Maganar wannan dan ta'addan tayi matukar firgita shugabannin Nigeria innalillahi

  Рет қаралды 40,369

TopHausa Tv

TopHausa Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 110
@Sadiyamk
@Sadiyamk 2 ай бұрын
Idan basu gyara ba Allah ya baku sa'a ameen
@abubakaryahaya1620
@abubakaryahaya1620 2 ай бұрын
Abinda su Bello Turji ya kamata suyi tuntuni kenan, sai suka tsaya suna ta kashe masu noman abincin da zamu ci, masu zuwa kasuwa don su samu abinci, amman ga manyan azzalumai nan sunata shawagi.
@AbbasSaidugawakuke
@AbbasSaidugawakuke 2 ай бұрын
To ai su bello turji su kwangilace suka karba kuma gwamnatin ita tabbasu kwangilar shiyasa bazasu tabasuba sabadda gwamnatince yan ta addan
@abdulghaffarharisuleiman6164
@abdulghaffarharisuleiman6164 2 ай бұрын
Allah yatsare bayanka yatsare gabanku yabada saar rayuwa. Support U 100%
@abubakarsadeeqsunusi6024
@abubakarsadeeqsunusi6024 2 ай бұрын
Wlh Allah Nima sai nashiga kungiyar sunana Sadiq soja gindin uwar shugabannin kasar nigeria har Jami an tsoron
@abubakaryahaya1620
@abubakaryahaya1620 2 ай бұрын
ALLAH YA JIKAN ALBANI ZARIA, YA FADA CEWAR AKWAI SADDA TALAKAWA ZA A KURE SU, ZASU DAUKI MAKAMI
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 ай бұрын
Allah kaimana maganin azzalumai masu zaluntar talakawan Nigeria
@BelloBabangida-sn5uf
@BelloBabangida-sn5uf 2 ай бұрын
Allah ya Baku SA a
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee 2 ай бұрын
Good 👍
@hauwahassanmurtala1644
@hauwahassanmurtala1644 2 ай бұрын
Allah ya baku ikon yi don Allah
@abbakarsaddeeq9580
@abbakarsaddeeq9580 2 ай бұрын
Allah ya qara karfafa gwiwarka tareda duk wanda ya tare dakai
@umarmubaraksambo1345
@umarmubaraksambo1345 2 ай бұрын
Allah dai yabiya babban yaya,ya za'ayi in zama memba?
@SaadatuLamin-f4w
@SaadatuLamin-f4w 2 ай бұрын
😂😂
@SaadatuLamin-f4w
@SaadatuLamin-f4w 2 ай бұрын
😂😂
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 2 ай бұрын
Wato zaluncin shugaban nin Nigeria shine yajefa Nigeria Cikin mugun hali
@zainabmusa4199
@zainabmusa4199 2 ай бұрын
Damaan nafada idan ba'a yi ahankaliba daman sai talakawa sun fara kisan masu mulki
@JamiluSulaimanJibrin
@JamiluSulaimanJibrin 2 ай бұрын
😮ALLAH dai yaza6amana Mafi alhairee
@sulaimanabdullahi9003
@sulaimanabdullahi9003 2 ай бұрын
Da kyau Allah yataimaka
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju 2 ай бұрын
Kayi dai dai saboda wa'anan mutana basa tsoron Allah kuma basa tausayawa talaka maganisu sai iriku
@aishaMusa-j8i
@aishaMusa-j8i 2 ай бұрын
Allah ya Baku sa.a Boss
@dalladimaichasa9523
@dalladimaichasa9523 2 ай бұрын
Very good Allah yabaku nasara
@sabiuumarfaruk5186
@sabiuumarfaruk5186 2 ай бұрын
Wallahi oga ni mika'ilu haififin garin da yaffi koh wanni gari sojoji a najiriya inaso nima asani ciki
@SalihusaniSyamma-db3ge
@SalihusaniSyamma-db3ge 2 ай бұрын
Ubangiji Allah ya tsareka ya taimaka ya cika maka burinka
@MusaAbubakar-r2k
@MusaAbubakar-r2k 2 ай бұрын
Walahe talahe Nima zanshiga kungiyar
@adamuibrahim2768
@adamuibrahim2768 2 ай бұрын
Allah ya sheri yaku❤❤❤ Alhamdulillah ❤❤
@MaryamKd-s4l
@MaryamKd-s4l 2 ай бұрын
Allah yatimaka Allah yabaka sa a tunda ba Allah aransu
