Wai dama har ynzu akwai mata en boko masu simple life, suke da addini kuma suke so calm? Gaskiya Rukayya ta burge ni matuka. Allah SWT Yayi mk albarka Ya kawo mk miji nagari.
@zainabauwal98322 жыл бұрын
Gaskiya kwalliya ba aibu matsala daya yawa takeyi Allah yasa mudace
@mahadiyakubu28122 жыл бұрын
Gaskiya Ni wannan kwalliya ta zamani bata burge Ni musamman wannan wacce har sai mace takoma kamar biri
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Hahahahahaha Ya faru da abokinah, Can angoh yake cewa ina Amarya tana cewa ana nan bai gane ta bah, kwalliya kenan fah
@abubakaryakubu91312 жыл бұрын
Ruqayya Allah ya kara basira dogaro da kwalliya ba shike sa cikar kyaw ba tsaftan jiki da kulada jiki ne best sannan kina kan dai dai Yana Hana yan Mata sallah basason su wanke fuskarsu saboda sunyi kwalliyan sun kashe kudi
@lawalmuhd33942 жыл бұрын
Wlh bazan taba yarda matata tayi irin wannan kwalliyarba insha allah sabida bana qaunar wannan kwalliyar bbc muna godiya allah ya qara basira kuchigaba da fadakar damu ameen summa ameen❤
@moustaphatsalha Жыл бұрын
Good Roukaiyya ina son mata kaman ki in Allah ya bani
@tsintsiyyamedia99182 жыл бұрын
Ruqayya is soo calm and beautiful without makeup wallahi. Mu irin su Ruqayya ma mu ke nema mu auraaaaaa... Mungode sosai🙏🙏 🥰❣️
@marindousman95982 жыл бұрын
Mude Yan team din Rukayya ne don nikam bantabayin kwalliyan nanba Kuma insha Allah bazan tabayiba
@6terswati.3272 жыл бұрын
Nima dai kwalliya ko nayi niyya inayi zanga nayi munu
@bashirlawali11152 жыл бұрын
Gaskiya Ni mutun ne meson macce me kwalliya yar kwalisa, Amma I totally agreed with Rukayya and thanks for your advice
@musausman37122 жыл бұрын
Rukayya mungode sosai, baiwar Allah saliha
@ggvgg88892 жыл бұрын
Masha Allah Gaskiya ruqayyat munatare dake
@nuhulawan31962 жыл бұрын
Karin Gashin kai Dana ido Haramunne a musulunci. Allah ya ganar damu ya shiyar da masu yi yasa su gane cewa ba daidai bane 🙏.
@harisumuhammad66232 жыл бұрын
Dai dai ne mutum yadda da halittar da Allah yayi mishi..
@ummiabbo9902 жыл бұрын
Ma Sha Allah,Ina goyon bayanki malama rukayya👍👍👍😄
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
Gaskiya ni kam Inason wannan Badariya , please BBC HAUSA idan Madina Maishanu su cigaba da shirin tare. 🙏🙏🙏🙏
@babakuramodu42402 жыл бұрын
Gaskiya nima banason kolliya Rukkaya
@بنتحسن-ي8ص2 жыл бұрын
Gaskiya tana burgeni Ajikin fuskar wata Amma ba'a fuskata ba
@ayishatabbas24022 жыл бұрын
Rukaiyya Mungode sosai 🥰❣️
@halimamuhammed84772 жыл бұрын
Gaskiya ina bayan rukayya bon a ganina yaudarane inamuku fatan alkhairi
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Kadan ya rage a yau dareni fah nace mu hadu ba kwalliya tace A'ah
@halimamuhammed84772 жыл бұрын
😀😀 hhhhh katsalake rijiya ta bayakenan
@nusaibatnusy62352 жыл бұрын
