Ku San Malamanku tare da Sheikh Jalo Jalingo

  Рет қаралды 13,354

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер
@dalladijassai3974
@dalladijassai3974 3 жыл бұрын
Hmm Allah sarki kace kuka shiga makarantar allo kace wai makarantar hadda darutu wai maiyasa duk wani babbaban malami naizala sai yayi makarantar allo afarko amma daga karshe sai kaga suna rainata
@mij969
@mij969 3 жыл бұрын
Karya kkyi, babu wani malamin izala Wanda yarena makarantar allo
@azadinsalisu9817
@azadinsalisu9817 3 жыл бұрын
ba ana raina makarantar allo bane yadda iyayen yara sukekai ya'yansu basa kula dasu sai barace barace daga nan yaro yara suke lalacewa ga wasu daga cikin malan makarantar wlh basu da tausayi ni shaida ne ina makwabci wlh almajiransu insuka samu abunsu zaibi ya sace kuma suga abunsu ahannunshi wlh basu isa suyi magana ba insunyi zaisasu daki yarufe da dai sauran abubuwa kala kala
@fatimaaliyumainamaina3857
@fatimaaliyumainamaina3857 3 жыл бұрын
Masha Allah ya Allah ya albarkanci rayuwar malam da imani da ikilasi
@sheikhtv1562
@sheikhtv1562 2 жыл бұрын
Masha allah ❤
@meenalsabeer9315
@meenalsabeer9315 3 жыл бұрын
Wanda bai iya kare martaban iyayen Annabiba shine zaisa musan namu iyayen Zindiki kawai 🙏🏻🙏🏻Makiyin Annabi
@sheikhtv1562
@sheikhtv1562 2 жыл бұрын
😢allah ya isa
@Arewapro
@Arewapro 3 жыл бұрын
Allah ya Karawa Malam Lafiya
@aminuabdullahi9355
@aminuabdullahi9355 3 жыл бұрын
Dan meye gaskiyar maganar da akace malam yayi game da iyayen ma aiki s a w
@zakariyaou8543
@zakariyaou8543 3 жыл бұрын
Macha Allah Allah ya kara ma malam lafiya amin
@babayeadam4079
@babayeadam4079 3 жыл бұрын
masha allah allah ya kara basira
@umartghana4904
@umartghana4904 3 жыл бұрын
Masha allah allah ya karawa rayuwa albarka
@ibrahimmuhdgusau3724
@ibrahimmuhdgusau3724 3 жыл бұрын
ALLAH yakarama mln lfy
@ibrahimsanusi3286
@ibrahimsanusi3286 3 жыл бұрын
Allah ya Kara Wa Malam lafiya da Imani
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 жыл бұрын
Allah ya qara rayuwa albarka
@Muhd_Ashfah
@Muhd_Ashfah 3 жыл бұрын
Allah ya dadda wa Malam lafiya
@RabiaMrsishaq
@RabiaMrsishaq 3 жыл бұрын
dan Allah A sakomana malam tijani yausif
@bakandamiyatv3913
@bakandamiyatv3913 3 жыл бұрын
Allah ya taimakeku bbc
@yusufaismail4670
@yusufaismail4670 3 жыл бұрын
Allah karawa mal lfy da nisan kwana mai albarka
@Thelegendarygood
@Thelegendarygood 10 ай бұрын
Allah ya la’ance ka. Qasskantacce kafiri maqiyin manzo.
@mnoor1256
@mnoor1256 3 жыл бұрын
ماشاءالله
@aajsbcax5920
@aajsbcax5920 3 жыл бұрын
ماشاء آلله
@امكوثرامكوثر-ك5ظ
@امكوثرامكوثر-ك5ظ 3 жыл бұрын
Masha allah
@haidarsalissou7764
@haidarsalissou7764 2 жыл бұрын
Allah ka tsinewa digirin da kayo à saudia,tunda izala zagin iyayen annabi kukeyi,kuma haka waje,amma mai kare mutuncin annabi shi kunsa ankamashi tunda kuna taré da wani tsinannen govner farawon Dollar.
@نايلةهوساوي
@نايلةهوساوي 3 жыл бұрын
Masha Allah
@zaiyanuibrahim59
@zaiyanuibrahim59 3 жыл бұрын
Masha allah
Ku San Malamanku tare da Gwani Yahuza Gwani Saleh Danzarga
9:45
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,5 М.
LABARINA SEASON 11 EPISODE 8
1:18:26
Saira Movies
Рет қаралды 816 М.
Мен атып көрмегенмін ! | Qalam | 5 серия
25:41
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
Yadda aka gwangwaje gwarazan gasar Hikayata
3:35
BBC News Hausa
Рет қаралды 6 М.
Abin da na fi tunawa da Rabilu Musa Dan Ibro - Rabiu Daushe
2:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 10 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Suru
11:53
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,8 М.
Cire tallafin mai ya sa kashi 40 na kanikawan mota rasa aikinsu
15:35
Mahangar Zamani tare da Young Ustaz da Hauwa Liman
33:52
BBC News Hausa
Рет қаралды 14 М.
Neighbour SN2 Episode111
23:18
TRUST FILMS
Рет қаралды 9 М.
Мен атып көрмегенмін ! | Qalam | 5 серия
25:41