@Maryamcy
@Maryamcy 2 ай бұрын
Amen ya Allah
@AdamuDahiruAbubakar-n6x
@AdamuDahiruAbubakar-n6x 2 ай бұрын
Gaskiyane Aboki mungode Allah Y Bada Nasara
@MusakallahMusakallah
@MusakallahMusakallah 2 ай бұрын
Haka shine maganinsu🎉 tunda basujin tsoron Allah
@TasiuAbdullahi-p8x
@TasiuAbdullahi-p8x 2 ай бұрын
Assalmualaikum'warahamatullahi'wabarakatuh Wallahi harzuciyata dan'uwa Allah ya bada za'a kuma Allah ya bada nasara Allah yasa dukkansu daya bayan daya kukashesu
@abakardj4697
@abakardj4697 2 ай бұрын
Mugon bayanka 100%
@saadunasir3818
@saadunasir3818 2 ай бұрын
Allah ya biya babban yaya ina tare da kai dari baisa dari
@CafenoirKolangaman
@CafenoirKolangaman 2 ай бұрын
Beaucoup de courage bro muna bayanku
@SalisuHarouna-g9y
@SalisuHarouna-g9y 2 ай бұрын
Masha Allah
@abubakarsanikatami9046
@abubakarsanikatami9046 2 ай бұрын
Ina goyon bayan ka❤
@abdullahimuhammad3199
@abdullahimuhammad3199 2 ай бұрын
Allah ya karya azzaluman masu mulki da miyagun malamai
@hamisuusman421
@hamisuusman421 2 ай бұрын
❤❤❤🎉🎉 Allah yakara basira dalafiya
@auwalbaliyu9878
@auwalbaliyu9878 2 ай бұрын
Dan Allah agaiyace mu zan bada gudun mawata
@gambodmallam
@gambodmallam 2 ай бұрын
Very good idea
@shuaibusman1527
@shuaibusman1527 2 ай бұрын
uhmmm Allah ya kawo mana sauki. 🤔🤔
@Crypto_Circles
@Crypto_Circles 2 ай бұрын
Ina sha awar shiga wannan kungiyar wlh
@UsmanUmar-fo1ci
@UsmanUmar-fo1ci 2 ай бұрын
Allah ya Baku sa'a. Ku kaudamana azzaluman kasan Nan.
@HarunaAbduhi
@HarunaAbduhi 2 ай бұрын
Subhanallah Don Allah kuyi hakuri karkukara jawomana wani masifar kubarmu muji da wannan Allah yasakamana domin muma cikin wanihali😂😢
@AminuIdrisYahuza
@AminuIdrisYahuza 2 ай бұрын
Allah ya tallafa muku muna goyan baya
@SaffinaIbrahimAhmed
@SaffinaIbrahimAhmed 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤👍👍👍
@Usmanyahaya-c3h
@Usmanyahaya-c3h 2 ай бұрын
Think you my priend
@Isaayouba
@Isaayouba 2 ай бұрын
Merci 🎉🎉🎉🎉
@nafiuharuna9598
@nafiuharuna9598 Ай бұрын
Kowa fa supporting din sa yakeyi a comment section
@ayubacoach5366
@ayubacoach5366 2 ай бұрын
Allah yasa Albarka
@ZakariIsmaila-bh3hy
@ZakariIsmaila-bh3hy 2 ай бұрын
❤❤❤🎉 kayin gaskiya
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 2 ай бұрын
Allah yabaku sa a
@FAROUKSULEIMAN-r8y
@FAROUKSULEIMAN-r8y 2 ай бұрын
Slm burin Yan siyasa yacika
@BUHARIALIYU-u5r
@BUHARIALIYU-u5r 2 ай бұрын
Allah yasa mudace baki daya
@namadinahotoro4632
@namadinahotoro4632 2 ай бұрын
Allah ya kyauta
@HajiyaMariahRilwaan
@HajiyaMariahRilwaan 2 ай бұрын
Allah bada saa a mutu har liman fari yayi tsada
@DanjumaAlhaji
@DanjumaAlhaji 2 ай бұрын
Ubangiji Allah ya baku sa,ah
@nuruddeensuleiman5370
@nuruddeensuleiman5370 2 ай бұрын
Allah Yataimaka ❤
@SulaimanIsmail-nv8pg
@SulaimanIsmail-nv8pg 2 ай бұрын
Wlh koni xanshiga wannan kungiyar innasamu dama
@AishaadamuAishaadamu-ls2vp
@AishaadamuAishaadamu-ls2vp 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@samailangoni
@samailangoni 2 ай бұрын
Allah yamuku jagora, yakuma baku sa'a
@YakubuMuhammad-c7g
@YakubuMuhammad-c7g 2 ай бұрын
Allah ya ma jagora
@murtalaabubakar2215
@murtalaabubakar2215 2 ай бұрын
Wa ya Gaya ma cewa wannan dantaadda ne?