Masha Allah mukam munasan kwalliya alhamdulillah mace ai yar kwalliya ce kawaidai anacika Abun
Ni wallahi ko 1k ba zan iya biya Amin kwalliya ba🥱 Gara in yi amfani da kuɗin akan abin da zan daɗe ina amfani dashi, ba kwalliyar da zan wanke cikin ɗan lokaci ba, saboda haka anan dai ina tare da Rukayya 💯
@NAZIRUDANRIMI2 жыл бұрын
Nima ina tare dake yar uwaa
@abdalla3tv8542 жыл бұрын
Wanan hakae libabatu i dankin nagara jikin ki nasa torare wanan ma ya i sa Base kin fata kudin nofin ki ba
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Hahahahahahah Wannan Salon maneji kenan fah,
@lubabatuauta45092 жыл бұрын
@@abdalla3tv854 Wallahi kuwa shi ne zancen gaskiya
@lubabatuauta45092 жыл бұрын
@@ahmadsuperlifestc3039 a'a fa
@maryammusabala4652 жыл бұрын
Big sis yaya zee may Allah continue to bless your way ameen am always proud of you
@adamilyasadam86622 жыл бұрын
Gaskiya aunty badariyya muryar ki akwai mugun dadi na rantse
@nuraddeenannurr8432 жыл бұрын
Kai amman malama rukayyah allah kara miki basira allah yabada miji nagari allah yasa karamiki kyau sosai
@hassanamuhammad92862 жыл бұрын
Masha Allah
@bintugonimustapha58812 жыл бұрын
Ruqayyah koda kyau ahada da wanka🤩
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Sured
@tajuddeengwadabe86982 жыл бұрын
kyauwu na fuskarki ba hoda ... In ji Shaba
@mandegandi30682 жыл бұрын
Ruqayya is soo calm
@mandegandi30682 жыл бұрын
Badariyya gwana ce. Kwarewar harshe, ba tuntube ko kirisss... gwanancewa a harkar jaridar... Kaii.. Allah ya biya ki
@ibrahim56442 жыл бұрын
Gaskiyakuma nimabansan kwalliya miyawa
@malamaminukano14982 жыл бұрын
Assalamualaikum Masha'allah malama Rukayya Allah Ya Saka Miki Da Alkhairi, Allah Ya Baki Miji Nagari Mai Tsoran Allah, Wallahi Kin Burgeni Sosai Ni A Tunani Baza'a Samu Mace 'Yar Boko Mai Hankali Da Addini Ba Wacce Tasan Me ne Rayuwa ba, from Egypt 🇪🇬
@yusufmuhammad7782 жыл бұрын
Assalama aleikum BBC hausa. Gaskiya ni nafi son macenda baatayin kwalliyar zamani saboda tafi kyau ahakan. Natural beauty kawai,musamman idan black beauty ce!
@fatimaahmad61822 жыл бұрын
Mace seda gayu da kwalliya wlhi ba namijin da bayasan gayu
Gaskiya nikaina nafuso nagamace ba kwalliya sabida sunfi kyau ahalka
@bigdreamchannel62322 жыл бұрын
The makeup lady#zainab much be inven... in my weeding day for my beautiful🧕 wife to be, #makeup is good🔥
@khalidmusaalikhalidmusa39792 жыл бұрын
Nifa wlh natsuwar YarinNyar nan ya burgeni, Allah yasa mudace, amma ni dai bana son wannan kwalliyar gaskiyah nafison mace a haka,
@khadijahmuhammad71492 жыл бұрын
Gaskiya nima dai a tsarina babu tsarin make-up din nan.
@ishaqishaqadam92622 жыл бұрын
Duk sunyi kokari..... amma Rukayya tayi maganar hankali sosai, inama Mata su dauki maganarta.
@abdalla3tv8542 жыл бұрын
Kaskiya Badari ya nima bata burgeni 👸👑💍💄⚠❗🚫❌🚷
@halimcyhausagirl53082 жыл бұрын
Why?
