Yadda Zaka Kara Saurin Network a Wayarka (Internet)

  Рет қаралды 21,642

Mahdy Tech

Mahdy Tech

Күн бұрын

Пікірлер: 94
@azoabdul5618
@azoabdul5618 4 жыл бұрын
Gaskiy Masha Allah tubarakallh allah yakara basira mungode sosai Allah yasa kafi haka ma ɗan uwa
@tasiuabdullahisani9050
@tasiuabdullahisani9050 4 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya naji dadin Shirin na....Allah ya Kara basira da kaifin tunani....
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ameen
@wahidihayi4067
@wahidihayi4067 2 жыл бұрын
good mhde
@abubakarsadiq3059
@abubakarsadiq3059 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkairi
@hamissouharouna7155
@hamissouharouna7155 4 жыл бұрын
Macha Allah nayi kouma wlh yayi maigida
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Na gode sosai Allah ya saka
@hamisuumar7423
@hamisuumar7423 4 жыл бұрын
Masha Allah oga Allah yaqara fasera
@mustaphaahmadu8996
@mustaphaahmadu8996 4 жыл бұрын
A gaskiya muna godiya Sosai
@nagomafamilytv4162
@nagomafamilytv4162 4 жыл бұрын
شكرا مهدي جزاك الله خيران
@jafartsahirou6878
@jafartsahirou6878 4 жыл бұрын
Gaskiya Mahady ina san na fara wanan aiki irin naka zan so ka Bani goyan Baya Godiya Nike👍
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Masha Allah Allah yayi jagora. Kawai dagewa zakayi
@jafartsahirou6878
@jafartsahirou6878 4 жыл бұрын
Godiya Nike da kulawa Allah ya taimake mu gaba dayan mu
@jafartsahirou6878
@jafartsahirou6878 4 жыл бұрын
Dan Allah Idan ba damuwa Ina bukatar fira da kai a WhatsApp
@abdulmusa567
@abdulmusa567 4 жыл бұрын
Masha Allah
@usmanalpha1809
@usmanalpha1809 4 жыл бұрын
Mun gode جزاك الله خيرا
@BILYAMUHAMMADZAZIKA
@BILYAMUHAMMADZAZIKA Жыл бұрын
Thanks ❤
@adamusaidu530
@adamusaidu530 4 жыл бұрын
Jasakallahu khyirin Amiin
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@JamilaASaid
@JamilaASaid 4 жыл бұрын
Jazakallah kaira.
@habiboumountari9704
@habiboumountari9704 4 жыл бұрын
Gaskiya muna gam suwa. Sosai
@ahmedadamahmedahmedadamahm2608
@ahmedadamahmedahmedadamahm2608 3 жыл бұрын
Good
@aboudilla7044
@aboudilla7044 4 жыл бұрын
godiya nake
@saidouibrahim6435
@saidouibrahim6435 4 жыл бұрын
Muna godiya susay
@abdurrazakmainasara700
@abdurrazakmainasara700 3 жыл бұрын
Thanks my brother
@MuhammadAlhassan-un3ee
@MuhammadAlhassan-un3ee 4 ай бұрын
good job...
@AbubakarAliyu-fi9tr
@AbubakarAliyu-fi9tr 2 жыл бұрын
Masha Allahu
@ismaelmahammad1057
@ismaelmahammad1057 4 жыл бұрын
Muna godiya
@NuhuKirimDanjuma
@NuhuKirimDanjuma 9 ай бұрын
Jazaakallah
@zeemonguno
@zeemonguno 3 жыл бұрын
Assalamu alaikum nimasalata itace wayata bb komai akai amma kullum yacika haka yakecewa kuma idan na gogema abanza yazanyi
@faraatv8173
@faraatv8173 4 жыл бұрын
Wly kazo wurin da yake bani wahala inada wifi Ama Dana chiga daki chikenen yakiya mini Sena hito hili
@Hareesa-s7t
@Hareesa-s7t 4 жыл бұрын
masha allah
@balamuhammed1752
@balamuhammed1752 2 жыл бұрын
yayi
@munirmuhammad4543
@munirmuhammad4543 4 жыл бұрын
Baka taba burgeni irin yauba 👍
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Hahaha na gode oga. Allah ya saka
