Mashaallah tabbatar maganar da momoh yayi tana da fa'ida Shima Ciroki ya burgeni ganin yanda ya ringa yin sana'a a lokacin da ya samu Kansa a wani Hali duk da cewa jarumi ne Wanda duniya ta sani amma Bai damu da Hakan ba yaci gaba da sana'ar
@ZaharaddeenNGarba4 ай бұрын
Madina sannu da kokarin wayar da kan matasan arewa ta shirin mahangar zamani 🤝🙏
@marymchcn40664 ай бұрын
chiroki andade ana film masha allah 🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
@MamanKadija-kl5yj4 ай бұрын
MashaAllah WOW ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@algoniaboubakar2933 ай бұрын
صلوا على النبي الكريم
@rashidaadam94224 ай бұрын
First to comment Maa Shaa Allah Allah ya sawwaka muna baaki daya
@CittuMon-rx1kw3 ай бұрын
ماشاء الله ❤ ❤
@MahammaduGidado4 ай бұрын
Masha Allah Allah ya banike ama tar aure Dan najidadin ganinki sosai
@abubakarusmanabubakar20634 ай бұрын
Malan muhammad matar aure ce
@muneerouthman11624 ай бұрын
Masha Allah momo yafadi gaskiya wllh
@BA_SO_BA_NE4 ай бұрын
Ki riƙa gayyato marubutan Hausa mana like Ibrahim Birniwa da Yakubu M Kumo da Jamila Tanko da Abdul'aziz Sani Madakin Gini da Rahama Abdulmajid etc but firar tasu tafi tafiya kan rubutu da yadda aka yi su zama marubuta da nasarorin su da kalubalensu da shawarwarin su zuwa ga sabbin marubuta.
@AlhassanIsah-rx9cz4 ай бұрын
That'is good thanks you so much
@mustaphasaeed62294 ай бұрын
Kannywood opportunity ne na bunkasa Arewa amma sun gamu da matsaloli iri-iri. Ina fata za'a samu mutane da zasu cirowa masana'antan kitse a wuta. Allah yayi jagora.
@@mustaphasaeed6229Kaji Masu raba wuta da Aljanna😟 Wallahi tallahi Babu abinda yafi zaman lapia ga musulmi dayawuce yadena shishshigi a lamarin ubangiji🤔 Akan irin wainnan comments se ka tsinci kanka a inda bakayi zato ba. Yakamata a kiyaye