Mahangar Zamani: Wadanne abubuwa ya kamata ma'aurata su fahimta game da juna kafin aure? - BBC Hausa

  Рет қаралды 20,462

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Жыл бұрын

Shirin Mahangar Zamani na wannan makon ya yi duba kan abubuwan da ya kamata wadanda za su yi aure su fahimta game da junansu ya yin da ake zance da neman auren.

Пікірлер: 36
@user-df1zv9qp4d
@user-df1zv9qp4d Жыл бұрын
Allah ys yan Arewa mugane amma shirin yyi maana
@user-yb7zf5bv8l
@user-yb7zf5bv8l 5 ай бұрын
Masha Allah a wane Gari ne akeyi ❤
@user-ul2tr9rr3q
@user-ul2tr9rr3q Жыл бұрын
Ma sha Allah naji dadin shirin nan sosai
@aminusulaimangama1754
@aminusulaimangama1754 Жыл бұрын
Masha Allah jazakallahu khairan 🙏 daga Kuwait 🇰🇼
@rashidaadam9422
@rashidaadam9422 Жыл бұрын
Masha Allah
@shawalmohammed1484
@shawalmohammed1484 Жыл бұрын
MashaAllah
@musadeeqdanafricahassannad639
@musadeeqdanafricahassannad639 Жыл бұрын
Wow Gaskiya naji dadin shirin nan
@muhammadyusuf3979
@muhammadyusuf3979 Жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@faridausmanahmed8444
@faridausmanahmed8444 Жыл бұрын
Gsky we are greatful da wannan hira
@usmanadamu2333
@usmanadamu2333 Жыл бұрын
Masha allah
@user-hh5du4du7h
@user-hh5du4du7h 7 ай бұрын
Pls want to reach malama
@musasabiu5103
@musasabiu5103 Жыл бұрын
Allah yasa mudace
@nanakhadijatusman9019
@nanakhadijatusman9019 Жыл бұрын
Masha Allah jazakumllah ❤️🌹
@rabiatuabdullah6267
@rabiatuabdullah6267 5 ай бұрын
Inaso contact dinku
@jwa_sul
@jwa_sul Жыл бұрын
❤❤❤
@ibrahimironzaki
@ibrahimironzaki Жыл бұрын
Assalamu alaikum
@maimusgaje6638
@maimusgaje6638 Жыл бұрын
Masha Allah,,gaskiya naji dadin wannan shirin sosai,,Allah yayi jagora.
@anasmohd9477
@anasmohd9477 Жыл бұрын
muna godiya
@kakkakitv5000
@kakkakitv5000 Жыл бұрын
Gaskiyane ya kamata ace kunada office a yawancin jahohin arewa dan muna zuwa sabida karuwar kai da kai
@Fatmahnnja
@Fatmahnnja Жыл бұрын
Ina maku fatan alheri allah ya saka maku da alheri daga fatima niger
@saniahmed8789
@saniahmed8789 Жыл бұрын
Don Allah ta Yaya zan sami wannan malama maryam
@zulkifilsalisu9111
@zulkifilsalisu9111 Жыл бұрын
Zaban wannan maudu'i yayi dai dai munafata wadanda za'akeyi dansu zasu amfana da wannan maudu'i
@mohdgoje
@mohdgoje Жыл бұрын
Amisali idan irin wadanda basa magana fa misali innamiki laifi bakya sanardani haka idan abin farin ciki ne banagane wa atakaice dai irin mata shiu shiu din nanne
@saiduabdullahidamaturu9787
@saiduabdullahidamaturu9787 Жыл бұрын
Haƙiƙa wannan shiri ba akeyi domin faɗakar da masu niyyar aure zai taimaka kwarai da gaske wajen hana lalacewar aure, muna fata al'ummarmu na arewa zasu riƙa ziyartar ire-iren wannan cibiyoyi domin samun ilimi akan yadda zasu gudanar da rayuwarsu ta aure.
@abubakarbello4517
@abubakarbello4517 Жыл бұрын
Shirin yayi kwau Kuma an tattauna akan abubuwan da yake faruwa a cikin wannan zamani
@zulkifilsalisu9111
@zulkifilsalisu9111 Жыл бұрын
Fahimta juna tasakanin juna shine hanya da zata kawo karshen matsalolin ma'aurata bayan aure
@salehidrissmahamat377
@salehidrissmahamat377 Жыл бұрын
Haka yake
@Fatmahnnja
@Fatmahnnja Жыл бұрын
Da allah BCC haussa ina so kugani wanan matar mai koyar classe na aure
@shamsuddeenshehu9610
@shamsuddeenshehu9610 Жыл бұрын
HAJIYA ME MAGANAR HAKURI HAKURI wannan maganar taki gaskiya da biyu: abnda na fahimta kinaso ki Kare kanki ne ta fskar BAYYANA cewar hakuri yanada limit, Kinaso ki Kare kanki ta fskar limit din hakurin ne yasa Aurenki ya Sami matsala. HAKURI! HAKURI!! HAKURI!!! uzuri be kar6u ba.
@user-df1zv9qp4d
@user-df1zv9qp4d Жыл бұрын
Ya karbu... Ko a addini b komai ake hakuri akai ba... Sbd kowannen su ynd yanci
@shamseyaoman1882
@shamseyaoman1882 Жыл бұрын
Kai na mijine bazaka gane ba wlh ko ni abun da take fada y faru dani wlh haquri yana da limit domin wani haqurin cutar wane
@rukayyaisiyaku3076
@rukayyaisiyaku3076 Жыл бұрын
Gaskiya dai dayache inkayadda
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 Жыл бұрын
Masha Allah
@shawalmohammed1484
@shawalmohammed1484 Жыл бұрын
MashaAllah
@zulkifilsalisu9111
@zulkifilsalisu9111 Жыл бұрын
Zaban wannan maudu'i yayi dai dai munafata wadanda za'akeyi dansu zasu amfana da wannan maudu'i
@iiii8286
@iiii8286 Жыл бұрын
Masha Allah
Mahangar Zamani Kan Kishin Yankin Arewa Tare Da Madina Maishanu
30:01
BBC News Hausa
Рет қаралды 38 М.
Ну Лилит))) прода в онк: завидные котики
00:51
Osman Kalyoncu Sonu Üzücü Saddest Videos Dream Engine 118 #shorts
00:30
I Need Your Help..
00:33
Stokes Twins
Рет қаралды 89 МЛН
'I Don't See The Possibility' Ex Reps Member Rules Out Atiku, Obi Alliance
21:24
Mahangar Zamani kan soyayya da samari ko dattijai
24:30
BBC News Hausa
Рет қаралды 14 М.
Mahangar Zamani kan zama da uwar miji - BBC News Hausa
27:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 28 М.
Dalilin da ya sa na bar jam'iyyar PDP - Ibrahim Shema
11:15
BBC News Hausa
Рет қаралды 10 М.
APC ba su iya mulki ba - Atiku Abubakar
24:56
BBC News Hausa
Рет қаралды 13 М.
Mahangar Zamani Kan Yawan Mace-macen Aure Tare Da Madina Maishanu
28:07
Mahangar Zamani Kan Abubuwan Da Ke Janyo Ce-ce Ku-ce Kan Lefe
26:47
BBC News Hausa
Рет қаралды 24 М.
Mahangar Zamani Kan Manyan 'Yan Takarar Shugabancin Najeriya
1:00:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
Ну Лилит))) прода в онк: завидные котики
00:51