@Faruuq77
@Faruuq77 4 жыл бұрын
Mungode Allah ya Kara ilmi
@adamumuhammad674
@adamumuhammad674 4 жыл бұрын
Thanks
@hamissouzangobanafushidako5925
@hamissouzangobanafushidako5925 4 жыл бұрын
Macha allah
@abdulhassan20
@abdulhassan20 4 жыл бұрын
Slm ranki yadade ni inda nake network din mu 2g harda shi zaisa shi yayi sauri
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Eh hardakai zaiyi
@abdulhassan20
@abdulhassan20 4 жыл бұрын
Allah yasaka da alheri, yau nafara kallon side dinka Kuma wallahi naji dadin shi sosai, Kuma already nayi subscribe
@boubacaradamou9987
@boubacaradamou9987 4 жыл бұрын
Macha Allah
@hamzamuhammad6065
@hamzamuhammad6065 3 жыл бұрын
Assalamu Alaikum Muna godiya sosai. Lallai wallahi wannan Application gaskiya ne, nidai wallahi ya yimin maganin matsalata. Allah ya kara hikimah da basira.
@MahdyTech
@MahdyTech 3 жыл бұрын
Ameen ameeen na gode sosai
@loveu7700
@loveu7700 4 жыл бұрын
واوو
@dangaskeadam7768
@dangaskeadam7768 4 жыл бұрын
Salam mahadi barka da safiya ina da tambaya bakayi bakan gmal idan mutum yasai waya basabuwa ba kawai wani g akai ta yaya nashi zai hau
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Bari na rubuta tambayar zan koyar nan gava
@ibrahim9778
@ibrahim9778 4 жыл бұрын
Pls yana bukatan (ROOT) kokuma baya bukata ?
@mamunususman3126
@mamunususman3126 4 жыл бұрын
Slm, na downloading application din amma baiyi ba, bayan ya gama processing sai ya nuna mini " servers are not suitable. Nagode
@hamzamuhammad6065
@hamzamuhammad6065 3 жыл бұрын
Keep trying my brother
@aliibrahimbabale7052
@aliibrahimbabale7052 4 жыл бұрын
So da Allah Ina da magana
@lhommedeslhommeyahaya4828
@lhommedeslhommeyahaya4828 4 жыл бұрын
Yayi Amman mu masu iPhone ban sameshi ba👍👌
@aliyuadamuyola6759
@aliyuadamuyola6759 4 жыл бұрын
Pls ka fada mana yadda zaka ture mutum akan laye yayen da yake waya
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ban iya ba gaskia
@abormaina8615
@abormaina8615 4 жыл бұрын
Kai Agaskiya Wannan Application Babu Wanda Yakaini Jin Dadinsa Saboda Ni Inda Nake Babu Service din Nigeria Ina Amfanida Na Kamaru Amma Suna Tayimana Tangarda Amma Yau Cikin Ikon Allah Gashi Nasamu Sauki Yin Abubuwana Cikin Konciyar Hankali Allah Yakara Ma Batsira
@nagomafamilytv4162
@nagomafamilytv4162 4 жыл бұрын
من فضلك مهدي ، أريد أن أعرف كيف أقوم بجذر الهاتف
@usmanattahiru8341
@usmanattahiru8341 4 жыл бұрын
Allah yakara hikima
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ameen
@jamilousanijamilousani4292
@jamilousanijamilousani4292 4 жыл бұрын
👍
@g-manahmad913
@g-manahmad913 4 жыл бұрын
Mahdy inasan amfani da wannan app din amma yaki connect
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ka duba netwrk dinka yallabai ina tunanin shi ke baka matsala
@hussainiumar8462
@hussainiumar8462 4 жыл бұрын
Aslm..barka dai to Amma yana aiki da WiFi ko ba ya yi??
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Eh da komai yanayi
@hussainiumar8462
@hussainiumar8462 4 жыл бұрын
Ok na gode sosai Allah yakara zumunci
@sadatyunus2
@sadatyunus2 4 жыл бұрын
