayawa kanka kaji tsoron Allah kabar son zuciya ko kacika da imani
@jamiluibrahim2981
@jamiluibrahim2981 Жыл бұрын
Aa ka fada abunda shima ya fada.
@ahmadsaad9465
@ahmadsaad9465 Жыл бұрын
Shehu jaki
@GhazaliYakubu
@GhazaliYakubu Ай бұрын
Tsoho yasason zuciya
@harounagarba7562
@harounagarba7562 Жыл бұрын
Malam kayi sata badawka Kaya moutoun ba izinisa Allah yasan me gaskiya kouma ga ha intsi malam roubouta mana tafasiri
@aminuashiru577
@aminuashiru577 Жыл бұрын
Tsufa cikin bidi a masifa e
@maryamtukur9636
@maryamtukur9636 Ай бұрын
Raasul zarima kenan haka zaka mutu da haushin gumi 😂😂😂
@fatihuhabibu902
@fatihuhabibu902 Жыл бұрын
Allah ya qara lafiya maulaya
@abduomallam6517
@abduomallam6517 Жыл бұрын
Kai wannan tsoho akwai baqar hassada.
@user-nm9rn8kn4g
@user-nm9rn8kn4g 5 ай бұрын
Allah yassaka to shehu❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@user-nu1bk9lx6y
@user-nu1bk9lx6y Жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂
@mubarakumarahmad6289
@mubarakumarahmad6289 Жыл бұрын
Allah yasaka da Alkhairi Don Allah munason ci gaban wannan videon idan akwai
@ZUMUNCINMUTV
@ZUMUNCINMUTV Жыл бұрын
OK Ku cigaba da kasancewa tare da mu a wannan Tasha ta ZUMUNCINMU TV insha allahu zamu kawo muku ci gaban sa, mungode.
@sirbewhy3439
@sirbewhy3439 Жыл бұрын
Baba. ❤️❤️❤️❤️💯💪
@ibrahimyahayainyass2747
@ibrahimyahayainyass2747 Жыл бұрын
Allah yakara kusanci sheshi na
@naserharunasherif7285
@naserharunasherif7285 Жыл бұрын
Ka Fadi gsky mlm ka daina fadar son zuciyarka kai kace da ka zabi dan lzala gwara ka zabi kafiri, saboda kiyayya da hassada da munafunci dake zuciyarka kaji tsoron Allah
@abdulfari3528
@abdulfari3528 Жыл бұрын
Allah ya jinka mallam Abubakar gumi,ya tafi amma haryan zu kaman yana raye,sai soki buritsi ake binsa dashi..............
@ibrahimmuhammad1569
@ibrahimmuhammad1569 Жыл бұрын
E, to addu'a zakayi Allah shi yafe masa irin sharri da ya dasa ga musulunci a Nigeria na shigo da wannan deadly virus na wahhabiyancin Izala Boko Haram da har yanzu Yana yiwa musulunci ta'adi.Amma kasan Annabi yace "man Sanna sunnatan sai'yi'atan falahu wizruha wa wizru man amila biha ila yaumil qiyamati(duk Wanda ya assasa mummunan abu,to Yana da zunubin wannan mummunan aiki da zunubin duk Wanda yayi aiki da wannan hanya tasa mummuna har ranar tashin qiyama)". Kasan dai Abubakar Gumi shi ya shigo da aqidar wahhabiyancin Izala Boko Haram tasu Dan taimiyya da Dan Abdulwahhab ta qasqanci ga zatin Allah cewa Allah jiki ne ya kebe sama zaune kan gadon Al'arshi ya sako qafafunsa biyu kan kursiyyu, Kuma ba inda Annabi ko ssahabbai da sauran magabata na kirki (salafussalihin, wato Qurunul mufaddala)suka ssuranta Allah haka; Sannan suka qasqanta Annabi cewa shi ba haske bane daga Allah , mutum ne kamar kowa, alhali ga Allah yace Annabi haske ne daga Allah Kuma Annabi ya baiyana a hadithi ssahihi cewa shi haske ne kafin a halicci kakan dukkan Yan Adam ya biyo cikin Annabi Adamu har ga mahaifinsa da mahaifiyarsa aka sameshi,sai hasken ya baiyana mahaifiyarsa da Wayanda suka karbi biqin suka ga haske Kuma kowa ya shaida idan Yana gun komai duhu baa bukatar fitila kamar a hadithin Aisha da ta bada labari cewa allurarta ta fadi da dare da Annabi ya iso gunta gurin yayi haske Taga allurar.Sannan su Dan taimiyya sunce tawassuli da istighatha da Annabi da sauran ssahabbai da waliyai shirka ne, alhali a ga hadithai nan ssahihai cewa ana tawassuli da istighatha da Annabi da sauran ssahabbai da waliyai ko bayan wufatinsu;Kuma bisa wannan Tawassuli da Istighatha da Annabi da sauran ssahabbai da waliyai ko bayan wufatinsu su Dan taimiyya da Dan Abdulwahhab suka kafirta musulmi Ahlu sunnati wal jamaa da halatta zubarda jininsu. To,wannan qazanta mai muni ce daghutu Abubakar Gumi ya kwaso ya shigo da ita Nigeria,Kuma har yanzu bala'inda ta jawo na kisan jamaa Yana nan Yana ci gaba.Sannan dama su Dan taimiyya da Dan Abdulwahhab Yan luwadi ne Kuma sun koyarda magoya bayansu har ya iso ga Azzaluman sarakunan wahabiyawan Izala Boko Haram na saudiyya daghutu Abubakar Gumi ya kwaso ya fesawa sardauna suka hadu suka assasa kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini, wacce har yanzu tana nan daram da wasu tatattun Yan iska masu cewa masoyan sardauna ne suka tare kaduna suka zama fixers cewa ba Dan Arewa komai hazaqarsa da zai hau wani muhimmin matsayi na Gwamnati sai ya bi ta hannunsu sunyi luwadi dashi. Kaga dukkan wayannan munanan ayuka da daghutu Abubakar Gumi ya assasa na wahhabiyancin Izala Boko Haram zai Sami commission na zunubi akansu har ranar tashin qiyama.ka fahimta?
