Allah kabamu shugaban mai adalci ba lalle sai Dan arewa ba
@ZaberouMassa-ix3zu Жыл бұрын
❤❤❤
@فاروقعبدهعثمان5 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن ربنا يحفظكم أنشاء الله
@bmgkano80246 жыл бұрын
In dai adalci za'ayi.. Gobnati ta cire batun sanayya... A gurfanar da duk wanda aka kama da satar dukiyar kasa. Ko wane, ko mai girmanshi shine cikakkiyar adalci. Ba sani ba sabo Hakan zai janyo duk WAni MAI ra, ayin satar ya ja da baya.. Saboda hukunci
@maryammukhtar36076 жыл бұрын
Wannan magana taka hakane wlh. Allah yakara tonama duk azalumai asiri. Amin
@bmgkano80246 жыл бұрын
Ameen ameen
@khadejhkha77836 жыл бұрын
.
@yusufkabirumusa66536 жыл бұрын
adalchi shine ginshikin rayuwa
@ibrahimmoussa71726 жыл бұрын
BBC Hausa
@nazifinazee96705 жыл бұрын
Ibrahim Moussa
@babajoabawa50256 жыл бұрын
Yana da kyau kowa ya aikata laifi ayimasa hukunci daidai da abinda ya aikata shine Adalci