Allah ya tsaremana kai (Dan Bello), Allah ya kiyaye Ka daga dukkan mai sharri, alfarmar annabi muhammadu s.a.w da alqur'ani amin
@ManmanMustapha-p2r5 ай бұрын
Abinka yafara bani tsoro Dan bello Allah kareka daga sharrin Mai sharri ameen
@d.bcooper22715 ай бұрын
Ya fara ilimantar da kai de
@umarfaruk86575 ай бұрын
@@ManmanMustapha-p2r ameen ameen
@FaisalMuhammad-w4c5 ай бұрын
Dan bello Ka gama mana komai kana wayar mana da kan mu da tonawa azzaluman Nigeria asiri Kuma mu matasa muna tare da Kai Kuma Allah Yana tare da Kai, insha Allah sai munga karshen azzaluman Nigeria
@mohammedadamuabubakar47665 ай бұрын
Allah ya tsareka da duk mai tono asirin azzaluman shuwagabannin mu. Ameen
@IsahMuhammad-zf7ee5 ай бұрын
Mu'goda sosai Allah yakaira iliman Dan bello 🙏
@adamugambo6295 ай бұрын
AllAH ya kare ka Dan Bello. Keep blowing the whisle .
@gaanihunwokorie53954 ай бұрын
You are a blessing to our generation, I am Igbo and my cousin who speaks Hausa fluently translated everything to me. Corruption is at its highest in our land and I am so glad that Allah is using great minds like you to open the eyes of the people to all the evils and corruption in our land. May Allah continue to protect you.
@IBRAHIMMALAMMUSA5 ай бұрын
Jira jira jira 😂 to ai wannan bayanin naka yana gwada mana cewar murtalan apc tare da iyayen gidan sa sune ababen kamawa ba wai dan Bello ba 😂
@محمدمحمد-ف4و6ب5 ай бұрын
Sai godiya dkyau mutumina 🙌💪😂🔥🔥
@abbassalisu23885 ай бұрын
Allah ya kare dan bello
@UsmanMohammedMohammed-t3u5 ай бұрын
Dan Bello wlh ina kaunarka saboda Allah ❤
@sufisadisu4 ай бұрын
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
@khadijatusmanmusa46215 ай бұрын
Efcc over to you dan bello has done what you guys failed to do
@abbaaliharuna335 ай бұрын
I'm telling you 😢
@user-HassanSanturaky5 ай бұрын
❤
@fatimayerimah5 ай бұрын
Ai duk halinsu Daya ne sun San me yake faruwa!! Ku talakawa ne aka maida Ku mahaukata Kawai!!!Do you think they are not awhere of all this corruption that is happening???
@user-HassanSanturaky5 ай бұрын
@@fatimayerimah gsky ne suna sane
@user-HassanSanturaky4 ай бұрын
Allah ya kawo mana sauyi mafi Alkhairi
@RahamaUsman-j1w5 ай бұрын
Ya Allah gabawanka Dan bello ka karemashi. Dan fiyayyen halilta
@ibrahimfarukyahuza61445 ай бұрын
Allah ubangiji ya tsare mana kai da tsarewar shi, ya kare mana kai da kariyar shi, ya tsare maka mutuncin, da lfyr ka, tare da na iyalan ka, daga sharrukan axxaluman shuwagabannin mu baki daya. Ameen ya Hayyu ya Qayyum. 🤲🏼
@asmcommunicationcentre33325 ай бұрын
Allah ya kara basira, su Kuma azzaluman shuwagabannin nan Allah ya mana maganinsu Ameen🤲
@Mnasirh2125 ай бұрын
Muna Addu'ar Allah ya karfafa maka guwa Dr Bello Allah ya zamar maka waliyyan wanasiran cikin duk Al Amurrankana yau da kullum ya kuma baka kariya daga kariyarsa Albarkar Annabinmu SAW
@BelloMohammed-pd3vv3 ай бұрын
Wow Bello Bello yayi Allah yasakamaka da alkairi 😊😊😊👍👍👍👍👍👍👍👍
@charleschukwu49785 ай бұрын
Very innovative creativity, and highly informative.