@MuhammadAbdullahiIdris-l7z
@MuhammadAbdullahiIdris-l7z 2 ай бұрын
Allah yayi jagoranci
@AdamuUmarhaladu
@AdamuUmarhaladu 2 ай бұрын
Allah ya biya
@AbdullahiMuhammadAuwal-h4u
@AbdullahiMuhammadAuwal-h4u 2 ай бұрын
Allah taimaka
@dausiyyanuhuyusuf
@dausiyyanuhuyusuf 2 ай бұрын
Yayi dai dai wllh nima naso Yan ta,addanan akansu suke aiki Allah ya temaka
@habibaamahammad9526
@habibaamahammad9526 2 ай бұрын
👍👍👍
@UsmanDunkuma
@UsmanDunkuma 2 ай бұрын
💪💪💪💪💪💪
@AmaduumaruAbdullahi
@AmaduumaruAbdullahi 2 ай бұрын
Good
@HafsaMuhammad-im6ql
@HafsaMuhammad-im6ql 2 ай бұрын
Allah ya kama maka
@aminuibrahimsadi5861
@aminuibrahimsadi5861 2 ай бұрын
Ina goyan bayanka
@ayubagarbamuhammad5185
@ayubagarbamuhammad5185 2 ай бұрын
Ita matsalar kungiya irin wannan,itama boko Haram dahaka tafara baruwanta da talaka.amma daga bayafa talakan shiyafi dandana kudarsa.Allah yakyauta
@UsmanKdonee-wi9oc
@UsmanKdonee-wi9oc 2 ай бұрын
Niyma inaso inzama membar
@BubaAlhajiisa
@BubaAlhajiisa 2 ай бұрын
Allah ya kare
@SHAAYAUAHMEDAHMED
@SHAAYAUAHMEDAHMED 2 ай бұрын
Yayi daidai
@nuruddeensuleiman5370
@nuruddeensuleiman5370 2 ай бұрын
Babu Wanda Ya Isa yakamaka Maa
@Ibouibrahim-op4bq
@Ibouibrahim-op4bq 2 ай бұрын
💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪
@SamailaYarosgy-gy8rx
@SamailaYarosgy-gy8rx 2 ай бұрын
Yayi daidai muna goyon baya
@murtalamarafa9775
@murtalamarafa9775 2 ай бұрын
🙆🙆🙆😭
@IbrahimManya-xu5vy
@IbrahimManya-xu5vy 2 ай бұрын
Hhh😢😢
@BILALIBRAHIM-t5i
@BILALIBRAHIM-t5i 2 ай бұрын
😊😊
@BasiraSale
@BasiraSale 2 ай бұрын
💪💪💪💪💪🤲🤲🤲🤲☝️☝️☝️
@YahyaYDorayi
@YahyaYDorayi 2 ай бұрын
YA ALLAH KA'INGANTA GOBANMU
@muhkanyurab7213
@muhkanyurab7213 2 ай бұрын
🙆‍♂️🙆‍♂️🙆‍♂️
@UmarAbubakarghali
@UmarAbubakarghali 2 ай бұрын
We are together
@hussainimohammed2480
@hussainimohammed2480 2 ай бұрын
Gud Suma sun samu nasu yayi Dede Suma adaga musu hankali
@ZulkifiluAAdamu
@ZulkifiluAAdamu 2 ай бұрын
I ya wuya,pakapaka,dar ne
@IsahAbubakar-m8u
@IsahAbubakar-m8u 2 ай бұрын
Ina goyon baya
@MuttakaMinuwa-g7h
@MuttakaMinuwa-g7h 2 ай бұрын
Allah kabamu dace
@MuhammadMuhsani551-si5uz
@MuhammadMuhsani551-si5uz 2 ай бұрын
Kujira zuwansa
@ashiruidris8285
@ashiruidris8285 2 ай бұрын
To ka fito fili a gang baka buy a kana maganar banza ba
@rashidaaliyu5887
@rashidaaliyu5887 2 ай бұрын
Kunjiba ninasan za,a zo gurin
@nasiryakasaishuaibu6063
@nasiryakasaishuaibu6063 2 ай бұрын
Ai kunji irin abun da ake gudu ko😂
@umarmadugu4611
@umarmadugu4611 2 ай бұрын