@muhammadabdulrahmanlawan24352 жыл бұрын
Interesting topic
@fatymatsofo_2 жыл бұрын
Gaskiya rukkaya ta fada. Excess makeup reduces one's self-esteem!
@sunnahsakinshaallah25542 жыл бұрын
Hmmm kwalliyar da baruwanka da sallah
@zainabmuhammed95132 жыл бұрын
Masha'Allah tibarikallah Allah yabasu zaman lfy nima saurayina a Instagram nahadu dashi dan gasar Germany
@NAZIRUDANRIMI2 жыл бұрын
Mu daman bamason wata kwalliyaa, Balle mu kashe kudi
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Eh manah Commarade ne kai ai
@khadijahmuhammad71492 жыл бұрын
Kuma Ni a fahimtata ba dole sai mace ta kasance cikin make-up koda yaushe ba. Idan mace ta gyara jikinta ta iya tsafta da dressing kamar yafi Wannan make-up din. To muna muku fatan Alkhairi BBC Hausa.
@abdalla3tv8542 жыл бұрын
Wanan hakae kadijah inde mace takasan ce cikin safta tan kara fosta to yafi taje ta Bata lokacinta da kudin ta 🎇🌃
@bachamahamedali45242 жыл бұрын
Slm gaskia ni banasan irin kolliyan yanzu se kaga mace kamar alljana wly
@munzaliharunaabubakar92782 жыл бұрын
Mun fi son masu kwalliya gsky
@hafeezanix48472 жыл бұрын
Nide yanzu kuduba kugani Da ita rukaiya da ita me Kwalliya wayafi kiyaou nide nace rky
@bachamahamedali45242 жыл бұрын
rukaiya tafita wly je l'aime nitamin ma
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Rukayya manah
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Kada ka yarda ka aureta Har sai kun haduh ba kwalliya Shawara ceh
@marindousman95982 жыл бұрын
Yaudara kam bakam bane wallahi
@yusifshuaibu902 жыл бұрын
Wai Kam saiyaushe Madina Dahiru Maishanu zata dawo bakin aikine
@idrisabdullahi84182 жыл бұрын
Gaskiya ni na tsani irin wannan makeup da akeyi na zamani, domin mata sukan canza kamannin su gaba daya wanda idan ka ganta da makeup bazaka iya ganeta ba bayan ta wanke makeup din
@junaidmusajili75092 жыл бұрын
Ina tare da rukayya
@kabiruabdullahianka50682 жыл бұрын
Ninayarda da ra'ayin rukayya
@creativityenthusiast2 жыл бұрын
Mahangar zamani kun hago da zafi wannan karan😂
@chaiboubnhassanechaiboubnh76832 жыл бұрын
Badarriya tijani kalarawi gaisuwa mai yawa da fatan alheri
@sulmankuwait22782 жыл бұрын
😳😳🤪🤪🤪
@mustaphamustaphasalisu54032 жыл бұрын
A taqai ce dai wahalace inkayi bakai ba nutsuwa sai kana cikin sanyi kuma ko yanzu wannan wacce batayi sai tafiki kasuwa domin yanzu maza sun gane duk bulace
@nuraddeenannurr8432 жыл бұрын
Malama zainab kema allah yakawo kasuwa yakawo miji nagari dai dukkanku
@aliyuyahayamansur52892 жыл бұрын
Slm ai mace yar kwalliya ce
@aliyuyahayamansur52892 жыл бұрын
Amma fa irin wannan gaskiya yana jawo matsala saboda wata tafi kyau da kwalliya kinga inba kwalliya ansamu matsala
@aliyuyahayamansur52892 жыл бұрын
Masha Allah
@abubakarabusalama21422 жыл бұрын
Kai yariyanan
@hadhadi7222 жыл бұрын
👍👍👍👍👍👍
@yusufaboubakar23012 жыл бұрын
Hai a yanzuma haka kunsan rukaiya tafi kyu