@inax35414 ай бұрын
Inayima fatan alkhairi 🙏, Allah kareka daga dukkannin sharri.
@Kukankurciya...5 ай бұрын
Gsky Dan Bello Dan Qasa Nagari ne wallahi ❤❤❤
@mikofaiza83965 ай бұрын
Dan Bello our hero💪
@UmmeeAbubakar-q5l5 ай бұрын
Kai dan BELLO allah yaiwa rayuwarka albarka ka cigaba da tona asirin su allah ya tsaremana kai aduk inda kake fatan alkairi
@elhlaoualiabdoulrazak5 ай бұрын
Salut Mr dan Ballo,,,je suis heureux de te suivre . Masha'ALLAH tu es vraiment intelligent alors que Dieu te garde🤲...Je suis Nigérien ❤
@UsmanSadiq-c2g5 ай бұрын
Dan bello allah yabika kuma insha allah ba abinda suka isa suma axalumn banza
@Saikanadi-c5 ай бұрын
Dan bello Mai suburbuda 😂😂😂
@anthonyachukwu11045 ай бұрын
Our best heads are now outside but thank God the are not silent. God bless the son of Bello for this enlightenment
@adamuhamza23955 ай бұрын
Allura ta tono garba Dan bello Allah ya tsareka
@kangai_Jr_995 ай бұрын
Keep Going Sarkin Samarin Africa never give up Muna nan Muna Rakaka da Addu’a 💯🙏🏾
@sulaimankhairan54805 ай бұрын
Dan bello in sha Allah,zamu cigaba da yi maka addu'a in sha'Allah dama munayi irinku muke so Nageria
@nazinvestment27925 ай бұрын
Allah dan girman zatinka ka tsaremana dan bello,, insha Allah babu yanda zasuyi dakai dan bello. Wllhi muna tareda kai kuma jindadin yanda kake wayar mana da kai akan wadannan mugayen
@issaabubakarmuhammed60735 ай бұрын
Dan Bello Allah yatsaremana Kai yasa kagama da Duniya lfy Allah Kar yabawa azzalumai dama akan Ka 🤲🤲🙏🙏
@khalilabdullahi35455 ай бұрын
Allah yasà ka a aljana dan bello
@lawanabdulkadirgaya22865 ай бұрын
😂😮Kai wallahi akwae Matsala fa a kasar Nan.....😊 Amma nothing is permanent
@PANDA_3365 ай бұрын
Fada Da Aljani ba RIBA Dan Bello Muna godiya ❤
@baturehussaini16045 ай бұрын
Hmmmm sunjawa kansu sun ballo teku basuda kayan aikin taresu
@HabibuMohammed-pg5eb5 ай бұрын
Godiya muke Dan bello Allah ya kareka da kariyarsa
@abbakaryahaya15415 ай бұрын
Gaskiyane shiwaiya shiwaiya😂😂 Allah ya kareka don darajar takalmin Annabi sallalahu alaihi wasallam
@ibrahimtakai67525 ай бұрын
Tabbbbb Gaskiya Dan Bello kaban tsoro wlh
@HajiabaUmar5 ай бұрын
Dan bello Allah bless you
@imranaabdullahimaje64395 ай бұрын
Jira jira jira Wannan iya commissioner ma kenan Ina labarin uban abba 😂😂😂
@mustaphahamza73285 ай бұрын
May Almighty God pays you with the most goodness thing Dan bello🎉🎉🎉🎉 keep it up
@firdausjafar52575 ай бұрын
May almighty Allah protect you from the evils
@abubakarsuleimanmagami65165 ай бұрын
Allah ne gatan ka,kuma shine gatan kowa, Allah yaci gba da baka kariya daga sherin duk wani mai niyyar bin ka da sharri Muna tare dakai 100%
@shuaibuabdulwahab73925 ай бұрын
Alhmdlilha,.. Wanan video da Dan bello yake amfani da damar shi da Allah yabashi yakamata talaka ya gene matsalar mu bai wai daga shugaban kasa bane ya kamata dan kasa ya gane harda sa han nun shuwa gaban nin kana'nan hukumomi sai mufara daukan mataki har a kansu da commissioner... Allah ya kare muna kai Dan bellooo!?
