ALLAH SHIRYA MUNA XURI,ARMU A KAN TA FARKI MADAIDAICI AMIN
@hafsatshuaib2 жыл бұрын
No better guests for this topic than them, MashaAllah.
@sarahsaeed51522 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@fatimaaminu47572 жыл бұрын
Allah yabamu ikon tarbiyyantar da yayanmu ta hanyan dayadace
@shukuranabdul70082 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya gyara mana tarbiyarmu kema Dan Allah idan kinyi baki a wannan shirin naki ki dinka sauke kafarki yadda bakinki sukayi inaga hakan xaifi tunda tarbiya ake koyarwa kuma respect ne idan anyi manyan baki ki cire wannan glass din sbd mutunta malamai
@sakinadeeni47132 жыл бұрын
Eh to idan kuma medical glass tasa fa
@aliabubakaralidamalibaba9702 жыл бұрын
Shawara mai kyau maganar ka gaskiya ce
@shukuranabdul70082 жыл бұрын
@@sakinadeeni4713 yanxu naji daga gurinki nidai bansaniba gaskia
@Advnture_9ja2 жыл бұрын
Jazakallahu bi khair... Allah ya kara Imani da lafiya Pen Abdul.
@hafsatharunaabdullahi15002 жыл бұрын
So educative 🥰Allah kara cigaba 🙏🏻😻
@abdullahimaryam80242 жыл бұрын
Ameen ameen
@ثانيمعمر2 жыл бұрын
wanan karyane babu inda sabon allah yazamu ado ko mace ko namiji dok daine a wajan allah 💖
@samiraahmad87072 жыл бұрын
Malamata malamah juwairiyya allah y Kara lpy 😍🥰
@نبني-س5ر2 жыл бұрын
Aha nagode Masha allah Allah Ya kara lfy
@aminamusagarba5582 жыл бұрын
my favourite episode so far❤️❤️
@tufailsendirde23982 жыл бұрын
More power on ur elbow my Hero mai SHANU💯
@abdulkareemabdulsalamabashe2 жыл бұрын
Well talk wllhy Allah yakara shiryamu kan tafakin addinin musulunci
@ezekieladekanmi66706 ай бұрын
Ai baiyi ba domin Duk daya ne tsakanin dan na mijin da Yar mece
@HIKAYA24TV2 жыл бұрын
Gaskiya Namiji Da Mace Duka Daya Ne Agurin Tarbiyantarwa Babu Adalaci Acikin Irin Wannan Tinanin Allah yasa Mudace
@halimcyhausagirl53082 жыл бұрын
Yau shigar tayi perfect 100
@amnurradio58592 жыл бұрын
Best episode so far!
@adamusaidu26692 жыл бұрын
Godiya muke allah ya saka da allahaire
@YSaifullahi9 ай бұрын
Madinah Dan Allah kida aure pls
@marindousman95982 жыл бұрын
Muna godiya Kwarai.Allah yasaka muku da alkhairi
@AMIRAFATIMAMIMAM2 жыл бұрын
Alhamdulillah Allah yasaka muku da Alhairi. Allah yasa iyaye su duba su gani
@khaleefa556632 жыл бұрын
Best episode so far and an interesting topic with experience guest
@SalmaaTsadu2 жыл бұрын
The best so far! Enjoyed every bit of it!
@mahamadoumahamadou81072 жыл бұрын
اسلام عليكم ورحمة الله وبركاته ماشاءالله
@politiciandisability54342 жыл бұрын
Allah yasa mudaci
@aliyuabubakartaliya22542 жыл бұрын
Masha Allah 🙏🙏🙏
@Mona_Binyamin2 жыл бұрын
مشاءالله ❤❤❤
@sakinadeeni47132 жыл бұрын
Mlm kayi bayani daidai👍🏾 Nima abin yana damuna yadda ake cewa duk abinda namiji ado ne a gurin Allah kuma fa? Gwanda hausawa su dinga banbancewa maza banda aikata aikin alfasha bafa komai ze aikata dan ya tsira gurin Allah ba
@petithamza73292 жыл бұрын
Allah sarki merci beaucoup 🥰
@ummy_zara2 жыл бұрын
Jazakallah khair
@shamwilulawan11972 жыл бұрын
Fatan alkhairi Madina.
@AhamedAlhajimodu2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@fatimaabdullahi24822 жыл бұрын
Masha allah
@Suu_maah2 жыл бұрын
Masha Allah ❤
@harunayunusa13792 жыл бұрын
Allah yaƙara ɗaukaka
@abdullahyahy2 жыл бұрын
OMG! What a rhetorical question.
@Jamieel_mj2 жыл бұрын
God bless BBCHAUSA, MADINA_MAISHANU, and all the crew members✨🙏
@adamamuhammadbukar98832 жыл бұрын
This topic 🔥
@halimcyhausagirl53082 жыл бұрын
Why Halima Sale ta dena video
@habibamuhammad96462 жыл бұрын
Allah yasa mu dace
@ismailbabaaliyu58902 жыл бұрын
Yanzu ilimi yake dayawa kubashi da albarka, dakuma ilimi kadan anma me albarka, on the other hand the new system of education we have contributed a lots in destroying our tarbiya. Malami duty sa bawai koyarwa bane , yana koyarwa kuma yana duba tarbiya dalibansa, indai basuyi daidai ba yagyara musu . But yanzu malamai koyarwa ne kawai nasu