MAFARKAI GUDA 20 DA SUKE NUNA ALLAH YA KARƁI ADDU'ARKA

  Рет қаралды 49,321

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Пікірлер: 46
@FolAlox-ze4zx
@FolAlox-ze4zx Жыл бұрын
Wallh malam nice kat saboda duk sanda nake cikin bakinciki nakanyi alwala da dare nayi nafila raka'aten wallh duk sanda nayi hakan mafi yawanci ina mafarkon manzon Allah kuma wallh idan natashi bana tashi da wannan damuwar idan natuna mafsrkin danayi uwa uba mafarkina na karshe danayi sanda ina Nigeria wallh wai gashi nida yan uwanane muka tafi wani wuri tafiyarma badani suka shiryataba amma nace sena bisu muka shiga wani gida muka hau benen gidan Sega taron mutane dayawa kawai senaji suna tacewa lah ga annabi to ammani senake ta dage banganshiba senace wallh nimafa sena ganshi wallh malam kawai senaga anbude wani window senaga wani haske yafito daka wannan window senace lah ga annabi kawai sena mika hannuwana ina cewa assalamu alaika ya rasulullah har sau 3 jikina yana ta rawa kawai se manzon Allah (s.a.w.)yamoko hannunsa me albarka ya janyoni yashigo dani ta wannan hasken daya fito daka window din nan ya daukeni yarungumeni yake min magana da wani yare nace ya rasullah wallh ni bansan wannan yaranba kayi mini hausa yayimin yare biyu da bansansuba sedaka baya yayimin hausa yace inroki duk abinda nake so inji Allah yace zebaki nikuma sena fara kabarbaru sanan narinka cewa rabbana atuna fidduniya hassanatun wafil akoratu hassanatun wakina azaban narr sannan na shafi fuskar manzon Allah (s.a.w.) na shafa afuskata kuma nadaga hannuna sama naroki Allah kabani daraja da kwarjini irin ta fuskar annabi kumafa duk a wannan lokacin manzon Allah be saukeniba daka rungumar dayayimin narantse da girman Allah nasha mafarkin manzon Allah amma wallh summa tallahi bantaba mafarkinsa mai tsaho da dadiba irin wannan ba anan muka tsayaba wallh busharar tanada yawa malam in sha Allah nasamu lokaci zan kiraka dan inkarashe maka wannan ganawa tawa da masoyinmu annabinmu
@bushraabdlh9118
@bushraabdlh9118 7 ай бұрын
Masha Allah Allah yabamu yataku❤❤❤
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 6 ай бұрын
Allahu akbar gaskiya kin rabauta duniya da lahira insha Allah, muma allah yayimu wurin wannan baiwar alfarmar annabi s. A. W
@rabiuYusuf-r4z
@rabiuYusuf-r4z 2 ай бұрын
Masha Allah allah kara kusanchi sayyada asamu adua Allah yasa muma mugansa sallahu alihi wa alihi wasalam
@halimamamane2275
@halimamamane2275 19 күн бұрын
Allah ka kaimu kasa maistarki amine ya allah
@abubakaradamu7452
@abubakaradamu7452 2 жыл бұрын
Allah ya qara lfy da kusanci da Manson manzon Allah sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai beautiful
@IsmailaMuhammad-oi3on
@IsmailaMuhammad-oi3on 8 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi, kuma Ya kara wa rayuwarka albarka malam
@malamhamza844
@malamhamza844 Жыл бұрын
Allah yakara basira
@fatamaal1741
@fatamaal1741 2 жыл бұрын
Masha allah malan muna godiya🙏🙏
@FATIMA-yf9xd
@FATIMA-yf9xd Жыл бұрын
AllA ya kara hakouri da zouriya Amin to mafarki wada ya mutu kuma ya mutu alla ya taimakemu da roko juna gafara amin
@fatimaasslmumar2775
@fatimaasslmumar2775 2 жыл бұрын
Masha Allah Alhamdulillah
@aimaniman5607
@aimaniman5607 2 жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi
@showmelove8017
@showmelove8017 2 жыл бұрын
Allah yasaka da Alkhairi
@mouttariibrahim7740
@mouttariibrahim7740 2 жыл бұрын
Malan allah yakara fahimta dan allah ina neman lamabar Wayarkou domin nima inada mouhimman mafarkai Danakeso inji fassarar sou dan allah
@ZainabhassanAbbas
@ZainabhassanAbbas 5 ай бұрын
Allah yasaka da al' khairi
@jabeermuhd7191
@jabeermuhd7191 2 жыл бұрын
Jazakumullahu bihairan
@meimunatuibrahim3429
@meimunatuibrahim3429 2 жыл бұрын
Allah yasaaka da alkhairi
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 2 жыл бұрын