@asmaumsanee79092 жыл бұрын
Ina bayan Rukayya
@khairunnisa3152 жыл бұрын
Ai ni ina tare da ra'ayin rukayya Sam wannan kwalliya ta zamani ba ta min ko kyauta ma za a min banso balle da kudi
@nastourbanas56292 жыл бұрын
Mata yan kwalliya,ne
@bangix1one4952 жыл бұрын
Am mudama bamason kwalliya koh dan Mu adana Kudin mu
@abubakarjaafar26382 жыл бұрын
Gaskia yawancin Mata idan basuyi kwallia ba wlh sunfi kyau. Ni dai Kam nafison mace ba kwallia ko kadan
@mamunamuhd52072 жыл бұрын
nemade wannan kwalaiyan bata bargine wlh
@yusufahmed31172 жыл бұрын
Nidai gaskiya mace mai yin makeup 💄 bata burgeni nafison mai yin normal kwalloya babu karin gishiri
@ahmadsuperlifestc30392 жыл бұрын
Hahahahaah
@idrissmuhammadmele4292 жыл бұрын
Ay koh yanxu ita rukayyah da tazo babu kwalliyyah a fuskarta tafi mai kwalliyan nan kyau da kyan kallo dan haka ni ina tareda ra'ayin rukayyah
@gahlibata86912 жыл бұрын
hhh inama ahce muma maza haka muke kulliya da munfi mata
@magajikwaya29592 жыл бұрын
Nima,banaso kwanliya
@nafisatabdullahiibrahim27122 жыл бұрын
mai kw baya ado
@zakiyyasulaiman68702 жыл бұрын
Hmm anzu wajen nidai inason kwalliya amma simple makeup kuma bakoda yausheba amma kuma mijina kullum yana fadamin idan babu kwalliya nafi kyau
@lawaltsoho71582 жыл бұрын
Ni namiji ne, ko kadan banason makeup, banason mace mai makeup. Bazan auri mace mai makeup ba.
@muhammadtukur66222 жыл бұрын
Natural Beauty Matters. But Partial Make Up.
@idrissmuhammadmele4292 жыл бұрын
To me nidai gaskiya kwalliyyah bata dameni ba a matsayina na namiji nafiso naga mace a yadda take without makeup
@mandegandi30682 жыл бұрын
Amma da na so a ce an dauko wata kwararriya akan sinadirai don su fadi illa ko rashin haka akan fuskar mutane... Don kuwa tabbas akwai
@abubakaradam51832 жыл бұрын
Nima nafi ganin kyaun matata babu make up
@nusaibatnusy62352 жыл бұрын
Uhmm Wallahi mata akwai karya duk yawanci masu cewarnan basaso dinnan karya SUKE nabude group na mek up Wallahi baiyi 2 day ba akacikashi Amma ku Dan karya kunce bakwaso yen yen yen Kuma maza duk karya kuke cikin kaso 90 na maza sunan mace yar kwalisa
@kalyboi57502 жыл бұрын
Malama normal kwalliyah muke so
@zainabmusagarba15592 жыл бұрын
Inkinji mace nakushe abu toh baya mata kyau ne,walau yana fitar mata da kuraje ko yana sata xufa ko gaba daya intayi baya mata kyau.nafi 3 yrs banyi ko casual makeup ba,kawai dai kar ayi ya wuce gona da iri,apart from that make up is not bad
@Muhammedyahaya-yj4sk8 ай бұрын
Anawa ra,ayin ni nafisan kwaliya ordinary ba make up ba
@halimcyhausagirl53082 жыл бұрын
Yan iya a BBC hausan ma sesun yi English 😭
@kalyboi57502 жыл бұрын
Colonial mentality hk abun yk
@Ammoonhashim2 жыл бұрын
Ni kaina akwai wata kawarmu kullun cikin kwalliya take ranar tamakara batasamu tayi kwalliya ba zuwanta keda wuya kowa sai da Yayi mamaki yanda tasanja tayi baki