A gaskiya Mansura Isah kisani idan Addinine kika yima Hidima to kiji tsoron Allah, Saboda ke Matar Aure CE kuma Musulunci bai yadda da yaddda kike yi ko gabatarwa bah. Muji tsoron Allah Kalmar Aure ba wasa CE bah Allah sa mu dace Amin!!!
@nafisanasirdanyaya7784 жыл бұрын
Wlh mansura Allah yadauramin kaunarki yake yar uwana
@fatimazahrau41986 жыл бұрын
Masha Allah zanso nakasance cikin wana kungiyarku..Allah yabamu ikon taimaka ma wanda basuda shi.
@usamangarbasadiq70694 жыл бұрын
Ameen
@rahamamahaman98195 жыл бұрын
gaskiya wanan na data daga tchikin bouri na taimakama marayu da gajiyayyu da marasa galihou tun ina yar chekara 15 a duk lokatchinda naga yara na aykin karfi don su tchi KO su cha maimakon atche suna guida suna hutawa KO wasa KO home work a atche kan titi don neman abuntchi abun kantchimin tuwo a kwarya ALLAH YASSA MU DATCHE DUNIA DA LAHIRA .AMEEEEEEEEEN ALLAH KUMA YA TCHIKAMIN BOURINA KOUKOUMA ALLAH YA BAKOU LADA YASSA KOU TCHI GABA ALLAH YA KARA BOUDI .AMEEEEEEEEEEN
@ahazabuzu68485 жыл бұрын
ALLAH Sarki Mansura Danja Ahaza Buzu Yayi missing dinki tareda yimuku Fatan Alkhairi keda Farin cikinki