@mubarakyusif33315 ай бұрын
Allahu Akbar Dan bello Allah yakara maka lfy
@NuraMuhammadAhmad5 ай бұрын
Allah ya kareka dan Bello,duk wanda ka fiskanci azzalumine kabi ta kansa kawai.
@RahanaAli-r2r5 ай бұрын
Allahu ya kareka dan bello
@elekzon5 ай бұрын
Allah Ubangiji ya kara tsare mana kai, Dan Bello. Ka cigaba da wannan Jihadin, Allah yana tare da kai, Insha Allah.
@sulaimankhairan54805 ай бұрын
Hahaha 🤣 abin dariya yaro ya tsinci hakori Dan bello yafi karfin ku da yardar Allah,kuma in sha Allah,saiya cigaba da tona muku a siri, wlh dama biri yayi kama da mutun???
@MukhtarAbdurrahaman-m9l5 ай бұрын
Allah ya kula da rayiwa Dan bollo Allah y kareka daga duk kan sharrrin masu sharri
@MuhammadAhmad-x3r2d4 ай бұрын
Allah ubangiji ya kara kare ka dan bello
@aleeyukala49955 ай бұрын
Allah ya kare mana kai, ya yiwa rayuwarka albarka, ya jikan iyayen. Ameen yahayyu ya qayyum🙏🙏
@FaisalAminubedi4 ай бұрын
❤❤Dan Bello zamfara Dan Allah please
@adamumuhd29685 ай бұрын
Allah ubangiji ya sakawa iyayen da suka haifeka wallahi tallahi kafi karfinsu Allah ne ya kareka babu Wanda ya isa ya kamaka, kamun Allah shine kamu bawai kamun wani kato Wanda Shima uwace ta haifeshi shida ba mala'ika ba idan sunga Dama ba kamu ba su tashi duniyar gaba daya
@M_Y_ABDULLAHI124 ай бұрын
Kai Allah ya taimake Dan bello kuma indai da Allah Basu Isa suyimaka komai ba Allah ya tsareka gaba da baya ya doraka akan makiyA
@aishaibrahim48845 ай бұрын
Allah ya fisu Allah ya karawa rayuwa albarka 🎉🎉🎉
@habibullahabdulkarim24945 ай бұрын
Allah ya qara maka Lafiya ɗan Bello
@Halimatou2915 ай бұрын
Allah ya kareka da azalumai idan ana samu irinka akasa masu binciku gaskiya kumin dacinta dule adena sata akasa Allah ya kara basira gaba gaba yaya dan bello muna yinka💯👌
@garbayawale13-ul7rw5 ай бұрын
Allaah Ya Karawa Rayuwarmu Albarka Amiiin Ya
@C-EXPLORE5 ай бұрын
Allah ya kare mana Kai ❤
@MadamMoustapha5 ай бұрын
Wallahi angama daku an nigeria allah ya kawomuku mafita ya durkusada ajalumey 🤲🤲🤲
Allah ya kareka daga sharrin makirai ai basa son wanda zai tono asirin su Allah ya kara maka basirar bankado mana sirrin su
@abuaminatv41325 ай бұрын
ALLAH ya kare ka Malam Bello Ya yaba ka da Dukkan sharri Masharranta
@Abbatakai104 ай бұрын
Munanan munama Addu'a Allah yakarama lfy da nisan kwanan Allah yasa makiyanka basuga bayanka ba in sha Allahu Rabbi Allah yakareka
@abbausman88685 ай бұрын
