Ku makaryata ne, anjima ana muna karya da chewa wadannan Hadisai suna fasara Al'Qurni ne kuma bagaskiya bane , sunaci wa Annabi mutucine, Ku wawayene yan Kugiyoyi, ana zagin Annabi amma bakysani Sheiton yaja hankalinku da barin Al'Qurni mai girma, Allah saremu da wayannan miyagun Hadisai, Allah yasa murike Al'Qurni ka dai Ameen summa Ameen
@MusaAmassa-p8u18 күн бұрын
Kawai ku gaya mana sallarku da kukeyi waye ya koyar da ku raka'o in sallah ina kuka samu kiran sallah da tayar da ikhama da kukeyi, Idan kayi kari acikin sallah ya kakeyi ka kyara sallarka, idan kayi ragi a cikin sallah ya kakeyi ka kyara sallar ka,,,
@MUZAMMILMUSA-o6h19 күн бұрын
Allahu Akbar
@user-vs3je7dw8k18 күн бұрын
qaryar banza babuwanda ya shaqe Annabi A wajin karbar wahayi