Yauwa 😂😂
@BbsaniHamza
@BbsaniHamza 2 ай бұрын
Allah yabadasa a
@AbdullahiMuhammad-sy6ue
@AbdullahiMuhammad-sy6ue 2 ай бұрын
Ato kunji dai
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 2 ай бұрын
Dan iskan Dan kwaya, abinda ta raya kenan!!! Wawa sakarai. Barawo irinka Dan ta'adda Da ganinka ka bugu. Wallahi Ina tabbatar maka ba inda zakaje. Tsinannen ja'iri ubanka Yayi kadan.
@ABUBAKARMUSA-m2f
@ABUBAKARMUSA-m2f 2 ай бұрын
Jama a ga daya yanamagana.yafirkita wlh
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 2 ай бұрын
@@ABUBAKARMUSA-m2f Wallahi kada ka fara wannan maganar, me kace firjita??? Kama daina wannan sakaran tunani. Dan ta'adda Yana bukatar Harsashi daya rak daga hukuma. Kuma kada ka debe ran cewa Tabbata wannan Dan'ta'adda ne. Yana fakewa da guzuma don Harbin Karsana. Da alama kasurgumin Barawo ne, Wanda suka Dade suna cutar da Al'umma. Amma Abin takaici da mamaki matasa suna goyon bayan su don rashin sanin ciwon Kai. Wallahi duk wanda ya goyi bayan yan ta'adda sai Yayi nadama!!!! Nadama marar amfani
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 2 ай бұрын
@@ABUBAKARMUSA-m2f Ka daina wannan magana! Me kace firjita? Ka fadi inda ku ke Kai da Dan'uwan na ka Wanda Yayi wannan posting din. Domin duk inda a ka kama ka zaka fadi inda wannan Dan'ta'addan yake domin da alama Kuna tare???... Kuma Wallahi tallahi baza ku ci nasara ba ....!!!! Kuma baku San implications na abinda ku ke yadawa ba. Mutum Yayi shelar kafirci da Kisa a fili Karara Kuna boya masa baya don Zalunci???!!!!..
@kasommoctar9626
@kasommoctar9626 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂
@mohammedbunu9163
@mohammedbunu9163 2 ай бұрын
Kankat
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn 2 ай бұрын
To kundaiji mu Anan baabunda zamuce
@LawalHabibu-j6k
@LawalHabibu-j6k 2 ай бұрын
Allah ya kyauta
@NIGERIAJIYADAYAU
@NIGERIAJIYADAYAU 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@yusufmuhammad771
@yusufmuhammad771 2 ай бұрын
Ina goyon baya
OMN   ODUU  SADAASA 3, 2024
20:10
OMN
Рет қаралды 12 М.
Who's spending her birthday with Harley Quinn on halloween?#Harley Quinn #joker
01:00
Harley Quinn with the Joker
Рет қаралды 7 МЛН
MY HEIGHT vs MrBEAST CREW 🙈📏
00:22
Celine Dept
Рет қаралды 105 МЛН
бабл ти гель для душа // Eva mash
01:00
EVA mash
Рет қаралды 6 МЛН
APC a Kano ta ce a kama ni
3:39
Dan Bello
Рет қаралды 68 М.
Yanzu yanzu- ta tabbata sarkin gobir yarasu a ahannun Yan bindiga
7:00