@sakeenaatkaber2797
@sakeenaatkaber2797 Жыл бұрын
Ai gadansanan yagadoshe yazamewa musulmi musiba
@sakeenaatkaber2797
@sakeenaatkaber2797 Жыл бұрын
Sede akullum munaneman tsari dasharrinsa daduk wani munafiki insha allah
@abdulfari3528
@abdulfari3528 Жыл бұрын
@@sakeenaatkaber2797 Ameen thumma ameen..Ai wanda kika ji anche shairi ko aniyarsa ya bisa to daman tun chen aniyar sa ne da shairin har zuchi mumuna che...Kadan ya na dashi Allah ya tsare mu dashi..Kadan kuma bashi dashi,Allah ya daukaka sunnah da wanda suke daukakata,ya kuma karya bidia da masu yin ta.....Allahumma ameen
@abdulfari3528
@abdulfari3528 Жыл бұрын
@@sakeenaatkaber2797 Haka dai iyayen shairi da hassada ka fadi.........Fatan mu Allah ya daukaka sunnah da masu yinta,ya karya bidia da masu yin ta..kiche Ammeen...Alfarman Annabi SAW....
@rabi.uinyass_d.a.l
@rabi.uinyass_d.a.l Жыл бұрын
Allah ya qara lafiya
@zabeirouissaagadez1010
@zabeirouissaagadez1010 Жыл бұрын
Waye miyasa indarica va sason goumi wanda ya vardou niya waye cheda wanan Magana kasan va vou houja c kame kame darica adini son zoutuya
@umarmuhammad-lm5wy
@umarmuhammad-lm5wy Жыл бұрын
Jzk
@ahmadsaad9465
@ahmadsaad9465 Жыл бұрын
Asirin yan TJ ya fara tonuwa
@aminuashiru577
@aminuashiru577 Жыл бұрын
Makari kaji Ashe malamin gomnati abin kaicone
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 Жыл бұрын
Masha Allah munagodiya masoyi manzon allah S.a.w masha allah sai godiya shehu
@isoufouMalan-cj4wo
@isoufouMalan-cj4wo 8 ай бұрын
H ont ykk
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
Ja'irin dan Tsoho 😅😅😅😅
@adamaaboubacar627
@adamaaboubacar627 Жыл бұрын
🙏❤❤❤❤❤👍
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂
ASOTELE SHEIKH ADAM LORI SHEIKH HABEEB MUDIRU MARKAZ
22:08
LA SEULE PHRASE QUI A COU*TÉ LA VIE A SADIBA KOULIBALY
29:25
DS VISION TV
Рет қаралды 1,7 М.
Homemade Professional Spy Trick To Unlock A Phone 🔍
00:55
Crafty Champions
Рет қаралды 56 МЛН
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
02:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 4,2 МЛН
Sheikh Dahiru Bauchi Shigowar Izala Nigeria 2/2
48:51
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Рет қаралды 469 М.
RIGIMAR DR AHMAD BUK DA  YAN DARIKAR HAKIKA
16:21
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 115 М.
Sheikh Dahiru Bauchi in Niger 1/3
1:00:40
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Рет қаралды 858 М.
Matsayar Dr Mansur Isa yelwa Kan batun Dr Idris Abdul'aziz Bauchi
37:06
Kowanne Ɗan Izala ya kamata yaji wannan Hakika Malam ya feɗe Gaskiya
37:13
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 277 М.