Yadda Zaka Dawo Da Chatting Din Whatsapp Daya Goge ko Ka Sake Sabuwar Waya

  Рет қаралды 23,836

Mahdy Tech

Mahdy Tech

Күн бұрын

Пікірлер: 52
@Yahayabinmustapha
@Yahayabinmustapha 4 күн бұрын
Masha Allah muna godiya ogah Allah yakara daukaka da lapiya
@sulaimanusman4109
@sulaimanusman4109 2 жыл бұрын
Videon ka na burgeni ta yadda idan kana bayani akan Abu kake Yi Masa mark, ma,ana kake zagaye shi yadda kowa zai Gane ba kmr wasu channel din ba, domin wani Bai iya karatu ba Amma idan ka zagaye abnda kake bayani akansa dole zai Gane, kana iya kokarinka wajen yin bayani Kuma na tabbta kowa naganewa, shysa nai Maka subscribe, Allah yakara basira
@musasani2656
@musasani2656 2 жыл бұрын
Aslm,Dan Allah idan kuma mutum ya chanja waya Amma kuma baiyi wannan setting din backup din ba.Don Allah tayaya zai dawo da chats din daya rasa daga tsohuwar wayarsa ? Don Allah a taimaka min akwai important abubuwanda nake da matuqar bukatarsu ngd
@saadatumuhammad3525
@saadatumuhammad3525 8 ай бұрын
Gaskiya mungode sosai wlh
@abbasmuhammadauwal7564
@abbasmuhammadauwal7564 10 ай бұрын
Ina da mata ko 'ya amma in suna chatting sunayi suna gogewa shin akwai yadda zanyi in dawo dashi bayan sun goge?
@harunasanimusa2640
@harunasanimusa2640 4 жыл бұрын
Slm yy zaka kare KZbin dinka dg vidiyoyin Batsa Al_Mahdiy
@amadouboukar2083
@amadouboukar2083 3 жыл бұрын
Allah yakarabasiea🤲
@gwarzocommunicationtvabuja
@gwarzocommunicationtvabuja 3 жыл бұрын
Aslm na manta nayi skipping dana sake yin backing up na dawo zan yi restore sai suke nuna min iya na satin daya wuce banda watannin baya help pls
@LAwALilsa3885
@LAwALilsa3885 Жыл бұрын
Assalamu alaikum barka dayau mahadi
@ibrahimhamidanibrahim4051
@ibrahimhamidanibrahim4051 3 жыл бұрын
Mungude
@nuraabubakar1036
@nuraabubakar1036 Жыл бұрын
Slm dan uwa idan bakayi backup ba fa zaka iya maido da chat history da gallery?
@zidaneyahyacr7550
@zidaneyahyacr7550 4 жыл бұрын
Aslm oga mahady duk ydd kafadi amma sedai ni nawa whpp din yaki shigamin gun email din bale ma naseta shi bansan ko me matsalanba
@saadbamalliasmau8417
@saadbamalliasmau8417 4 жыл бұрын
as salam alaikum toh misali ka maida kan sabon wayan harya kai karshe a restore din kawai se network ya yanke kayi canceled nasa se ya bata tohm yaxakayi ka dawo dasu kuma 👏
@mahamadmamane2634
@mahamadmamane2634 3 жыл бұрын
Yayi masha allah
@webwne2062
@webwne2062 Жыл бұрын
Dan Allah yazanyi nadawo da wata number da akayimin magana da ita kuma narasata
@bsidubaiislamicmedicinesto8391
@bsidubaiislamicmedicinesto8391 10 ай бұрын
Assalamu Alaikum muna godia kwarai da gaske Amman idan kuma mutum ya kanta password dinsa ya zaiyi ?
@khalidmohammadisah2885
@khalidmohammadisah2885 4 жыл бұрын
Masha Allah wlh mun sosai
@khadijahmuhammad7589
@khadijahmuhammad7589 3 жыл бұрын
Please Naga yanzu Ana yin wani Abu Akwai Wanda muke chatting da shi Amma idan Yana online bana ganinsa sai dai Inga message din sa Kuma Idan na Kuma tura wani zanga ya karanta Amma bazai ganshi a online please ya ake yin hakan
@UmmuIrham2024
@UmmuIrham2024 26 күн бұрын
Ki shiga SETTINGS,saiki shiga PRIVACY,zakiga LAST SEEN AND ONLINE, to saiki Danna NOBODY❤to babu wanda zaina ganinki a online in sha Allah
@HafsatYusuf-dr3kw
@HafsatYusuf-dr3kw 3 ай бұрын
Niyadda zandawo da numbers Dina danayi seving kan Whatsapp dina
@muhammadthameen2360
@muhammadthameen2360 4 жыл бұрын
Aslm nayi yana Samin unable to connect
@UmmuIrham2024
@UmmuIrham2024 26 күн бұрын
