Allah ya qara kiyayewa. Madina rufe jikinki domin Allah
@malimaallahyabadaladakfjsj91692 жыл бұрын
Gaskiya muyi kewarki sosai antyna
@baffaalhassangundutse27352 жыл бұрын
Barka da dawowa Hajiya Madina. Munyi kewarki sosai, you are highly welcome back
@__emsu2 жыл бұрын
He is still traumatized you can see it in his eyes and hear it in his words ,he is so careful with his words..Allah ya kara kiyayewa
@muhammadmaigari3092 жыл бұрын
Hajiya tun diga kika tafi nakama kewa sannun ki da dawowa i miss U siter
@Derta4362 жыл бұрын
Masha Allah Madina barkanki da zuwa muyi ķewarki sasai
@shamsudeenummar21422 жыл бұрын
Allah she kawo mana dauki
@optimism-personified2 жыл бұрын
Gaskiya ka yi kokari da ka zama mai mayar da al'amari ga Allah. Allah ya bada ladar jarabawa. Allah ya tsare gaba. Allah ya bamu zaman lafiya.
@okachahamiss49262 жыл бұрын
Welcome back madina
@SalmaaTsadu2 жыл бұрын
Subhanallah!! This is so sad ! Ya Allah.. Allah ya dadda karemu gabaki daya!😭💔💔
@faiqayahya92102 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@tsayabumukutar95122 жыл бұрын
Gaskiya ne mal.madina munyi kewarki sosai wlh Allah
@aishamusagmb27922 жыл бұрын
Allah sarki
@chaiboubnhassanechaiboubnh76832 жыл бұрын
Slm madina dahiru mai shanu gaisuwa mai yawa da fatan alheri barka da dawowa a isar men da gaisuwa mai yawa zuwa ga badarriya tijani kalarawi ina yinku bbc hausa
@NazifinaRabiura2 жыл бұрын
Dannah Hajiya kirufe jikinki 😏😏
@kbmamankb31472 жыл бұрын
Allah karmu bakidaya
@muhammadyusuf39792 жыл бұрын
Your welcome Madinah
@muhammadmarikangama48632 жыл бұрын
♥️♥️♥️💯💯💯🥰🥰🥰
@adammustapha12912 жыл бұрын
Yana da kayu a *dunga kiyaye ka'idojin harshenmu na Hausa, "Mental Health", Kidnapping duk basu da kishiyoyinsu a Hausa ne?
@abubakarsani27802 жыл бұрын
Welcome Madina munyi kewarki sosai
@aichahassan43942 жыл бұрын
You are addressing a topical issue. Unfortunately, the guest doesn't talk about his trauma, preferring to talk about God...which is fine. But we know it's not just that.
@ismaelfoullo20662 жыл бұрын
ka war
@abdulfatahameerashehu29712 жыл бұрын
Akwai waensu celebrity wainda basusan darajan mutaneh bah natafah haduwa da wata a social media, naga alaman Tana dauke da juna biyu namata fatan Allah yaraba su lapia kawai ban ankarabah ita wanan mata tafara zagina 😢Kash Naceh tunaninah ke musulmaceh shiyasa namaki fatan Allah ya rabaku lapia Ashe u re Christian 😅 don Allah ku dinga wayar da kanku a wajen mutaneh fa, zaka iya mutuwa at any time kayima wani aibanci ya fada wa dunia wanan Mara mutuncin neh tarasu …
@mammasanimammasani44092 жыл бұрын
wonan kidnapping dake à kasar ku Nigéria saboda dan ayi magudi zabe