Aslm Dan Bello Nadawo Da Natafi Amma Nadawo😅😅 Wlh Ina yinka Allah yataimake ka inaji a jikina in sha sai kakawo gagarimin canji a Nigeria in sha Allah sai sauran kasashe sunyi koyi dakai inda nake jin dadi baka da shekaru irrin nasa nalson Mandela ko mahatma gandi Allah ya daga Nigeria Allah yatona asirin duk Mai ma musulmai zagon kasa Allah ya sa kayi shugaban kasar nigeria
@HAUWATMBELLO5 ай бұрын
Ameen summa ameen
@isahyusufnajeji73005 ай бұрын
Dan bello masifane inayinka forever
@fatimamuhammad39205 ай бұрын
Don Allah ina kk samu wnn uban bayanan😂😂😂😂
@fatimaMD32835 ай бұрын
Allah ya kara tsare manakai a duk inda kake yatsare gabanka y tsare bayanka , gabas da yamma, kudu da arewa ubangiji yatsare manakai yakara maka karfin gwiwa
@maryammusakallah36515 ай бұрын
Our Hero 😍
@muhammadyahaya5 ай бұрын
Hhhhhh gabade gabade Allah yajazamaika yaqara lafiya Dan bello
@mustaphaabdullahi10635 ай бұрын
Masha Allah megida gaskiya kana mutukar burgeni Allah yabaka shugabancin nigeria ❤
@umarabdullahi99625 ай бұрын
Innalillahi wa'inna illahi raji'un Innalillahi wa'inna illahi raji'un Allah kashi ga tsakaninmu azzaluman shuwagabanni Allah yatsareka yatsare bayanka
@umarmadugu46115 ай бұрын
God bless you dan bello❤❤❤😂😂😂😂😂😂
@Imam-f5b5 ай бұрын
Hhhhhhhh dan bello yazam aljane mai kwakwolo asirin mutanana
@Saikanadi-c5 ай бұрын
Dan bello 🤔anya kai Mutum Ne kuwa🤔 ba aljani ba
@MaryamAlhassan-ju1bq5 ай бұрын
Ga abun kamawa amma suna neman danbello,in sha Allah kafikarfinsu
@AbdilmumumouSarima4 ай бұрын
Dan bello ka Fadi gsky❤❤❤❤
@saifallahabdulkadir88435 ай бұрын
Acigaba da gashi Dr Danbello. عليك الله ما تخلي فيهم واحد🤝🏾
@Sananasdi5 ай бұрын
Allah yakara karemana Kai dr❤❤❤
@فاطمه-ذ1ك5 ай бұрын
Muna gdy sosai Allah yatsareka a duk inda kake ameen wacthing from Saudia arabia from fateema kano
@shamsumusa65105 ай бұрын
Dan bello you are truelly hero.
@buhariibrahim9764 ай бұрын
God bless you dan bello
@samiraaliyu37295 ай бұрын
Allah Ya yawaita mana irinka, Danbello Gaskiya dayace
@abdulhussaini29755 ай бұрын
Gaskiya kaine gwarzon shekara Allah yamaka albarka
@fatimazaraabdulkadir76835 ай бұрын
Dan Bello Allah Kar ya Basu sa'a a kanka
@aliyuzayyanu5 ай бұрын
Innalillahi Wa.inna Ilaihi Rajioon Allah Yakareka Da Kariyarsa Dan Bello
@UmmeeAbubakar-q5l5 ай бұрын
Kai jamaa innalillahi wa inna ilaihirrajuuna hasbinallahu wa niimalwakil kai jamaa ina zaki damu allah ya bimana kadinmmu 😭😭😭
@kabeermumaradamawa37415 ай бұрын
Allah kiyaye mana kai ❤❤❤
@YounoussaAdamou-og3qw5 ай бұрын
Allah ya kareka Dan bello
@gisconsulting88774 ай бұрын
you are doing fine work. kudos..
@aishaibrahim48845 ай бұрын
Kai jamaa 😢😢😢 Allah ya isa
@abubakarabba39195 ай бұрын
Dan bello bakada kyau fada dakai gara fadawa rijiya