Allah Ya saka da Alkhairy Sheikh. Aci gaba da gaya musu Gaskiya.
@SmilingArcade-ru3dk5 ай бұрын
Allah yakarfafawa governor yabashi iKON sauke hakkin da Allah yadoramasa. Yakuma kareshi daga mutanan da kodayaushe suke kokarin tadeshi.
@BuhariZubairu-zp6sd5 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi
@AdamuAbubakar-e7w5 ай бұрын
Allah ya kara sutura da imani malam
@KamalMusa-iv3bw5 ай бұрын
Jazakumullahu kairan ❤.
@SAaduAliyu-zg7mh5 ай бұрын
Kuma wlhi kune matsalar Nigeria malamai bah kune matsalar Nigeria kunchuche Al Ummar annabi Muhammadu sallahu alehi wassalam
@babawomrgtv17395 ай бұрын
Allah ubangaji yakara lapiya da Nisan kwana mallam
@AyubaIsah-he8gx5 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@ibrahimmuhammad23075 ай бұрын
Gaskiyane malam lawan ❤❤❤
@usmaninusa-qw4jt5 ай бұрын
ameen malam gaskiyane wannanfa
@رضوانربيع-خ5ض5 ай бұрын
Ai kowace ƙasa a duniya tafi Nigeria sa ar shugabanni duk zaluncin mutum inyazo Nigeria zega wasu shugabanni wadanda ko atarihi ba ayi masu zaluncin suba da rashin tausayi
@muhsinbala70095 ай бұрын
Allah Ya tabbatar mana da adalci a cikin masarautar jihar Kano
@zakariyamuhammad96015 ай бұрын
Allah yasa mudache
@aminuMujittafa5 ай бұрын
Wannan gaskiyane.
@abdullayahaya35565 ай бұрын
Wallahi kudai yan Nigeria cima zaune ne ku har kullum kuna jiran gwamnati ta baku kyauta haba dan Allah
@umarmuhammadsani27155 ай бұрын
Ina ruwanka
@ibehax5 ай бұрын
MachaAllah
@abdulhamidsanishanono50755 ай бұрын
Wannan fa ba malamin kirkibane wallahi Dan son zuciyane kawai
@جميلهجمال-م4ل5 ай бұрын
Wllh. Kane.Allah.samugane
@zakariyyamustapha75535 ай бұрын
Wa'azin mate makinka kayi kuyi dashi wallahi kaji tsoran Allah shine yayi magana maikyau Amma kai sonranka baka iya fadin gaskiya Akan yan siyasa kana dauka bangare
@umarmuhammadsani27155 ай бұрын
Ina ruwan ka
@SHAWARATV-r1e5 ай бұрын
Allah kawo zaman lfy Ameen
@ismailibrahim40225 ай бұрын
Ince ko dai mune 'yan jam'iyyar? To bama son ko kwabo, a rushe katangar nan kawai a gina wata. Allah ya cigaba da taimakonka Gwamna.
@AdamMuhammad-tx1sb5 ай бұрын
Kaji annabi bamusulumi ba Abaya karfin yakai shikau asshirin wannan fatawan da kayi ka kyara kuskurini.
@MuhammadDauda-en3om5 ай бұрын
Innalillhi wa inna ilaihirraj'un😭
@AbdaAbdiua-c3g5 ай бұрын
Allah yakiyaye
@dalhaalasanahmed59365 ай бұрын
Lokacin da Ganduje ya dabi makudan kudin yan jihar Kano zai goge sunan Kwankwasiyya. Me lawan triumph ya fada?
@fatimaaliyumainamaina38575 ай бұрын
Ameen ya rabb
@saidouabdoulaye62205 ай бұрын
Dan hasada
@SYSH-c1m5 ай бұрын
Ai wannan mutanen Dan siyasar addinine ba malamin addini ba
@musaahmad10725 ай бұрын
Ameen Ameen
@AdamMuhammad-tx1sb5 ай бұрын
Kace👇
@ibrahimusman80935 ай бұрын
Gaskiya lawan kana sha, anin ka
@abdulbasitahmad98605 ай бұрын
Wake ta lawal yana anfani da mumbarin karatu yana kare barayi
@AlistoAc-mg4zw5 ай бұрын
Duk wannan kadan ma kuka gani a Kano wlhi garin da aka kashe malamin sunna irin malam jarfar kuma a zauna lfy haba
@AlfredLuka-x1j5 ай бұрын
Sai aka fada maka kanawa ne suka kashe shi, kuma kar ka manta shi jafaar fa ba annabi bane. Malami ne, kuma baka da tabbacin yana a aljannah, Allah kadai yasan waye shi
Kai dai muna fikine tirayam Karka raina mana hankali Katafi kan bayanin ka sak
@MuhammadYusuf-qy4cg5 ай бұрын
Honourable lawan
@bigbomtv31605 ай бұрын
Gsk ne wanna ml
@zakariyyamustapha75535 ай бұрын
Kaima Allah ya shiryeka dan wallahi kanada San rai sosai da sosai
@alkasimturaki81945 ай бұрын
Meh son rai anan
@nazirushehu10855 ай бұрын
Hon kune matsalar kasar nan
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz5 ай бұрын
WAWA GANDUJE DAI YA TAFI. HAR ABADA BA ZAI KARA TASIRI BA. KUMA MUNA FATAR GWAMNA ZAI DAUKI MATAKI A KANKA. WAI KAI DAN SIYASA DA RIGAR MALAMAI.
@muhammadshafiu65045 ай бұрын
Allah ya shiryeka
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x5 ай бұрын
Hhhhhh lawan tramol
@nuraalimaisalati5 ай бұрын
A dinga adalci cikin komai
@AESHausaNewsTv5 ай бұрын
Anya baka gan dujiya sbd ai lokacin ganduje bakai wanna abunba ɓatanci na kwace alokacin ganduje shuru kayi amma yanzu ka iya surutu bawai kare gwamnati kano nakeba
@nafiualiyu18285 ай бұрын
Gaskiya ne wlh lokaci ganduje ai an ware miliyan 500 Dan gyara gada baice komaiba saiyanxu
@malan_abduabubakar-ibrahim74385 ай бұрын
Apc
@urwatuumar51415 ай бұрын
Tramol
@idrissbukargaladima75625 ай бұрын
Munafiki
@SAaduAliyu-zg7mh5 ай бұрын
Kuma wlhi kune matsalar Nigeria malamai bah kune matsalar Nigeria kunchuche Al Ummar annabi Muhammadu sallahu alehi wassalam
@SAaduAliyu-zg7mh5 ай бұрын
Kuma wlhi kune matsalar Nigeria malamai bah kune matsalar Nigeria kunchuche Al Ummar annabi Muhammadu sallahu alehi wassalam
@umarmuhammadsani27155 ай бұрын
Kaikuma kaine cigaban kasar ko
@SAaduAliyu-zg7mh5 ай бұрын
@@umarmuhammadsani2715 Hb mgd yanzu mgn Da nayi akwai kuskure kennn