Allah ya taimaka
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Ameen ya Allah Na gode ina muku fatan Alheri. Allah ya saka da mafificin Alkhairi
@zainabouabou6706
@zainabouabou6706 4 жыл бұрын
Assalama alaikum ni inada tanbaya akay abinda banganeba
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Mene tambayarki
@zainabouabou6706
@zainabouabou6706 4 жыл бұрын
Mahdy Tech tanbayata ciné inaso inyi susbcred din erewa 24 ammma nagaja
@assaddeekabdurraufasdgruyu3905
@assaddeekabdurraufasdgruyu3905 4 жыл бұрын
Wainaji anace wa saidanshe kara 3 towan dabaikaibafa
@GHFDHMCX22412
@GHFDHMCX22412 4 жыл бұрын
Wanan apps din yayi, Allah ya Kara basira me gidah Mahdi.
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Nagode
@manyatech1318
@manyatech1318 4 жыл бұрын
Yayi sosai
@ssalemoussa940
@ssalemoussa940 4 жыл бұрын
NAGODE KOUNA KARAMOUNI ILLIMI NET OPTIMIZE
@MalamkawouMalamkawou
@MalamkawouMalamkawou 5 ай бұрын
Karubutomin sunansa dan allah
@abdoulrachidaliyo8939
@abdoulrachidaliyo8939 4 жыл бұрын
Aslm dan uwa ina da tanbaya naye yaki ye
@musaabubakar4173
@musaabubakar4173 2 ай бұрын
Slm da Allah nase waya 5G amma bata harba 5G
@adamsymahmad3796
@adamsymahmad3796 3 жыл бұрын
Nawa yaki connecting fah
@danmameajamagana6455
@danmameajamagana6455 4 жыл бұрын
munaimaka fatan alkairi
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Nima na gode sir Allah saka da Alheri
@abdoulrahim324
@abdoulrahim324 4 жыл бұрын
Slm mhady da dafatan kana lafiya y'a ake Wani layk da saura su à yuotube
@MuhammadYusuf-em9fc
@MuhammadYusuf-em9fc 4 жыл бұрын
To iduk rufe datata dabudewa saina sake shiga cikin app din nasake setashi kokuma daka naseta sodaya shikenan
@MahdyTech
@MahdyTech 4 жыл бұрын
Eh wani lokacin kuma yana connecting automatic
@nagomafamilytv4162
@nagomafamilytv4162 4 жыл бұрын
Nagode sosai naji dadi inaso akoya Mana yadda ake rooting na waya
@rabilurabilu394
@rabilurabilu394 2 жыл бұрын
ysyi
@ibrahimalio1575
@ibrahimalio1575 4 жыл бұрын
Data Bata sauwrin karewa
@abbakarmusa2663
@abbakarmusa2663 4 жыл бұрын
Muna godiya sosai
@salehnasstv3228
@salehnasstv3228 4 жыл бұрын
Masha Allah
@aliyubasharbasharaliyu
@aliyubasharbasharaliyu 3 жыл бұрын
Masha Allah
@massaoudouissoufou4837
@massaoudouissoufou4837 2 жыл бұрын
Masha Allah
@AbdulAbubakarAbdullh
@AbdulAbubakarAbdullh Ай бұрын
Masha Allah
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
My scorpion was taken away from me 😢
00:55
TyphoonFast 5
Рет қаралды 2,7 МЛН
كل طرق الربح من الانترنت تقريباً
20:48
دروس أونلاين
Рет қаралды 1 МЛН
Yadda Zaka Kara Saurin Charji a Wayarka
7:15
Mahdy Tech
Рет қаралды 16 М.
Yanda zaka kara karfin Network na wayarka
5:11
MuBaRaKeeY Tv
Рет қаралды 15 М.
Duk Mai Yin Soyayya ya Kamata Ya Mallaki Wannan Application Din
13:37
Hanyar Gano Karfin Network Na Kowace Waya
6:16
Mahdy Tech
Рет қаралды 3,1 М.
Yadda Zaka Samu Data Kyauta Ta Browsing
5:14
Mahdy Tech
Рет қаралды 13 М.
Kiran Waya Kyauta Da Kowane Layi (Free Call) Sabon Video
22:04
Mahdy Tech
Рет қаралды 115 М.
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН