Jazakallahu bihairan malam yabatun dafa'in dakayi magana lokacin dakabayar da hasbunallahu 450 kace akwai Wanda idan Yakama mutum kofaduwa bazaiyiba don soyayyarka da fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S. A. W) kataimaka Muna dashi
@abubakarisyakusani12459 ай бұрын
JAZAKALLAHU KHAIRAN Allah YAKARAWA RAYUWA ALBARKA KUMA ALLAH YAJIKAN magabata da RAHAM
@Wamvay9 ай бұрын
Na dauki Wani aiki na wallahu galibun ala amrii, ya sayyadi wallahi narabu da wasu mugayan halayya guda biyu. Kuma rayuwa tayi daedae wa daeda har nafara ginin gida... Allah saka da alkhayri ya sayyadi.
@farhanaadamimam74879 ай бұрын
Slm,don allah wanne sirri ne na wallahu galibun din da kayi ka bani shi nima zanyi ya ake yi?!
@Wamvay9 ай бұрын
@@farhanaadamimam7487 Bayan sallar Asuba zaka biya wallahu galibun ala amrii wala kinna aksarunnasi laya'alamun ×313
@dausayinarasulullahi9729 ай бұрын
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤🎉🎉🎉
@nasiruumaraliyu14818 ай бұрын
kuma dun allah afadamin adadin SUNAN SANI
@habibaibrahim4659 ай бұрын
Mashaa allah
@nasiruumaraliyu14818 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi, yakuma jikin khalifa namu to Allah yaqara kawo sauki.
@AishaIsa-ms6jg9 ай бұрын
Jazakallah
@abdulmuminiumar24449 ай бұрын
Baarakallah, Yaa Sheikh. Allah ya saka da alkhairi.