Masha'Allah, na tuna wata wakar Dan Anace ta Gundumi fasa kwanya, inda yake cewa "kasan dambe da Kwazo bashida suna, ko da macce na kashe Kwazo, kwazo cikon gida aka sa ka" Allah ya kara ma Kwazo lafiya, su kuma Allah ya gafarta musu.
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Ameeen nagode
@abdullahibala9443 Жыл бұрын
Allahu Akbar
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@usmanabdullahi88322 жыл бұрын
Muna gdy malan Al'ameen Sokoto, Allah yakara daukaka wannan tasha mai albarka wadda take tuna mana da mazan jiya
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Nima Ina godiya sosai maigida
@sulaimanaliyuabubakar2 жыл бұрын
Wow Masha Allah Allah yakara daukaka
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Ameeen nagode
@naallahmurtalaaliyu65992 жыл бұрын
Godiya mukai. Allah Ya kara fasaha.
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Ameeen nagode sosai
@bashirumar50392 жыл бұрын
Wlh najidadin hirinko
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Nagode sosai maigida
@suleimanshittu26642 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka
@alameensokototv4962 жыл бұрын
Ameeen nagode
@anasadam69142 жыл бұрын
Muna gdy al'ameen in kayi hira da mazan jiya dan Allah ka rika tmbyar su ko suna kayan damben su da suka ajiye don tarihi sbd na yanzu mugani