Allah sarki! Tsufa ya kama. Nayi kallon damben mamman tun ina karami around 1988 to 1989 kuma ya sha kashe maza a gabana. Shifa Mamman ko baiyi dambe ba idan ya shigo gidan dambe makidin sa mai turare ya dauko wakar sa, kudin kwarai zai kwasa nan take. Wani lokaci koda zai shigo gidan dambe an riga an tashi mutane sun soma fita amma da zaran ya shiga ya aje babur din sa Roadmaster shi kuma Maiturare ya dauko wakar shi Dan Sanyinna, kai tsaye mutane zasu juyo su dinga zuba mashi kudi yana saue da Boyle din sa fari yana kirari abun sa.
@danyayashehu6163Ай бұрын
Allah ya jikan Manman Raba Gardama
@ahmadkasim38652 жыл бұрын
Allah sarki duniya labari abin cikinta ma labari,raba gardama girma ya cimmasa
@bashirsuleiman1093 Жыл бұрын
Zee
@mahmudsaidu81385 ай бұрын
Gaskiya kafada kakashe Maza an kasheka kaima amma duk wanda ya kalli idanunka yasan zaki kake baka kwanan rana
@aliyushehu8201 Жыл бұрын
Allahu Akbar Muhammadu ne wannan? Na yi shekaru sama da 35 rabon da na ganshi, tun ana dambe a goron dutse a Kano. Babu wani abu da zai sa na gane shi, to saidai wata kila muryarsa. Ina makadinsa Usaini danmai kotso kuwa?
@AliUmar-ll1nq Жыл бұрын
Damben au
@zayyanaabdulrahman90493 жыл бұрын
Na ali sawun kura mai kare na zagi marar kare na zagi