Allah Ya Saka d Alheri Maulana
@nouradinmalan8476
@nouradinmalan8476 2 жыл бұрын
Salamou alaikoum malan miyi fassara mafarki ni n'a ga yayana yathe ma mahaifina Yaga annabi So 3
@HabubakrzanderNigerHabubakrzan
@HabubakrzanderNigerHabubakrzan 2 ай бұрын
Asalm masa allha
@yahayyassyahayyass8665
@yahayyassyahayyass8665 2 жыл бұрын
Sallallahu alaihi wa sallam syd fatan alkairi
@moutariabou4815
@moutariabou4815 2 жыл бұрын
Allah saka da Alheeri
@haurunayusuf642
@haurunayusuf642 2 жыл бұрын
Mungode malam
@yusufdardisu4256
@yusufdardisu4256 2 жыл бұрын
Masha Allah
@rabiutijjani8467
@rabiutijjani8467 2 жыл бұрын
JAZAKALLAH
@AishaMusa-jq9ge
@AishaMusa-jq9ge Жыл бұрын
Aslm warahmatullah wabarakatuhu Mlm Barka da wannan lokacin Mlm Dan Allah Inaso a fassaramun wannan mafarkin(nice nake Yawan yin mafarkin hakorina yafita kuma duk mafarkin dazanyi hakorina yafita ajere suke fita)nagode Allah yasaka da alkairi....sannan kuma nakanyi mafarkin mummuna amma Saina tsinci kaina a mafarkin ina karanta ayatul qursiyyu
@SalifouOumar-pf7yk
@SalifouOumar-pf7yk Жыл бұрын
Assalamou Aleikum Malan Nayi mafarki tareda Kakata alorque tarasu muna kwana sais Barayo'yazo'ya iskomu muna kwance se naviyochi Hanna saramichi Adda minené ma ànarchi
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 2 жыл бұрын
Sadaukinfa sadaukine
@salahakabir7540
@salahakabir7540 Жыл бұрын
Ahlan bishahril maulid
@musagidado7170
@musagidado7170 2 жыл бұрын
جذكمالله كير
@YusufAbubakar-ki2im
@YusufAbubakar-ki2im Жыл бұрын
Annabin dai
@dalhatusadeeq224
@dalhatusadeeq224 2 жыл бұрын
Gdy muke Shehu
@محمدموسي-و3ز
@محمدموسي-و3ز 2 жыл бұрын
Assalamalekum Malan ina gaidaka Allah yakara lafiy da kunan nisa rayuwa da daukaka Ni ni Mahamadou mosa Niger dama ghrm nabarka lafiy ahlan bizaili mauldi
@KarimaAdam-f2t
@KarimaAdam-f2t Күн бұрын
Mafarkin inaci yayan itaciya
@sanimohammedalamin7195
@sanimohammedalamin7195 4 ай бұрын
Slm alaikum akramakallah... Dan Allah menene fassarar mafarkin limancin a Sallah da kuma karanta suratul furqan, ya kai sau 2 ina yin haka ... Ka taimaka.. Nagode
@adanturawa7827
@adanturawa7827 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum Malam Ina Yima fatan Alheri daga Abdullahi Bello Dan Turawa Rijia dorowa Sokoto South
@SaaibaB
@SaaibaB Жыл бұрын
Mafarkin haske
@ssas3275
@ssas3275 2 жыл бұрын
Aslm MLM Ina maka fatan alkairi
@djfj1781
@djfj1781 2 жыл бұрын
Ni dai mafarkin ina karanta suratul milki
@mamaneissaka-xv7hb
@mamaneissaka-xv7hb 11 ай бұрын
Nagode
@boukarymahamanhadi4383
@boukarymahamanhadi4383 3 ай бұрын
Assalamu alaikum sayidi mafarkin mutun yayi yana kwaitan litafi na boko
@nafiouraouda
@nafiouraouda Жыл бұрын
Masha allah alhamdulilah
@abbasmuntari7037
@abbasmuntari7037 9 ай бұрын
Allah yasakada alkairi
@hawaah2858
@hawaah2858 2 жыл бұрын
Masha Allah
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 6 ай бұрын
Masha allah
MAFARKI GUDA 20 DA SUKE NUNA SAMUN KUƊI MASU YAWA GA WANDA YA YI SU.
11:07
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 88 М.
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН
It works #beatbox #tiktok
00:34
BeatboxJCOP
Рет қаралды 14 МЛН
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 69 МЛН
ALAMU GUDA 4 DA SUKE NUNA BUƘATU SUNA DAF DA BIYA
8:18
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 31 М.
MAFARKAI GUDA 5 DA SUKE BUSHARA GA AIKIN HAJJI KO UMRA GA ME YINSU
6:27
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 10 М.
MAFARKAI GUDA 10 IDAN KA YI SU KA YI SADAKA DON GODE WA ALLAH
8:05
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 120 М.
MAFARKAI GUDA 7 DA SUKE NUNA CIKAR BURIN ME YINSU
8:13
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 18 М.
FASSARAR MAFARKIN KIRAN SALLAH
2:00
FASSARAR MAFARKI TV
Рет қаралды 13 М.
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН