Mai gida don Allah a Dora mana tsohuwar wannan waqar
@Musabajoga5172Ай бұрын
Alan waka akwai natsuwa
@muhammadlawalhakimi-ho5swАй бұрын
Masha Allah Muna dakon ta'aziyyar Sharif rabi'u
@MuhammedSulaiman-b9jАй бұрын
Ameeen allah
@kabirgurama5370Ай бұрын
Allah ya biya
@aminusarkitv9576Ай бұрын
Allah ya ja Zamani Sarki Namu ikon Allah
@BabangidaBANGEESHOWAbdullahiАй бұрын
Masha Allah ya karawa rayuwa albarka
@SHENZHENSalissАй бұрын
❤❤❤❤
@SahabiHaladu-o9cАй бұрын
nice
@AyubaAlqadiriАй бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤
@SirajYousuf-m8zАй бұрын
❤
@IBRAHIMMALAMMUSAАй бұрын
Masha Allah
@ccrcbabaАй бұрын
😌😌😔
@JamiluYahuza-ul9ffАй бұрын
Yakamata ka Dunga Dora sabobin wakokinka a Audio mack
@TaskarAlanWakaАй бұрын
Ina Audiomack sun raina Hausawa basa kasuwanci da mu, mun cika dukkan ka'idoji nasu akan abinda muke ɗorawa ya zama Kasuwanci sun ce basa kasuwanci da mutanen arewacin Nigeria amma kuma suna amfani da waƙokinmu. Wannan shi ya sa bana sakawa don babu fa'ida. Yanzu lokaci ne na sayar da Haja a social media ta habyar a ci moriyar juna babu wani Platforms da zaka shige shi mara amfani har ka yi rijista da shi ka ɓatawa kanka lokaci a yau face zai amfaneka kai kuma ka amfane shi. Kuma ta wannan hanyar ne kaɗai masoyanka za su yi patronising acikin fasaharka da kake aiwatarwa da sadarwa domin su.
@aliyuadam9849Ай бұрын
@@TaskarAlanWaka ko a mawakan kudanci da na mu a harkar siyasa ana nuna banbanci tare da cewa namu sunfi Hazaka da tarin hukumomin isar da sako. Amma kukara hakuri malam Aminu Allah na tare da masu hakuri❤❤
@usmanbashir396Ай бұрын
Pls audio mark
@NASIRUALIYUBACHAKAАй бұрын
Wannan magana YAHUZA Hakne, babu sabin wakoki.
@TaskarAlanWakaАй бұрын
Sabbin waƙoƙi a ina ?
@HsbscvGsfsjscsАй бұрын
❤❤❤❤🎉🎉
@kabirgurama5370Ай бұрын
Gaisuwa tareda fatan alkhairi daga masoyinka Muhammad Kabir daga Bajoga