Don Allah Dan uwa ta yaya zanyi na dawo da chat ɗin na? Na dawo da number daya wayata maana whatsapp biyu da number daya to shine kuma naga gaba daya chat ɗin na suki buduwa😢 Don girma ka bani amsa
@عيشههوساوي-ث9ل
@عيشههوساوي-ث9ل 4 жыл бұрын
Dan Allah inna so numbers dina suda wo yaznayi
@ashpacashpac9529
@ashpacashpac9529 4 жыл бұрын
Tom idan Kuma mutum kafin yayi hakan wayar tashi ta bata,xai dawo kuma?
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Eh idan kayi haka ko wayarka ta bata idan kayi sabuwa zai tambayeka restore zai dawo a sabuwar
@ashpacashpac9529
@ashpacashpac9529 4 жыл бұрын
wlh jiya Naga an goge min WhatsApp dina Kuma nayi abinda kace Amma baiyi ba,Amma da bantaba yin back up diba sai ynx da Dana bude nayi Kuma baiyiba
@ashpacashpac9529
@ashpacashpac9529 4 жыл бұрын
dan allah ynx yaxanyi yadawo
@hafsatahmad7314
@hafsatahmad7314 2 жыл бұрын
Ninayi yakiyi Dan Allah ka ban numberka
@salamainuwa1545
@salamainuwa1545 4 жыл бұрын
Yaya zanyi setting group din ya dowo dan na iya remove
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Idan kayi remove bazai dawo b
@habibuagent9558
@habibuagent9558 4 жыл бұрын
Allah yasaka alkairi
@sirajibamida2534
@sirajibamida2534 3 жыл бұрын
Aslm Amadou ne da ga libiya munagodiya
@achuwa942
@achuwa942 2 жыл бұрын
Ko gb ne
@metmikumii1219
@metmikumii1219 4 жыл бұрын
Thanks
@usmanebaba
@usmanebaba Жыл бұрын
inda tanbayya inbadamowa
@darulhadithtamasketv
@darulhadithtamasketv 4 жыл бұрын
Assalamu alaikum mahady Inason kanunamin yadda ake saka Photos a Google
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Nan gava zan koyar
@darulhadithtamasketv
@darulhadithtamasketv 4 жыл бұрын
@@MahdyTech ok tau Allah yanuna muna lokaci
@yusufaibira364
@yusufaibira364 3 жыл бұрын
Yakake
@joyboyiidris3762
@joyboyiidris3762 4 жыл бұрын
Slm ni fa nawa yaki yi, ina amfani da WhatsApp 3g ne
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Gaskia wannan bazaiyi ba
@salamainuwa1545
@salamainuwa1545 4 жыл бұрын
Pls wayata whaapp na group.baya remove ne
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Idan kana amfani da whasapp gb ka koma amfani da nrml whtsapp zaiyi
@madinak7547
@madinak7547 4 жыл бұрын
mungode sosai
@ashirumbardakoyetv1547
@ashirumbardakoyetv1547 4 жыл бұрын
Yayi kyau gaskiya
@kamalbaidu5347
@kamalbaidu5347 2 жыл бұрын
Ina link din
@MahdyTech
@MahdyTech 2 жыл бұрын
Ka duba discription
@ibrahimyaro202
@ibrahimyaro202 3 жыл бұрын
Thanks
Yanda Zaka Dawo Da Lambarka Idan Ta Daina Yin Whatsapp
12:45
Mahdy Tech
Рет қаралды 59 М.
Bude Whatsapp Da Lambar America (Sabuwar Hanya)
21:12
Mahdy Tech
Рет қаралды 28 М.
Каха и лужа  #непосредственнокаха
00:15
快乐总是短暂的!😂 #搞笑夫妻 #爱美食爱生活 #搞笑达人
00:14
朱大帅and依美姐
Рет қаралды 11 МЛН
The IMPOSSIBLE Puzzle..
00:55
Stokes Twins
Рет қаралды 153 МЛН
The Singing Challenge #joker #Harriet Quinn
00:35
佐助与鸣人
Рет қаралды 40 МЛН
Yanda ake cirewa kowace waya security  (Android)
10:32
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 264 М.
yadda zaka karawa wayarka karfin network daga 4G to 5G
11:25
Hausa Internet Technology
Рет қаралды 1,9 М.
Applications masu matukar muhimmanci ba kowa ne ya sansu ba
14:31
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 18 М.
Yadda Zaka Kara Saurin Network a Wayarka (Internet)
10:08
Mahdy Tech
Рет қаралды 21 М.
Yanda ZakaYi chat dinka karsu goge ko ka canja whatsapp.
7:46
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 82 М.
YADDA ZAKA DINGA GANIN CHAT DIN MUTUN A WHATSAPP BAI SANIBA
6:12
Almaqary Tech
Рет қаралды 1,4 М.
Каха и лужа  #непосредственнокаха
00:15